Rarara ya magantu akan maganar A Zango Zainab Indomi ta tunawa Tijjani asase abin da ya manta

  Рет қаралды 46,233

Tsakar Gida

Tsakar Gida

2 ай бұрын

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 69
@HamzaNanafareeda-oy3wx
@HamzaNanafareeda-oy3wx 2 ай бұрын
Wannan al'amari yana kara fito da kimar adam a zango ne da darajar sa ❤❤❤
@rabiumsanirano6585
@rabiumsanirano6585 2 ай бұрын
Duk kanku dai Allah ne ya hadaku, yakamata ku hada kanku, ku rika hakuri, da rayuwa, saboda in kuka tuna yau ina sauran Abokan da suka Rasu wanda kuke tare dasu da, yau Allah ya karbi rayuwarsu harabada bazasu sake dawowa ba, haka mu da ku watarana duk mutuwa zamuyi. Don Manzon Allah saw a ruka hakuri da juna. Allah huci zuciyar kowanku. Allah hada kanku. Allah sa mudace 👏🙏💗
@asmauchalawa1831
@asmauchalawa1831 2 ай бұрын
Rarara wallahi kayi magana tamasu ilmi Allah yabiyaka
@NurNura-gp3qv
@NurNura-gp3qv 2 ай бұрын
Amma kuma rarara ya kasa karya ta ana bashi millions 100 ya bawa adamu 200k ba yakasa karya tawa
@abdullahihalimasadiya7791
@abdullahihalimasadiya7791 2 ай бұрын
Rarara kayi magana ta masu hikima. Well done Zainab Indomie❤
@maryamalhassan8022
@maryamalhassan8022 2 ай бұрын
Rararanmu na amana sekuma bamuji kace wani abu akan mgnr da adamun yy akanka b kenn de shkma gsky ne shysa kawaske😅😅Allah satki adamu bawan Allah yadade yana shakar bakin cikinku shysa yafitar kobanzan duniya tasan wsye shi ynz gakuma kimarshi data kara fitowa,Allah kacigabs da tsare bawanka adamu kakara masa juriya da tawakkali kakuma bashi ikon cinjarabawarshi
@aminaahmad4286
@aminaahmad4286 2 ай бұрын
Allah kakara rufawa Adam A zango asiri
@asiyayero7113
@asiyayero7113 2 ай бұрын
wato wani lokaci idan kunci Yasameka, sai yakoma yazamema alkhairi❤❤❤❤Wannan abin yazamema adamu alkhairi da alama😊😊😊😊
@ibrahimshuaibudangagi7836
@ibrahimshuaibudangagi7836 2 ай бұрын
Rarara ka Fadi gaskiya wlh
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 2 ай бұрын
That's gud of you 👍 Namesake Indomie ✨♥
@shamsiyyahamisu6479
@shamsiyyahamisu6479 2 ай бұрын
Wlh mgn rarara gaskiya ne
@user-vw5oy5gl9h
@user-vw5oy5gl9h 2 ай бұрын
Wayyo I love Adam more now❤
@MaidagiHachimou-gi9kl
@MaidagiHachimou-gi9kl 2 ай бұрын
Harkannan abinciketa ga'alamou gametakaine AKAI yallah,saboda tambayarda akaimai akan kudi baibada amssarba sai yayi wanibangarin ,ga'alamou souagayamoussou'akayi bassouganiba,ni'aganinababou Magana maikamar'assaourara kamarta Adam Zango 😢kaway souna rufawa in taraya assirine kawaii dan gobe,
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 2 ай бұрын
To Wai me ya Dawo da maganar Wani rikici yanzu tundade babu Wani sabon Rikici daya taso a kannywood yanzu,
@user-zn7tr6wo4p
@user-zn7tr6wo4p 2 ай бұрын
Da sai yafi muku alkhairi in har kuka daina harkar fina finai
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 2 ай бұрын
kayya angane ka fa. Sai hakuri kataya murrna ga wanda Allah ya daukaka ko kasamo Allah kenan 😊
