Рет қаралды 49
SHEIKH ABUBAKAR IMAM GANA TV
Karatun Qissoshin Annabi Muhammad NE akan martabar Rigar shi yadda Tayi sanadin yin Arzikin wani Mutum, ya bude idanun makaho, ta suturta wani matsaraici kuma ta dawo gida.