Rukayya Dawayya ta kammala ginin katafaren gidan benen ta/ mijin kawar ta zai aure yar kawar ta

  Рет қаралды 133,405

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Пікірлер: 259
@aishaaudu8880
@aishaaudu8880 2 жыл бұрын
Masha Allah,Allah ya kara arziki ina tayaki murna
@habibaadamhabibaadam3990
@habibaadamhabibaadam3990 2 жыл бұрын
Ai maza basuda kunya..shi awajansa yaga mata...medakinsa kuma diya tadauketa...oh Allah maza akwai jaraba wallahi
@bashirabdullahi9253
@bashirabdullahi9253 2 жыл бұрын
Gaskiya akwai matsala wannan cin amanar da me yayi kama Allah xai Bata mafita Kai
@awaisuaisha9178
@awaisuaisha9178 2 жыл бұрын
Gaskiya dai hakan bai kamata ba kuma ita yarinyar zai cuta nan gaba zata zama bata da kowa
@mdab8749
@mdab8749 2 жыл бұрын
Gaski wanan abu ba dadi allah ya kwta allah ya serya maza wallahy
@lubabatuauta4509
@lubabatuauta4509 2 жыл бұрын
Rukayya Allah ya sanya alkairi ya kara lapia da nisan kwana, wannan aure ya halatta amma dai gaskiya akwai kunya🙈 wannan yarinya ita kaɗai zata iya fitar daku, ma'ana ta dira gefe tace bata son sa ba zata aure shi ba, amma in dai ba tayi haka ba to sai dai mu ce Allah ya sanya alkairi ya danganar da zuciyar uwar gida
@JoshuaOlaleye-v3f
@JoshuaOlaleye-v3f 2 күн бұрын
Hmmmm bah Wani Abu ai duniyah che ,Amman akwai chin amanah ,Amman yah bar hakah .sabida kunya
@sarkiabubakar2861
@sarkiabubakar2861 2 жыл бұрын
Asanya ma zuciya ruwan sanyi a koma ga Malamai, kuma duk hukuncin da sukayi a karba ayi hakuri a yarda da umurnin Allah da Manzon Allah S A W W
@MunaAbbas.
@MunaAbbas. 2 жыл бұрын
Allah ya jikan iyayen yarian yayi musu rahma yasaa Aljannah ne makoman sa yasaa karshen wahalan su kennan ameen
@asmakadri232
@asmakadri232 2 жыл бұрын
Hhh namiji ba dan goyo ba😃wanan kadan daga cikin aikin sune maza🤭
@rahilashihu4061
@rahilashihu4061 2 жыл бұрын
Allah ya sauwake ya.shiryeshi ana barin halak dan kunya yazobe ladansa ba lada
@musahjibrilenglish2423
@musahjibrilenglish2423 2 жыл бұрын
Kai wanna abu yayi daidai wllh Allah ya Basu zaman lfy
@fatiazeez6955
@fatiazeez6955 2 жыл бұрын
Masha Allah rukhayya Allah yasayi alkhari Kai amm wanana mutumi akwai karfi hali wanan ai kamar uwata take duk da bay haramta ba amma ana barin halak Dan kuya Kuma afahita ta kamar yariyar bata da kowa sai ita kawarta ki toh Allah dai ya kawomu ku mafita amin
@fiddausialiyu5646
@fiddausialiyu5646 2 жыл бұрын
Allah ya kyauta dan gaskiya wasu mazan Basu da tunani wannan ai cin amanane Allah ya bata mafita
@princepharouq5195
@princepharouq5195 2 жыл бұрын
Na tayata murna 100% don Allah tsakar gida kufada mata tazo tayi Wuff Dani intare a wnanan gidan, congratulations once again my BESTY Ruky
@saudatumar203
@saudatumar203 2 жыл бұрын
Yes wlh ya halakta a addinin musulinci wlh🙏🙏🙏
@hadizaharuna9745
@hadizaharuna9745 2 жыл бұрын
Gaskiya Bai kyau taba Amma Kuma Babu haramci idan ya aure ta a musulince. Idan akai duba da babu alaka ta jini tsakaninta da matarsa. Allah yasamu dace
@ayshaumar627
@ayshaumar627 2 жыл бұрын
Yaya umar kai ma allah ya baka baban gida
@رقيةالهوساوي-ز7ه
@رقيةالهوساوي-ز7ه 2 жыл бұрын
Kedai ruki Allah ya sanya alkairi gida yayi kyau 👍 Allah yasa rai akayiwa Ameen amma maganar aure kinsan maza ba kunyace dasuba zaice ai Allah bai harmtaba mafita dayace ita yarinya ta tsaya tsanyi daka akan bataso shine kwai magana Allah ya kyauta
@tutararewa4334
@tutararewa4334 2 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/Z3ScoJqomsqDrKM Kisan gillah part 5 littafin yaki na saurare kudannan mana subscribe Sannan kudannan mana kararrawar sanarwa mungode
@abubakarmuazu6478
@abubakarmuazu6478 2 жыл бұрын
To Allah ya haramta ne?