@user-kl6qo1ic5i
@user-kl6qo1ic5i 2 ай бұрын
Allah yasa mudace
@LawalZainab-wj1wh
@LawalZainab-wj1wh 2 ай бұрын
Rarara kayi maganan gaskiya
@BakandinBaba
@BakandinBaba 2 ай бұрын
Kai kai kai ne
@teemaaliyu2894
@teemaaliyu2894 2 ай бұрын
Ba dole kayi wakar film ba yanzu tinda siyasar taki,kuma ka kasa karyata kudin da yace kana bashi😅
@fatimamuhammed5657
@fatimamuhammed5657 2 ай бұрын
Jama,a 😢Allah sarki Zainab, bata iya maganaba wlh😢
@Safiyanu735
@Safiyanu735 2 ай бұрын
😂😂😂😂
@murjanatubuhari4048
@murjanatubuhari4048 2 ай бұрын
Kun ga maganar masu hankali da amfani da ilimi.. a matsayinka na celebrity dole ka samu masoya da makiya da zango baya kulla masu zaginsa da bazaa ma damu a zageshi din ba ma amma yace bazai yi shiru ba su kuma ta haqa suke samu a sansu
@fooziahali2292
@fooziahali2292 2 ай бұрын
Markaryacin banza kai dai siyasa takaremaka shiyasa ka canza dabara
@Fresh_MD_
@Fresh_MD_ 2 ай бұрын
ni karamin mawakine mai burin shiga kannewod,amma abinda yafaru yanzu yabani soro ba kadanba☹️
@yahyaaminu4870
@yahyaaminu4870 2 ай бұрын
😂😂😂
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 2 ай бұрын
Kawai ku bashi shawara ya cire hassada aransa da kokarin Sai ka karya Wani, ka daga kanka
@user-ep3fr2mr1f
@user-ep3fr2mr1f 2 ай бұрын
Masha Allah ❤❤
@nusaibaabdulhadialiyu9660
@nusaibaabdulhadialiyu9660 2 ай бұрын
If beauty is a crime To be honest Rarara is innocent
@user-mx6tn2eu4t
@user-mx6tn2eu4t 2 ай бұрын
😮😢😢😂
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 2 ай бұрын
Kariya kikewa asase baifada haka shí yace bayacin kúdin kọwa Duk abinda mutum yasamu haka yake bashi Bai con kudin kọwa Kuma Ana arziki ajikinsa kiji tsoron Allah bakisan mekike fadaba munafuka Muna Darci done zaici maishi 😢
@NeenaNana-gh6lr
@NeenaNana-gh6lr 2 ай бұрын
Kyan zuciyar Adam A Zango shiyasa aketa yanda akaga dama dashi
@Safiyanu735
@Safiyanu735 2 ай бұрын
Wato Yaya ado dai darajar sa tana tatashi
@zainabdanjuma5799
@zainabdanjuma5799 2 ай бұрын
Very good zainab
@DrSafUtaiTV
@DrSafUtaiTV Ай бұрын
A Zango 🤏👍👍
@BashirBashir-od3kc
@BashirBashir-od3kc 2 ай бұрын
Very well zainab❤❤❤🎉
@saleymaryam1834
@saleymaryam1834 2 ай бұрын
Dan allah ka sakomuna A koi sirri
@user-qo1iu7cv9t
@user-qo1iu7cv9t 2 ай бұрын
Zainab indomie ❤
@SadeeqYusuf-yt1tz
@SadeeqYusuf-yt1tz 2 ай бұрын
Yar halak kenan
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 2 ай бұрын
Zainab bakiyiwa tijjani adalciba, shi baice Adamu Yana yanacin hakkin ma aikataba, Kuma baice adama bashi da adalciba, hasalima bakar magana daya Bai Fata Akan adamuba, in akwai Kuma wace maganace ? Wannan maganganun da kike basuma Shafi maganar da asase yayiba
@NurNura-gp3qv
@NurNura-gp3qv 2 ай бұрын
Ai akwai group din su na yan film ta iyayuwa a can ya fada
@trtrtr4667
@trtrtr4667 2 ай бұрын
Kai jama a magana daya taki mutuwa haba
@UsumanHayat
@UsumanHayat 2 ай бұрын
❤❤❤🎉🎉
@YusufGarba-ij1zs
