Allah yakawomana karshen azaliman yan siyasar nigeria amen summa amen
@DaudaAliyu-g5q5 сағат бұрын
Bama goyon bayan wannan kudirin
@DaudaAliyu-g5q5 сағат бұрын
😂😂😂wannan ai anreba Nigeria kenan
@adamumusa78136 сағат бұрын
Ya kamata Arewa su fara kiranyen yanmajalisummu idan basu gyaraba.Kar mu tsaya muna ta surutu su kuma suna kallommu wawaye.A fahinta ta wannan zai tilasta masu su shiga taitayinsu.