Allah Ya kiyaye. Mu tashi tsaye mu yi adduwa. Abun da ke faruwa Rydh, Sdi Arb sai Allah kawai Zaya kawo muna dauki.
@zahraddeeniabubakar84164 күн бұрын
Allah ya karawa malam lfy wlh malam ni tunda nayi wayo da hakali nagane chewa adu,a batayi dole sai anyi aiki sabda ko manzon Allha sallhalahu alaihi wasallam bai zaunaba saida yayi yaki domin kafa adini to ama mukuma mutanen yanuzu sai dai ache ayi adu,a ba aiki kumama adu,a ma wasu basayi Allha ya ganar damu amin
Mallam Allah ya Bamu a Arewa shugabani president daga arewa sunai suka hallakar da arewa president nawa daga arewa Allah ya Bamu. Gaskiya mu dinga yi wa Mayan shugabani suji Sauran Allah kowa zai mutum. Mudana sa ido a kan Kristoci kowa yayi addin shi lafiya, gaskiya muna daina ko mai sai ku kira Kristoci mallam sun dinga yi wa’azi akan Ji Sauron Allah.
@رضوانربيع-خ5ض4 күн бұрын
Wlh nadade dafadar wannan maganar inhar baza Araba Nigeria to wlh kullum Acikin baƙin ciki talakawan arewacin Najeriya zasu zauna domin kasan cewar Nigeria ƙasa ɗaya babu abinda muke amfana se masifa mummuna amma arabata kodazamufi kowa talauci a duniya wlh
@Nollywood-qb9xd4 күн бұрын
MM Ticket
@souleymaneamadou52782 күн бұрын
Ina da fahintar ka mallam araba kassar yafi
@jamiluadamumagaji73154 күн бұрын
Dama jikokin yahudawane
@jangosambo96884 күн бұрын
Imaaraat /DUBAI 😅 KA KARA DA SAUDI ARABIA A INDA MANZO ALLAH YA TAHLEEL SA 😅!! Ayi adalci ,Saudi Arabia na rike da bubayya Ulamaa a cikin Pridon Kumar kwana biu din da suka wuce MAHRAJAAN TA SIRARA AKAYI SAUDI ARABIA LOL😊