@abdulBM1
@abdulBM1 2 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara rufin asiri Gaskiya da wata manufa kawai yake sonta
@hureiraahmad4798
@hureiraahmad4798 2 жыл бұрын
Da farko inamiki fatan Allah yasa rai akayiwa Allah ya sanya alkhairi,, maganan auren sa da yarinya ba haramci amman dai gsky bai keutawa matarsa ba har ita yarinyar because haifarta ce kawai batayi ba amman duk wani hidima da shakuwa ta ya da uwa akwai sakanin su.Allah ya keuta yarinyar dai karta yarda ta aure shi shine kawai mafita.
@JafarFima
@JafarFima 2 жыл бұрын
Wannan Auren ya halatta saidai, idan kawarki zata iya gamsar da yarinyar kar ta amince dashi. Wannan shine mafita. saboda bazaa mata auren doleba.
@mamanbaby6916
@mamanbaby6916 2 жыл бұрын
Slm my anty agaskiya natausaya sosai ya allah yakawo dauki
@aishaabubakar1606
@aishaabubakar1606 2 жыл бұрын
Tayihkuri Allah yanatareda masu hakuri kadatabari yarinyan tashaga Duniya batada danginuwA batada danginuba itakadai yarinyan takedashi tayi hakuri wanna jarabawace dagagurin ubangijita tayikokarin cinwanna jarabawan Allah yasausauta matazuciyanta
@hassanayusuf8397
@hassanayusuf8397 2 жыл бұрын
Allah ya sa yarinyan bata soshi kidawo da yarinyan gunki ma.kaji mugu wallahi karta yahda wallahi ai yarta ce ba maida iko a kata ai sai abunda tace wanan ai ya zama mugunta
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 2 жыл бұрын
Ma shaa Allah 👏 Allah ya sanya alkhairin sa ciki 🤲 Ya Hayyu Ya Qayyum
@elhadjiamadounanamariama5614
@elhadjiamadounanamariama5614 2 жыл бұрын
Chawarata ita tcé ta guayama Allah yachigua tsakaninta da azalumi
@rabiyahaya6542
@rabiyahaya6542 2 жыл бұрын
Ai maza basu da abin kunya dan kamar tuma...suke kawi tagyalesa yayi tasa masa ido tazauna lfy
@nusaibaabubakar2607
@nusaibaabubakar2607 2 жыл бұрын
Wannan kawai idan ya dage se anyi auren gaskiya su rabu, wannan rashin karar ay yayi yawa fisabilillah, ta raini ‘ya tun tana karamar Sannan yace ze hadasu kishi 😢 gaskiya beyi aiki da tunani ba, ay Ana barin halal Ko Dan kunya
@balkissaabderhamaneadama1432
@balkissaabderhamaneadama1432 2 жыл бұрын
🤔🤔🤔😭😭🤲🤲🤲🤲🤲 amine amine
@rrafssnacksnmore
@rrafssnacksnmore 2 жыл бұрын
Mtssswww maza Allah ya rage muku son zuciya wallahi ta rabu dashi kawai mayaudarine may be Don rainon yarinyar ma yake zaune dasu duk matan duniya in banda jaraba wlh ta bari akai auran ma sai zuciyarta ta buga Allah dai ya kyauta
@abubakarmuhdmuhammadu9897
@abubakarmuhdmuhammadu9897 2 жыл бұрын
Assalamu'alaikum warah matullah ina taya ki murna allah yakara yalwan arziqi ya kuma tsare
