Dalilin da ya sa muka rusa masarautun jihar Kano- Majalisar Dokokin Jihar Kano… • RFI Hausa

  Рет қаралды 3,721

RFI Hausa

RFI Hausa

Ай бұрын

Пікірлер: 12
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 Ай бұрын
wan nan gaskiya ne wlh munji dadi sosai Allah,ya kara wa mai girma gwamnan kano lfy
@Ibrahimkalaabdurrazaq
@Ibrahimkalaabdurrazaq Ай бұрын
Allah yasharyeku kuzama masu kishin Al,umarku bakankuba
@umaribrahim6102
@umaribrahim6102 Ай бұрын
Yau ga daqiqai, ana maganar cigaba yana maganar tarihi
@nasirumainasuleiman3146
@nasirumainasuleiman3146 Ай бұрын
Sakarai
@usmansalisu7697
@usmansalisu7697 Ай бұрын
Kaji dashi Yan hassada Akwai lokaci
@nasirumainasuleiman3146
@nasirumainasuleiman3146 Ай бұрын
Wannan wai dan'majalisa ne?
@SaleesUsman
@SaleesUsman Ай бұрын
Wallahi duk Abinda kukeyi na raba kan Al'umma Allah Yana sane da Abinda da kukayi Kuma malaiku sun rubuta duk Alhakin Yana komawa kan mutum ukku a jihar kano kwankwaso da ganduje sai Kuma na ukkunsu Abba gida gida kuje munbarku da Allah
@HaladuMusa-cz2rw
@HaladuMusa-cz2rw Ай бұрын
Siyasa ce zakuyi kugama, wasu zasuzo
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 Ай бұрын
Munji haukan da kuka yi, Allah ya mayar muku da khaidinku a kankiu, mutanan banza
@ImranSuleiman-vb2sl
@ImranSuleiman-vb2sl Ай бұрын
Yan kutumar uba ba daqikan banxa kawai Kodayake ba laifinsu bane mu munriga munsan ah inda matsalar take
@ahmedbukar
@ahmedbukar 14 күн бұрын
Wannan ka bi san kai, kuma ka ja layi daga Usman Danfodio... To amma kafin shi Danfodio babu wadannan masarautun ne? Ya kamata da kun tsananta bincike daga masana tarihi ba wai don ku cinmma ra'ayinku na yan siyasa ba.
Каха ограбил банк
01:00
К-Media
Рет қаралды 9 МЛН
1 класс vs 11 класс  (игрушка)
00:30
БЕРТ
Рет қаралды 4,3 МЛН
Increíble final 😱
00:37
Juan De Dios Pantoja 2
Рет қаралды 100 МЛН
Jawabin sarkın kano sanusi akan gobe sallah cikakke
9:27
MAJEEDA STUDIO TV
Рет қаралды 10 М.
TARIHIN MASARAUTA DA SARAKUNAN KANO TUN DAGA JIHADIN SHEHUN USMAN DAN FODIO
22:36
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 18 М.
An mayar da Muhammadu Sanusi II kan muƙamin sarkin Kano
20:47
Hausa news 24
Рет қаралды 16 М.
Yadda dalibar jami'a ta yi mutuwar fuju'a a Kano
20:18
Hausa Live
Рет қаралды 2,8 М.
Cikakken Tarihin Masarautar Kano
15:15
Gido24 TV
Рет қаралды 76 М.
Каха ограбил банк
01:00
К-Media
Рет қаралды 9 МЛН