الله المستعان بس يكفي ريئس نيجيريا اتق الله اتق الله
@moussarabe-xd9eu14 сағат бұрын
Ina tabata maku. Nigeria ce ake so a raba ta . Dama faransa ce ka kayo yakin basasa a Nigeria.
@moussarabe-xd9eu14 сағат бұрын
Sojojin faransa zasujo arewa don suraba Nigeria. Kuma su kama ma yan kudu indan yaki ya jo da arewa da kudu zasu zanki ka che ku.
@ramadanesouleyman256313 сағат бұрын
Maganan ka akwai tsoro . Hasawa ne cikin hatsarin zuwan turawa nijeriya 🇳🇬 kashe hausawa da tsoratar dasu be dame ka malan . Ko kiran sunan hausawa ya soma gagaran ka alhalin Allah yaso ya daukaka ka a baya. Kana jiran sakamakon wurin pulani ne?
@SaniAbubakar-h8w16 сағат бұрын
Inar kira ga gumnonin arewa da yan majalasin arewa kutarshi daga barcin da kukeyi kar wa annan marasar godiya su halakarmmu su wartssa mana yanki su larlartar mana hanyoyin arziki
@ZaidouHaruna16 сағат бұрын
🇨🇵🇳🇬❌️👈🙏🇳🇪🇱🇾🤝
@SouleyMoussa-x1l17 сағат бұрын
Mu dai abinda muke son Ku sani idan kuna ganin lokatchin yayi n'a aiwatar da ajandar ga Nigeria to Ku sani bazar Ku hada mu fada da Yan uwan mu ba.sai dai Ku sake dubara.
@ramadanesouleyman256313 сағат бұрын
Banza kawai. 😢
@SaniAbubakar-h8w17 сағат бұрын
Bokun ingila da bokun furanc ba zairudemuba mo dika musulmaine kuma hausawar ne da filarni da karnoru da bozarye bamu da alarqa da yarbawar sai muslinci hakama inyamurai