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 2 жыл бұрын
Don Allah tamaida ita guirn dangi ubanta tace tagama mkaranta zasu karba bazasu yarda.suaurar wa mijinkiba kinga kun rabu lafiya zuciya dazugan shedan dazugan mutane ahaka inbakikula ba sai ki cuci marainiyar Allah da Bata da laifin komai
@AminaGarba-p5s
@AminaGarba-p5s Жыл бұрын
Congratulation my lovely Mom❤❤
@fateemah.2102
@fateemah.2102 2 жыл бұрын
Wllh akwai daqiqanci awannan al'amarin,,,,,bigidaje,,,,seya xamar mata dangin uwa dana uba itakuma uwar tabarmai gidanshi nidai baxan iya ganin wannan takaiciba
@abdullahikabir4261
@abdullahikabir4261 2 жыл бұрын
Ai kamar uwa take a gurinta saboda ta auri baban yarinyar yadda dansa bazai iya aurantaba haka yarsa bazata iya zaman kishi da itaba, amma akaiwa malamai al amarin Allah ya warware
@fauziyyasaidu2253
@fauziyyasaidu2253 2 жыл бұрын
sai kashe a film gsky bai kyauta ba
@AishaMuhammadSalisu
@AishaMuhammadSalisu 5 ай бұрын
Himmmm maza ke nan Ay ta bar shi kawai ta kama gabata
@abuabubakar5550
@abuabubakar5550 Жыл бұрын
Walh wasu mazan girma ya Fadi,mtslr da ake fama da ita yanzu kenan sai kiga babban mutun Mai mata 3 wasu 4 ma Amma suna bin saannin kananan yayansu,Kuma ba wai kulawa ce basa samu ba San zuciya ne irin nasu, dama Ace bai santa ba ,Amma me zakai da yarinya data tashi gabanka,saukin ma shi baiyi lalata da ita ba ya fito ya Fadi raayinshi ,idan wani mugunne da yanzu ya Gama da ita sbd kidahumanci , Allah ka zare mu ka zare mana Imani mu,ga maza da yawa yanzu basa son ibada sai yasa wannan kaddarar shaawa da kallacekallace yake damunsu yasa ma zuciyarsu abubuwa Wanda hankali bai yadda,walh mutunci da sanin ya kamata sunyi
@AminaGarba-p5s
@AminaGarba-p5s Жыл бұрын
Congratulation my lovely Mom
@اقتفت-ض7ت
@اقتفت-ض7ت 2 жыл бұрын
Masha Allah ' Allah ya kara arziki
@amenhfai6500
@amenhfai6500 2 жыл бұрын
sai dai kuma ana barin halak dan kunya
@feedyabdallah3242
@feedyabdallah3242 2 жыл бұрын
Allah ubangiji y sanya alkhairi 🥰🥰
@صفاءأحمد-ه4ي
@صفاءأحمد-ه4ي 2 жыл бұрын
She took the girl like her daughter, and anyone in her place feels like this) But by God, Rigel is not ashamed of themselves, but he did not take her like his daughter.💔
@baseeratuyahya8143
@baseeratuyahya8143 2 жыл бұрын
Hmmm ai dama wasu mazan basusan inda kunya takeba ynzu yarinyar takin aminta yaktoki karan stana ya ktoramata Allah shi kaiwta
@aysharabiuajah9246
@aysharabiuajah9246 2 жыл бұрын
Assalamualaikum warahamatullah kwarai ya halasta domin ba dangibane ! Kullum murika lura da abinda Addini ya halasta ba Al,adaba.
