Рет қаралды 10,208
Gwamnatin Katsina da ke Najeriya da haɗin guiwar Majalisar Ɗinkin Duniya za su fara gudanar da wani taro kan tsaro. Amurka na shirin sauya salon girke sojojinta a nahiyar Afrika bayan Nijar ta kori dakarun ƙasar. Firaministan Isra'ila ya sha alwashin tunkarar dakarun Hezbollah na Lebanon.