Rikicin Malamai da yan film Albayan ya sake ragargazar yan film Musa mai sana'a ya maida martani

  Рет қаралды 12,543

Tsakar Gida

Tsakar Gida

8 ай бұрын

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 58
@khadijajibril2516
@khadijajibril2516 8 ай бұрын
Gaskiya daci gareta humm
@HauwaUmar-fh9ft
@HauwaUmar-fh9ft 8 ай бұрын
Malam yayi gaskiya domin Allah bai turomu duniya don muyi wasaba
@abdulsalammuhammad9725
@abdulsalammuhammad9725 8 ай бұрын
Mai Sana'a wannan ayar ba tada mahalli anan domin Allah gatse yakeyi anan Don Allah a koma aje ayi ilimin usulul fiqhu tunda kace kai almajiri ne
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 8 ай бұрын
Allahumma salli wasallam ala saiyidina nabiyuna Muhammad❤❤
@rabul-izati5767
@rabul-izati5767 8 ай бұрын
صلى الله عليه وسلم
@zubaidahsalihu6211
@zubaidahsalihu6211 8 ай бұрын
Sallahu ailaihi wasallam
@user-cw4kk3eb7q
@user-cw4kk3eb7q 8 ай бұрын
Tofa Allah ya sa mudace
@zubaidahsalihu6211
@zubaidahsalihu6211 8 ай бұрын
Allah ya Kara shirya mana zuria
@ummiinuwa9733
@ummiinuwa9733 8 ай бұрын
Ita dai gaskiya daya ce allahu kashirye mu Baki daya Amma maganar malam gaskiya ce
@pluvrich_pluv5466
@pluvrich_pluv5466 8 ай бұрын
Ba karya wlh gaskiyar kenan
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 8 ай бұрын
🙄🤔🙄 Allah ta'ala ya shirye mu 🤲 amiiiiin Yãa Hayyu Yåa Qayyum 🤲
@mdsalam9733
@mdsalam9733 7 ай бұрын
Ameen ya Allah 🤲🤲🤲
@user-kl6qo1ic5i
@user-kl6qo1ic5i 8 ай бұрын
Waimai yasa shidan film baya taba daide
@shafamohammad5918
@shafamohammad5918 8 ай бұрын
Malam ya fadi gaskiyane anamuku wa a'zi bakuji nekawe allah yasa mudaci ameen ya rabbi بارك الله فيك وجزاك الله خيرا الشيخ شكرا لك
@zainabmuhammed9513
@zainabmuhammed9513 8 ай бұрын
Ameen ya Allah 🤲🤲🤲💓💓💓
@ahmadyusuf6098
@ahmadyusuf6098 8 ай бұрын
Ai Su Yan Film Su Gaya Mana Yaya aka Samu Magabatanmu suna yi Wallahi Wanda Yake Zagin Malamai Ba Sa gamawa da Duniya lfy Ka Kula
@rilwanumuhammad3632
@rilwanumuhammad3632 8 ай бұрын
Musa mai sana'a wa'azi ne yabiyo ta kanku sana'arku haramunce inxaka chanja ka chanja ka tuba kawai Allah ya yafe muna
@zainabmuhammed9513
@zainabmuhammed9513 8 ай бұрын
Wlh hakane👍👍👍💗💗💗
@rilwanumuhammad3632
@rilwanumuhammad3632 8 ай бұрын
@@zainabmuhammed9513 👍👍👍♥️♥️♥️
@hassanahabubakar
@hassanahabubakar 8 ай бұрын
Bashi d wata alaka d aminu j town kawai video sa yagani yana neman motar da awa shikuma yakirashi yace insha Allah shine zeyi sila susami motarnan kuma yanema musu aka dace 🤏..... Kai kuma musa me sa a akwai bata hari ako ina amma naku abayyane yk amma shima mlm yace sede kalilan daga cikinku wanda Allah ya tseratar adinga dubawa kafin ahanke hukunci
@hauwaisahsalihu4587
@hauwaisahsalihu4587 8 ай бұрын
Allah ya shirya mu baki daya yasa mu cika da imani yasa mu na daga cikin wayenda manzon rahama s'a'w zai cece mu 🤲 ala kulli hal mu dinga yiwa junan mu kyakkyawan zato
@zainabmuhammed9513
@zainabmuhammed9513 8 ай бұрын
Ameen wannan addu'a ce mekyau Masha'Allah 🤲🤲🤲💓💓💓amma ya'n Firm susuke tonawa kansu da kansu asiri kuma suke nunawa duniya susuwe Allah yasa mudace
@haidarer9039
@haidarer9039 8 ай бұрын
Ana maganar ma'abota ilimi kina wani cewa a kyautatawa juna xato, ku mene yasa komai sai kuce sai kunyi mgn akai kuna jahilai Daku.
@user-lc6cy5mi6p