@hadizajaafar9915
@hadizajaafar9915 2 жыл бұрын
Islamically ya hallata auren, amman gaskia ana barin halaq dan kunya. Mijin be kyauta ba gaskia. Mafita kawai shine yarinyar tace batason shi. Abu beyi dadi ba gaskia
@Nasr_9
@Nasr_9 2 жыл бұрын
Alhamdulillahi... Wannan aure aganina bai dace ba, koda halal ne... Musulunci ya amince ka aure kanwa da yarta amma sai in basa tare da mijin. Wannan yarinyar amatsayin mahaifiyarta take, sai dai in ta mutu ko ya saketa. Allahu a alam.
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 2 жыл бұрын
Babu rashin dacewa a cikin halak Dan-uwa 😊 Wannan auren halak din halak ne sai dai idan wannan matar ta shayar da ita yarinyar ne auren su ya haramta. Dole akwai kishi amma daa ace nice da na san yarinyar nan bata da kowa sai ni ba wanda zai zuga ta dan ta cutar da ni tunda dai har mijin nan so yake ya kara aure ko bai auri yarinyar ba zai iya zuwa ya auro wata wacce bansan ya take ba. Zan yarda ya aure ta Muyi hakuri mu kwantar da hankalinmu mu zauna lafiya 🤷🤷🤷🤷
@badiatauwal7880
@badiatauwal7880 2 жыл бұрын
Ana barin halak dan kunya maza basu da kunya idan suna son mace
@saadououmarmati8575
@saadououmarmati8575 2 жыл бұрын
Masha allah Allah Yasa rai akayi wa
@assiyanamadi2224
@assiyanamadi2224 2 жыл бұрын
Macha allah. Allah ya sanya alkairi
@AminaGarba-p5s
@AminaGarba-p5s Жыл бұрын
Masha Allah very nice house
@hajiabintajibrilaliyu8680
@hajiabintajibrilaliyu8680 2 жыл бұрын
Masha Allah tubarakarrahman Allah ubangiji yasa albarka amin 🙏❤
@fatimafa1465
@fatimafa1465 2 жыл бұрын
masha Allah yayikyau šosai.allah yakara daukaka da km basira ameen from saudia arabia
@sunusimusa2411
@sunusimusa2411 2 жыл бұрын
A shiria zai iya auranta Amma gaskiya ama amalance da zamantakewa Bai kamataba sam Sam.
@امسميرامسمير-ش9ت
@امسميرامسمير-ش9ت 2 жыл бұрын
Masha Allah ya Allah ya sanya alkhairi
@malamaminukano1498
@malamaminukano1498 2 жыл бұрын
Assalamualaikum Amma wallahi kin bani dariya rikayya Yin Aure a tsakanin su bai haramta ba, saboda ai ita kawar taki ba ita ce Uwar yarinyar ba, Kuma bata shayar da ita mama ba, kawai dai hassada ce ita kawar taki take yiwa yarinya zata Aure mijinta Kamar yadda kike fada, Amma wannan lamarin babu Wani tashin Hankali da fargaba aciki. Kefa kika ce yarinyar bata da kowa???. Allah ya Kyauta Duniya budurwar Wawa. From Egypt 🇪🇬
@zulfaumuhammad1149
@zulfaumuhammad1149 2 жыл бұрын
Macha Allah Allah ya bada zzama lfy
@صفاءأحمد-ه4ي
@صفاءأحمد-ه4ي 2 жыл бұрын
Mashallah, may God bless you. Congratulations on your new home. May God bless you😻♥️
@tahirouabdoulaye7275
@tahirouabdoulaye7275 2 жыл бұрын
Labarin taso tayi kama da film tin daham.
