Kar amanta dahima annabi MUHAMMAD sallallahu alei hi wasalam SALATI astagafirilla ×10subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azin achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu an namahamadurasulillahi sallallahu alei hi wasalam astagafirilla
@ALIABBA-dc1vy9 ай бұрын
Respect Bash allah yakara basira 🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺 Allah ya keuta Amen
@HadiabbaYkb9 ай бұрын
Gaskiyane❤ amma shi tsarin prime minister ba A, Select ne koyayane❤
@bashtvhausa9 ай бұрын
Anayi
@محمدكاهية9 ай бұрын
ماشاء الله تبارك الرحمن
@abdulwahababubakar16309 ай бұрын
Nice video
@BenyamineyounesNigergidatv9 ай бұрын
❤❤❤❤
@Gigs_r.n.c9 ай бұрын
Good Job Brother...Allah ya Kara Basira🙏
@SagirouAbubakar9 ай бұрын
Amina,
@DayyaboDayyabo11 күн бұрын
Dan Allahu dinga fadi ranar sakamako bidiyo
@HussainAbubakar-yh3gc6 ай бұрын
Allah yataimaki putin
@YakubuMuhammad-c1n9 ай бұрын
To ALLAH kadai yasan wanda yakashe shi bincike kadai ne zai tabbatar da sanadin mutuwar shi ALLAH yabamu zaman lfy
@ShituIsmaila8 ай бұрын
Amiiin Ya Allah
@mustaphausman6779 ай бұрын
Dan Allah kayi mana bayani Akan amfani da kuma Rashin amfanin Nigeria takoma tsarin prime minister 🙏
@bashtvhausa9 ай бұрын
ok
@ssaddinazirou45539 ай бұрын
Bon courage
@SirajiYusif-k6y9 ай бұрын
🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@Issacisse-zn2pl9 ай бұрын
Merci
@ShituIsmaila8 ай бұрын
Allah shinekadaiyasangaibu
@HappyChefHat-oj4cf9 ай бұрын
Allah samudace ❤❤❤❤❤❤❤❤
@wwee98479 ай бұрын
Mungode
@hassanmuhammadahamad51629 ай бұрын
Muna gdy bash TV
@AminuAbdulsalam-x9v9 ай бұрын
Masha Allah kayi kokari
@arewatinatarwatv59119 ай бұрын
To Dan Allah minene ban ban cin chugaban kasa dafaraminister astagafirilla ×10subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azin achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu an namahamadurasulillahi sallallahu alei hi wasalam
@givesonadam29139 ай бұрын
Yau insha Allah zanyi registration din man hajanan ku
@Hummukalthum9 ай бұрын
Please minene banbancin president da pra minister 😢 please 🙏
@AliyuShehu-j6r8 ай бұрын
Gaskiya zan iya zargin Putin da kisan Dan adawansa..Nifa har shugaban Wagner machinery group I blame Putin
@oumaouma81719 ай бұрын
🇳🇬🤲🤲🤲🤲
@ABUBAKARAHMED-hf6fl9 ай бұрын
me gida bash
@SUMARTVChannel9 ай бұрын
Wallahi amurka kyaleta akayi amma'indai tana taba shijing ping dawannan kwadon kurmakurmannan king June un zatayi bayani Tabbas hiyakasheshi saboda yazoda bidi'ah yanason yamayarda rushia baiwar turawan yamma Wannan kuma abunda bazayyu bane har'abada
@ibirohamzahamza90669 ай бұрын
Way ina ruwa Amuruca
@ShituIsmaila8 ай бұрын
Bula Ahamid tinunbu danbanza otebajerara
@OfnshHwhh8 ай бұрын
Potin ba shi bane ya kashe shi ba
@adamousouleymane9503 ай бұрын
Salm bash sanou da kokari
@bashtvhausa3 ай бұрын
🙏
@deeeciy19 ай бұрын
A.a ba Putin bane yakashe shi
@HappyIslandVacation-qs3qm9 ай бұрын
Y hadu da ubansa kenan
@SakidouKesali9 ай бұрын
Amurka babu abinda zata'iya yawa China duk abinda take takama dashi itama china tanadashi ba nuclear bane, Allah yazaunar mana da duniya lfy
@abdulkarimabdulrahman97799 ай бұрын
Sai me in shine yakasheshe wannan soyayyar da suke nunawa bata gaskiyabane ga mutane nawa ana ta kashesu aduniya basudamuba sai shi
@YusufBalarabe-n3v9 ай бұрын
Bincike shine kawai ze tabatar da mutuwar
@yahuzasurajoyahuza26339 ай бұрын
West Kaga suna ginawa Russia gadar xare
@SanoussiSouleymane-bt2hn8 ай бұрын
Maganar kashe dan adawar putin ne yasa saboda akwai dalilin da yasa hakan munafikine
@sagirsaminu25619 ай бұрын
Wai mai yasa bazasu hada kai ba ku Rusa America din ba
@HussainAbubakar-yh3gc6 ай бұрын
Munabaraba da duk mayyaki da neto
@رضوانربيع-خ5ض9 ай бұрын
America ba abinda zata iya yiwa China nuclear za aharba musu wan nan jiragen duk asarar su zatai
@ضلثهخشالعين9 ай бұрын
Munafurkayne ay duwwan akakashe America tayi magana yanataredasu mutanan gazza daake she wa subarayne garesuba