raddin sheikh murtala asada ga imam Dr idiris Abdul da sheikh baffa hotoro akan kadiyar ganin wata

  Рет қаралды 18,861

RIGASA TV NEWS

RIGASA TV NEWS

Ай бұрын

raddin sheikh murtala Bello asada ga Dr idiris Abdul Aziz dutsen tanshi da sheikh baffa hotoro,Wanda tasharmu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
kuyimana subscribe a KZbin channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
Dr idiris Abdul Aziz dutsen tanshi,sheikh baffa hotoro, rigasa tv news, labarun Kannywood

Пікірлер: 39
@peaceofmind867
@peaceofmind867 Ай бұрын
Alhamdulillah nayi murna da Jin wannan bayani, Sunnah forever
@malamgumel3547
@malamgumel3547 Ай бұрын
Jazakallah Sheikh Murtala Allah ya taimakemu ya kuma kara mana sani da fahimta baki daya da kara son juna da kaunar juna duk da irin bambace bambancenmu A ci gaba da girmama juna da kaunar juna a matsayinmu na yan uwan juna musulmi Allah ya hada kanmu baki daya
@abubakaryabo6256
@abubakaryabo6256 Ай бұрын
Masha Allah
@abdallahmoussa7167
@abdallahmoussa7167 Ай бұрын
Malam murtala Allah ya sakama da alheri. Wallahi ina sonka saboda Allah. nine Abdullahi a Togo-Lomé.
@badamasimusa8405
@badamasimusa8405 Ай бұрын
MASHa Allah
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j Ай бұрын
Allahu akbar malam Allah yakarawa rayuwarka albarka Allah yakara hadinkanku yayiwa iliminka albarka malam dama amfanin hankali aikidashi alhamdulillah Muna godiya ga Allah
@ismailaibrahim3199
@ismailaibrahim3199 Ай бұрын
Masha Allah kayi daidai sheikh murtala asada wallahi dr Idris yanada matsala babba wato shi baya kuskure duk abinda ya fahimta shine daidai duk wanda ya xaba masa shi ke kan kuskure wannan wata iran tabi'a ce wannan Allah ya sawwaka
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Ай бұрын
Naji dadin yanda malam murtala yayi raddi babu chinmutunchin dr idris wlh ❤❤❤
@FhhvgGyhvg
@FhhvgGyhvg Ай бұрын
lalle Murtala asada jarumine afagen da awa kai nasarama mln wallahi cin hikima ya isadda sakonsa ❤❤❤❤❤
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Ай бұрын
Malam murtala gaskiya kayi adalchi kayi ladabi kayi gaskiya tabbas Sunnah gidan gaskiya che❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@bashirabdullahi2086
@bashirabdullahi2086 Ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi, mallam kayi kokari.
@user-po9bn5vn8w
@user-po9bn5vn8w Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@MamaneIsmaila
@MamaneIsmaila Ай бұрын
Allah ya kara sani da aiki dachi
@hamidaimam4803
@hamidaimam4803 Ай бұрын
Allah Ya ƙara Imani da bin Sunnah Hattaa ataanal Yaƙeen 🙏 Amma dama Dr maƙaryaci ne ga hassada Wallahi duk Malaman nan hassada yake musu Mu dai bamu yafe musu ba shi da Baffa Hotoro domin sune 'yan barandar yiwa Sunnah zagon ƙasa Allah Ya datar da mu da dacewar Sa
@NaoufalNaoufal-zy6qi
@NaoufalNaoufal-zy6qi Ай бұрын
Maacha'allah,malam murtala asada
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Ай бұрын
Tabbas malam idris yayi kuskure don wlh baffa hotoro mayaudarine mara tarbiyya wlh
@Abdull_Assalafy
@Abdull_Assalafy Ай бұрын
Indeed a good Ahlussunnah ❤🎉❤
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 Ай бұрын
Malan murtala kayiwa malan Idris adalci shifa malan Idris daya nufin ana dogara ne da ilimin falaki, saidai idan sun dace da juna amma idan basu dace da junaba sai mudauki fahintar sunnah.