@bilkisumusa8386
@bilkisumusa8386 2 жыл бұрын
Shawarata anan tayi addu'a Allah ya kawo mata dauki sannan tayi iya kokarinra tawajen dakile auren saboda yarin yar amana ce agaretavkida ya halatta suyi auren yin hakan zai sa ta tsani yarinyar taci amanar da mahaifinta ya bar mata sannan idan taga abin tafi ƙarfin ta kibara shawara akan takai maganar comitin hizbah insha ALLAH xa'a sami mafita saboda suna kokari wajen irin......akarshe muna tayata da addu'a ALLAH ya kawo musu mafita
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 2 жыл бұрын
Amin
@yusufkhankru8006
@yusufkhankru8006 2 жыл бұрын
Ameen ya allah, gskyn aunty billy
@sffds4184
@sffds4184 2 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya sa ta Shiga Asa,a
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 2 жыл бұрын
Ma chaallah 'yayi susai' allah yakawo mijii
@sumayyasulaiman7928
@sumayyasulaiman7928 2 жыл бұрын
Imagine ace kishiyarki yayar diyanki ce, Allah kasauqaqa Mana kaddarar mu
@hadizaharuna3192
@hadizaharuna3192 2 жыл бұрын
Gaskia labarin beyi dadiba,ya dubi girman Allah yayi hakuri.Asamu malamai suyi mishi nasiha,duk da cewa ba haram bane,amman akwai alaka mai karfi stakaninta da yarinyar,.Nima ina mai bashi hakuri da ya nemi wata da ta dace ya aura .Allah yasa mudace ya hayyu ya qayyum
@HabubakarLadan
@HabubakarLadan 7 ай бұрын
Na gaidaki diga cameroon yaounde Mohamed Najiboulah toh ya bar.
@maryammuhammad8306
@maryammuhammad8306 2 жыл бұрын
Gaskiyane beda hankali
@aminusulaimanbutubutu1578
@aminusulaimanbutubutu1578 2 жыл бұрын
Ammah ke shakiyace wllh
@جميلهجميله-ر7ك
@جميلهجميله-ر7ك 2 жыл бұрын
😭😭😭😭😭
@naimaaktar4690
@naimaaktar4690 2 жыл бұрын
Allah ya sanya alkairi masha Allah 😍🥰
@ibrahimshuaibudangagi7836
@ibrahimshuaibudangagi7836 2 жыл бұрын
Masha Allah, ya sanya albarka.
@mamunamuhd5207
@mamunamuhd5207 2 жыл бұрын
Allah yassa rai akaiwa
@babangidamuhammed9205
@babangidamuhammed9205 2 жыл бұрын
Toh hajiya rukayya dawayya ai a musulunce aure ya halatta tsakaninsa da wannan yarinyar sosaimakuwq sede ace alkumya na itamarikiyar yarinyar aimata Kara Dan kar asosa mata zuciya sannankuma atemakawa yarinyar marikiyarta tazama uwar shikuma mijin marikiyarta yazama ubanta Kinga kenan yarinyar tasamu dangi amma tinda yaga ni yanaso ai aure halake sede in Allah yayi bamatarsa baceba
@sste6fvhadizadaurafdutg554
@sste6fvhadizadaurafdutg554 2 жыл бұрын
MI ya👫💏👫
@hassanmusasada4251
@hassanmusasada4251 2 жыл бұрын
Shawara yayi hakuri ya Duba mutuntaka ya bar halak kodon kunya, Amma Auré ya halatta tsakanin su, Barin yin shi gare shi shine Mafi Alkhairi. Nikaina Allah ya jarabce ce ni da kwatankwaci. Irin Haka amma nakira Abokina nabashi ya aura. Don ganin hakan shine Kwanciyar hankalina, wlh, duk kwadayi shi yakamata yarabu da batun auren yarinyar nan, saboda yar AMana ce , ko ta aureta sai yaci amanarta. Sai Allah ya jarabce shi. Naku da Sénégal Dakar
@barirashuaibu8141
@barirashuaibu8141 2 жыл бұрын
Gsky baiyi adalci ba
@sumysufy462
@sumysufy462 2 жыл бұрын
Islamically auren su bai haramta ba aunty ruky,amma ana barin halak dan kunya,sanan idan ya fita daga senses nashi,ai ita yarinyar tana da hankali,so the best thing idan ni ce yarinyar ko zaka mutu bazan aure ka ba,and idan akwai hali yarinyar ta koma gidan yan'uwansu ta bar gidan.On the other hand kuma matarshi sai ta hada da hakuri,and ta nuna mishi idan ma balarabiya ce zai aura,yaje ya nema,amma wannan a matsayin ya take a gurinta and indai akwai alkawari bai kamata ta rabu da yarinyar akan wannan maganar ba..........