@YusufGarba-ij1zs 29 күн бұрын
Bidiyo
@smgcom2908
@smgcom2908 2 ай бұрын
Zainab indomie
@AuwalSani-vr4fo
@AuwalSani-vr4fo 2 ай бұрын
wai shi wann bakin baya Rufuwa ne
@zeezee5241
@zeezee5241 2 ай бұрын
gsky rarara akwai wayo
@Safiyanu735
@Safiyanu735 2 ай бұрын
😂😂😂
@saadatuibrahim8468
@saadatuibrahim8468 2 ай бұрын
🤔🤔🤔
@asiyachikaji2119
@asiyachikaji2119 2 ай бұрын
Kidaina zagin junan ku
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 2 ай бұрын
Wlh duk wanda yake son gaskiya yatai makeshi da adua narabuwa da hassad itace dai gudadaya shine kawai zaa masa ko ya warke to me Allah zai fasa bawa wanda yaso 😅😅😅
@user-cw6lx8bt3q
@user-cw6lx8bt3q 2 ай бұрын
Zainab mufa mun kasa gane kan maganar ki da kinyi shuru kawai, kina magana bakima san me zaki fada ba sai kame kame kike kamar an tirke ki😂😂😂😂😂😂
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 2 ай бұрын
Mutum komaii Nashi yana Kan ti ti Mu Munan halaline . riya da hassada mu gun ciwo
@nafisasulaimannafsal3316
@nafisasulaimannafsal3316 2 ай бұрын
Maganar Adam zango dai gaskiya ne domin rarara, wayo ne kaf cikin zancensa bai musa ba Kuma bai nuna gazawarsa ba😂
@user-zt7pt3qr5q
@user-zt7pt3qr5q 2 ай бұрын
😂😂😂
@maryamalhassan8022
@maryamalhassan8022 2 ай бұрын
😅😅😅😅to gade zahiri nan mungani
@faisalsani1813
@faisalsani1813 2 ай бұрын
Hmmm 😮
@FatimaShuibu-ir3fn
@FatimaShuibu-ir3fn 2 ай бұрын
Ubangiji yasa mudace
@kursiyyashuaibu3633
@kursiyyashuaibu3633 2 ай бұрын
Ni nakasa ganema kan zancan indomie
@Safiyanu735
@Safiyanu735 2 ай бұрын
😂😂😂
@zainababubakar5642
@zainababubakar5642 2 ай бұрын
Zainab Indomie ai ke yar halas ce baki mance alkhairi shi kuma Tijjani bakin kaza garshi 😊
@furairataannabi654
@furairataannabi654 2 ай бұрын
Ni wallahi bagane hausar indomiba 😂
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 2 ай бұрын
Hahaha gaskiya yarinyar nan ba ta hankali. Kaman yar fari 😅😅😅😅
@zaharaabdallah3147
@zaharaabdallah3147 2 ай бұрын
😂😂​@@Speedyvampir2
@nadiaalmoustapha8397
@nadiaalmoustapha8397 2 ай бұрын
To Allah kiauta..yaya umar barka da zuwa ya labarin novel?abban sojoji?
@officialabz5397
@officialabz5397 2 ай бұрын
To ay hikenan kilu taja bau
@rilwanumuhammad3632
@rilwanumuhammad3632 2 ай бұрын
Allah yasa mudace
Каха ограбил банк
01:00
К-Media
Рет қаралды 9 МЛН
Vivaan  Tanya once again pranked Papa 🤣😇🤣
00:10
seema lamba
Рет қаралды 13 МЛН
I wish I could change THIS fast! 🤣
00:33
America's Got Talent
Рет қаралды 63 МЛН
3 wheeler new bike fitting
00:19
Ruhul Shorts
Рет қаралды 48 МЛН
Bayan Adam Zango Ya Zarge ta da Dan Malele Itama ta yi Martani
6:40
Daily Reporters TV
Рет қаралды 68 М.
Tofa budaddiyar wasika daga jarimun kannywood zuwaga masana'antar fim
10:01
GIDAN KANNYWOOD TV
Рет қаралды 31 М.
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA NANA FIDDAUSI ( ZAINAB LABARINA)
20:56
ABDOOL GAYA TV
Рет қаралды 34 М.
A BABY DRANK INO’S LIQUID😵‍💫
0:45
INO
Рет қаралды 8 МЛН