@user-lc6cy5mi6p 8 ай бұрын
Wllh gaskiya daci gareta idan kasan Kai baha fasadi to menene zaka zarfu
@sabondaleonlinetv9048
@sabondaleonlinetv9048 8 ай бұрын
Allah yasa mu dace
@AbubakarIbrahim-yq2st
@AbubakarIbrahim-yq2st 8 ай бұрын
Mai sana'a kadaina defending wasu mutanen banxa kabari a wa'azantar dasu su san gaskiya
@danmalamontoptv
@danmalamontoptv 8 ай бұрын
Amma bata wannan hanyarba
@FatimaShuibu-ir3fn
@FatimaShuibu-ir3fn 8 ай бұрын
Wasu malaman basusan waazin dasuke yiba wlh Allah ya yafy muna kurakuranmu 🙏🙏🙏
@user-ou8xc5ut8w
@user-ou8xc5ut8w 8 ай бұрын
Allah yasa mudace kwai
@auwaluabubakar9843
@auwaluabubakar9843 8 ай бұрын
Me naka dasu
@sadiyafarouk5026
@sadiyafarouk5026 8 ай бұрын
Aslm alkm hakan abun yake ai ku bakwajin nasiha, me ai shima baice duk bah cewa yy akasari Kuma ai d yawanki bazasu fito su kare kansuba don sun sani , S.A.W ai cewa yy akasari y ce kuma nasiha y keyi Allah y bamu ikon gyara halayanmu Ameen
@Jikan_Hajia
@Jikan_Hajia 8 ай бұрын
Ana shouting 😂 Yaya Umar kwana 2 ka daina kawo mn labarai akai akai kamar fari dai 😢
@alhassansalisu4811
@alhassansalisu4811 7 ай бұрын
Wannan maisana,a Akwai dan iska Inkanaso kamutu da imani sai ka dai na yin fim
@MustaphasunusiMusa-vm8fe
@MustaphasunusiMusa-vm8fe 8 ай бұрын
Masha Allah danfin yafi Mai wa azi hankali dafadin gaskiya
@NurNura-gp3qv
@NurNura-gp3qv 8 ай бұрын
Maganar malamin nan gsky ce sosai
@user-gq8mv9yj3e
@user-gq8mv9yj3e 8 ай бұрын
‏لا حول ولا قوة الا بالله لا حول ولا قوة نيجيريا نيجيريا مصيبة و الله ولما ها اعوذ بالله من الشيطان😪💔
@user-lc6cy5mi6p
@user-lc6cy5mi6p 8 ай бұрын
To Kai yanzu me sana a kana sone kace film ya halatta ko kana son malamai sudena magana akan abun da bb Kai
@AutarMawakaTv
@AutarMawakaTv 8 ай бұрын
Wlh Maganar Malam Gaskiyace Babu Ja Acikin Maganar
@naimaidiris8878
@naimaidiris8878 8 ай бұрын
اللهم ثبتني بالقول الثابت في الحياة الدنيا وفي الآخرة
@ahmadyusuf6098
@ahmadyusuf6098 8 ай бұрын
Shi Mara kunya ne Amma Ita rashin kunya An Yi Wanda Ya fi shi rashin Mutunci Dan Haka Sai a Kula da Rayuwa
@zainabmuhammed9513
@zainabmuhammed9513 8 ай бұрын
Wannan gaskiya ne allah yayi maka Albarkah ameen ya Allah 🤲🤲🤲
@AUWALUMARBALA-yh7dk
@AUWALUMARBALA-yh7dk 8 ай бұрын
Dole A fad'i Gaskiya Ko bazatayi muku dad'i ba,Fito da sharri Dan jama'a su k'aurace masa ya zama dole
@najaatubintsaad1246
@najaatubintsaad1246 8 ай бұрын
Allah y kare mn malaman mu
@richalasakibou1666
@richalasakibou1666 8 ай бұрын
❤❤❤
@kongomma
@kongomma 8 ай бұрын
To Allah keuta
@khadijahahmad2210
@khadijahahmad2210 8 ай бұрын
Banta6a ganin mara tarbiyya irin Yan Nigeria ba Wai malami ya fito yace Allah yace Wai kaga mutum Dan yanakin irin abunda Allah yace haramunne Wai yazo yace zai yiwa Allah gyara acikin Lamarinsa Wallahi shiyasa muke ta shiga masifa kasarnan kasa she da yawa akwai Yan iska Wanda suka fiku wayewa da Iya iskanci Amman ba yanda za'ai malamin addini ya fito yace Allah yace sufito suyi ja inja dashi Wanda yaji zai dau wa'azi ya dauka Wanda bazai daukaba yai shiru yaje yacigaba da Shar holiyarsa Daman ai ko lokacin Annabawa iyakar su su isar da sakon Allah ba Wanda akewa dole sai Wanda Allah yaso ya shiryar Amman ku Dan Baku da tarbiyya daga malami yafadi abunda Allah yace yafada sai kunfito kun mayarmai da raddi acikin jahilci Dan Baku da ilmin ja dashi Wallahi irin wannan dalilinne yasa Wallahi wani sa'in natsani Yan Hausa film Sabo da basa son gaskiya Kuma Baku Isa kuhana fadin Allah ba kawai in mutum zai isakancinsa yayi Iya son ransa Amman dole a isar da sakon Allah Allah kashiryar damu kasamu cikin shiryanyun bayinka Amin ya Rabbi