@maryamibrahim3219
@maryamibrahim3219 2 жыл бұрын
Gaskiya maganar ki dutse. Hakan ya kamata. Sai kuje page dinta ki Bata wannan shawarar
@sarkiabubakar2861
@sarkiabubakar2861 2 жыл бұрын
Amma SUMY kina ji tana fadin yan uwan mahaifin ta sunce babu ruwan su da yarinyar to ina zata tafi? Bayan a cikin curtation dinki kince Islamically is not prohibited, why can't you advise her to receive it as KADDARARTA, How do you see.
@suwaibaabdullahi9369
@suwaibaabdullahi9369 2 жыл бұрын
Allah bai hanaba kuma data auri wanda zai wulakantata gara tabarshi ya aureta itama ta taimaka saidai abun babu dadi wlh kokuma surabu kawai kuma tahanshi auren diyar
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 2 жыл бұрын
Kewa ya gaya miki auren ya halatta a addinan ce? To bai halatta ba
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 2 жыл бұрын
@@zynarbmustapher6588 meye hujjanki nacewa bai halattaba
@yui2884
@yui2884 2 жыл бұрын
Wlh.shawara.auri.bai.haramtaba.itakuma.tayi.hakuri.ayi.wannan.aure.sabuda.kar.tahana.sunna.barna.tabiyu.baya.tasawa.zuciyarta.dan.gana.allah.zaidube.al.amuranta.zai.bata.ladan.hakuri.shikuma.idan.ya.rikesu.amana.dan.kansa.
@MunaAbbas.
@MunaAbbas. 2 жыл бұрын
Aah wannan beyiba,domin ita yarian bazato so shi ba yazamo cin fuska awurin ita kawar taki
@elhadjiamadounanamariama5614
@elhadjiamadounanamariama5614 2 жыл бұрын
Tirda halin son zutcia
@asmaukabir5549
@asmaukabir5549 2 жыл бұрын
Ni wlh haka Kawai Ina ganin girmanta sosai
@hauwagarbashehu3689
@hauwagarbashehu3689 2 жыл бұрын
Mai ye maanar so dinnan dakike fadi
@auwalukabiru1043
@auwalukabiru1043 2 жыл бұрын
Shawarata a gareku kuje ku samu manya daga cikin danginsa wadanda yake jin maganarsu su taka masa burki ko zai ji maganarsu idan Allah yasa yaji maganarsu ya hakura to Lallai lallai ta rabata da gidansa ta maida ita can danginta su cigaba da rukonta har ta samu wani mijin tai aure a huta amma idan ta cigaba da barinta a gidan to kamar ta kashe mijici ne bata sare kansa ba
@shamseeyailiyasuibrahim3458
@shamseeyailiyasuibrahim3458 2 жыл бұрын
Subhanallahi
@zalikagarkidaura2101
@zalikagarkidaura2101 2 жыл бұрын
Allah sarki gaskiya Wallahi Anbuba dadi
@amenhfai6500
@amenhfai6500 2 жыл бұрын
eh ya hallatta ai ba diyar matarsa bace
@yggf3976
@yggf3976 2 жыл бұрын
Amucilici auresu baiharantaba halalne
@makeup.968
@makeup.968 2 жыл бұрын
ما شاء الله تبارك الله الله يعطيها خيره ويكفيها شره😍😍😍❤️❤️❤️.
@aminaumar4715
@aminaumar4715 2 жыл бұрын
Masha’Allah gida yayi kyau Allah yasa rai akayiwa,amma wannan maganar aure kam akawai tashin hankali ga uwar da ma yarinyar amma ni a ganina da ta nida ta yarinyar da gidanshi,in zai yiwu ke aunty rukkayya ki karbi yarinyar.
