Agaskiya alhaji dankawu Allah ya karawa rayuwa albarka,domin kayi mana nasiha,Kuma nagamsu kwarai ba,achika samun makada masu bayani mai dauke da chikekkiyar ma,ana irinkaba,sai muche Allah ya sa agama lafiya,domin dama ba forkonba karshen shine abin tsoro.masha Allah.