@user-fp9wu3is4g
@user-fp9wu3is4g 8 ай бұрын
🤲🤲🤲🤲👍
@hauwausani1174
@hauwausani1174 8 ай бұрын
Halan sukadai ne suke zina hmm lahira akwai shari,a wlh
@MaryamaUmar-js1wf
@MaryamaUmar-js1wf 8 ай бұрын
Toke saiki zayyano Mana dukkannin mazinatan duniya,ko malama,, uhumm ai wallahi duk abunda mutum yake aikatawa alkhairi ko sharri duk Daren dadewa sai Allah ya bayyana shi,,, Allah yasa mudace
@hauwausani1174
@hauwausani1174 7 ай бұрын
@@MaryamaUmar-js1wf ke dakata badake nakeyi ba maganar gsky ko banzayanosu su zasuyi shedu alahira suna aekata zina lahira zasu bada sheda du chewar d akemusu mazinata babu wdd aka taba kamawa tana zina ko in sutaba kasu turmi d tabarya su fadi shikenan daga allah yadaga mutun sama km ae kowa yana d inda yakewa ubangiji laifi wlh
@MdMd-jr2qh
@MdMd-jr2qh 8 ай бұрын
🇵🇸✊🏽🇳🇬
@ummiahmad4909
@ummiahmad4909 8 ай бұрын
Tabbas haramunne mlm
@ismailbabaaliyu5890
@ismailbabaaliyu5890 8 ай бұрын
Maganar da yafada akwai kanshin Gaskiya a ciki sede yanda yake waa’zin bahaka yakamata yayi ba
@user-ky2ky5id4w
@user-ky2ky5id4w 8 ай бұрын
Wnnn malamin Wawa ne. Duk duniya. Ana film. Aman wasu basa haramtawa😢😢
@ibrahimkd2229
@ibrahimkd2229 8 ай бұрын
Kukuma Malamanku na Kamfanin Izalah munafukai makirai makiya allah Yan dasuka kawo Boko Haram fa mezakakirasu makiyin Allah bakwaganin abindakekanku sainawani is better for you to stop talking robish malamanku na Kamfanin Izalah Yan maula Yan Kaskantattu makwadaita masukafurta mutane da jahilta mutane Kuma malaman Kamfanin izalah babumaikashi ajiki irinku makirai kuhadamufadada christian kuhadamufadada Yan uwanmu musulmai kukafurta mutane aganinku kukadaine masu ilimi malaman Kamfanin izalah inmutum yadakatataku saiya hallaka makiran banza makiya allah 🤔😳
@nanarukayyaadam837
@nanarukayyaadam837 8 ай бұрын
Kayi mgn akan Abunda kagani bakazo kana ma mutane haushin mahaukacin kareba kar nukan yan dariqa daku duk inda kuka zauna se kunyi haushi yan wahala kawai😂😂😂
@ibrahimkd2229
@ibrahimkd2229 8 ай бұрын
@@nanarukayyaadam837 Wahalar tasa mahaukacin babanki yahaifeki acikin kungiyar Yan Boko Haram Kaskantattu makwadaita mayaudara makirai fasikai fajirai makiya allah Yan izalah stupid human being
Shagalin bikin fitaccen mawaki a kannywood Isa Ayagi
18:00
Tsakar Gida
Рет қаралды 19 М.
Final increíble 😱
00:39
Juan De Dios Pantoja 2
Рет қаралды 42 МЛН
A pack of chips with a surprise 🤣😍❤️ #demariki
00:14
Demariki
Рет қаралды 16 МЛН
bayan rikicin malamai ya dau zafi yan uwansu sun fara yi musu wankan nasiha.
18:26
FALA - Épisode 44 (série malienne)
29:12
kiribiti Officiel
Рет қаралды 3,4 М.
Musa Dan Malam episode 18 latest Hausa Series Film 2024
37:04
MAISANAA KANO Tv
Рет қаралды 23 М.
#улыбнись #прикол #ржака #юмор
0:30
Валентин Макаров # MakaroviLaif #
Рет қаралды 1,5 МЛН
Зоопарк без зверей #фильмы #сериалы
0:44
ВКРАТЦЕ
Рет қаралды 4,2 МЛН
Fight Clap Buttle Dora VS Amanda  HandClup All rounds #memes #funny
0:41