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Ай бұрын
Dama nibanason naga anachin mutunchi aharkar da'awa shiyasa mukache baffa hotoro bashida tarbiyya wlh 😢
@arounamamam130
@arounamamam130 Ай бұрын
Merci beaucoup
@abdullahialiyu6402
@abdullahialiyu6402 Ай бұрын
❤masha ALLAH ALLAH YABADA LADA
@user-qp6re8ym4u
@user-qp6re8ym4u Ай бұрын
Allah yassaka da alhairi Malan
@KabiruAHali
@KabiruAHali Ай бұрын
WAYYI AIKI DA ILIMIN HISABI? KU DAI JI TSORON ALLAH.
@YacoubuYacoubu
@YacoubuYacoubu Ай бұрын
ماشاءالله
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Ай бұрын
Kai inama haka malaman Sunnah sukeyiwa juna raddi
@saadabubakar-nz6up
@saadabubakar-nz6up Ай бұрын
Kache Dr Yana zuga gavenati takamaku
@nasirumarhassan300
@nasirumarhassan300 Ай бұрын
Dr idris baice "ba a soke su ba" cewa yayi "ba a AIBATA MASU ba"
@rabiuabdullah3231
@rabiuabdullah3231 Ай бұрын
Ni wallhi haryanzu narasa gane laifin malan idris dutsen tanshi wlh kome yake fada gaskiyane amma mutane sanzuciya yayi musu yawa
@Ibrahim-dy3rq
@Ibrahim-dy3rq Ай бұрын
Kuskurenka shine cewar dakayi Dan HALAK Bai manta halaccin gorine
@ousmanemoustapha1633
@ousmanemoustapha1633 Ай бұрын
Hal yanzu baka fahintchi Dr Idriss ba murtala
@NaoufalNaoufal-zy6qi
@NaoufalNaoufal-zy6qi Ай бұрын
Kai ne baka fahimta ba
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 Ай бұрын
@@NaoufalNaoufal-zy6qi menene ba'a fahinta ba, malan Idris baici mutuncin malan murtala ba ammashi yaci mutuncinsa
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 Ай бұрын
Ni nasan cin mutuncin da kayiwa malan Idris shine dakace wai malan Idris yana zuga gomnati kaga wannan cin mutuncin Malan Idris ne kace wai malan Idris yana ziga gomnati dan haka kaje kanemi yafiyar sa
@ismailaibrahim3199
@ismailaibrahim3199 Ай бұрын
Toh abinda shi malan Idris ya fada akansa inba zugi bane meye toh?wai wannan shine cin mutunci?indai wannan a fahimtar malan Idris cin mutunci ne toh wanda yakeyi wa malamai yan uwansa me za kira sa?
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 Ай бұрын
@@ismailaibrahim3199 wane irin cin mutunci malan Idris yayiwa yan uwansa ahlussunnah? Inaso kagayamin dan Allah kafin muyi hukunci.
@ismailaibrahim3199
@ismailaibrahim3199 Ай бұрын
@@khaleefazulfa933 wai nine ma zan kawo maka maganganun dr Idris akan taba mutuncin wasu?dan Allah karka bata min lokaci ni inada abinyi inkai bakada shi
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 Ай бұрын
@@ismailaibrahim3199 hmmm, bawan Allah hujja nakeso ba cika baki ba idan ba hujja shikenan na barka lafiya Assalamu alaikum.
@nmimaigatari79
@nmimaigatari79 Ай бұрын
Sunna is one. Sheik Murtala you are indeed Ahlus'sunna.
@kamalhudu2427
@kamalhudu2427 Ай бұрын
Masha Allah
I Need Your Help..
00:33
Stokes Twins
Рет қаралды 178 МЛН
Tura takai bango_gwamnan zamfara yatona asirin masu tsayawa Yan bibdiga
15:10
Abubuwan Da Suka Fi Maulidi; Imam Dr.Idris Abdul'azeez Bauchi Hafizahul-laah
7:47
Salafiyyah Global Network Nigeria
Рет қаралды 2 М.
Dr. Idris na karbi nasihar ka kuma na gode
18:56
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 10 М.
Shiekh Murtala Asada ya ƙalubakanci ƴan Tijjaniyya kan musulunci Shehu Tijjani
20:11
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 18 М.