@bintaayuba2348
@bintaayuba2348 2 жыл бұрын
Ya halatta dawaiya Amman wallahi in niche bazanzauna ba gaskia .zan barmata gidan Amman bazan hanashi aurenta ba
@fatimausman811
@fatimausman811 2 жыл бұрын
Ikon Allah gaskiya yabarota
@hadhadi722
@hadhadi722 2 жыл бұрын
😍😍😍😍😍😍😍
@aishaabubakartalba1803
@aishaabubakartalba1803 2 жыл бұрын
,,🙄🙄🙄🙄🙄😱😱
@kbratogo3690
@kbratogo3690 2 жыл бұрын
Hummmm 🤔🤔🤔🤭🤭🤭😔😔
@rukayyayusuf4077
@rukayyayusuf4077 2 жыл бұрын
Ya halarta ya aureta amma ana barin halas kodan kunya sannan kawai abinda zatayi shine da farko tacewa yarinyar tafitar da wadda takeso cikin manemanta sannan saitayi qoqari tatashi yan hayar dasuke zaune agidanta nafarko zaman Lafia dai dama babu maganarsa tunda yabullo da sannan zancen idan saurayinta yafito saita turashi gidansu wajen iyayenta wato iyayen qawarki to idan auren qawarki yasamu Matsala saita koma gidanta Dama acqn yaganta ai abinda yasa nace karta yadda da wannan auren shine dazaran ya aureta to itafa yarinya tatashi batada kowa a duniya batada wadda zai tsayamata saboda wadda zasu tsaya matan ta aure mata miji kings duk ranar da tasamu Marsala da mijin qarshenta takoma addinin kakanunta nawajen uwa kokuma suda Kansu suzo sudauketa kunga babu cigaba da hakan ya haifar sai cibaya tunda addini ya ragu gaskiya karta yadda da wannan auren tayi duk yadda zatayi karta bari
@yusufkhankru8006
@yusufkhankru8006 2 жыл бұрын
Gskyn sister rukky
@samirazubairu964
@samirazubairu964 2 жыл бұрын
Bata cikin matan da ya haramta agareshi ya aura tunda ba yarta bace ta cikinta yar mijinta na bayane.Sai dai kalmar da kika fada yana da kyau abar halak ko Dan a zauna lafiya.Maslahar zaman lafiya tana da kyau ,saboda ko yarinyar bazata so ba tunda tun tana karama ta riketa zata ganta a matsayin uwa.Wannna yakusa kama da kamar ace kada ka hada yan uwa biyu.Amma a addini inkika duba suratul nisai Hurrumat alaikum......Bai haramta ba.Amma maslahar zaman lafiya itace mafi a'ala.Wallahu a'alam.Allah yazaba musu mafi alkhairi dukkaninsu.Saitai ta karanta lahaula walakuwwata illabillahil aliyul Azim.Allah yabada mafitar alkahri.
@suwaibaadamuahmad1484
@suwaibaadamuahmad1484 2 жыл бұрын
Gaskia, bekamata ya auretaba dukdade musulunci be haramtaba. Amma inya aureta sukasami matsala wazata riqe? Gurin wayakeso taje? Yanason yaruguza mata rayuwane. Dan Allah yayi haquri sucigabada zama mata bangon jingina. Wallahi wallahi duk rintsi karsu yarda suhadakai da yarinyar in yarinyar tanada saurayi yafito kawai aimata aure shine kawai maslaha. Ai be,isa ya auretaba in bata aminceba. Tunda itace gatan yarinyar ai ba,qmata adalcibama in ba,anemia yardartaba.
@nafisahasan875
@nafisahasan875 2 жыл бұрын
W0w
@safiyyailiyas545
@safiyyailiyas545 2 жыл бұрын
Y halatta inbata shayar da itaba Amman gaskiya bedaceba haba da Allah yarka tazama kishiyarka ita yarinyar intanada hankali baxata yarda ba
@nasirhalilu5255
@nasirhalilu5255 2 жыл бұрын
Yadace ya aureta
JAKAR MATA SIRRIN SU TARE DA RUKAYYA DAWAYYA
26:24
RUKAYYA DAWAYYA
Рет қаралды 110 М.
Don’t Choose The Wrong Box 😱
00:41
Topper Guild
Рет қаралды 62 МЛН
Tuna 🍣 ​⁠@patrickzeinali ​⁠@ChefRush
00:48
albert_cancook
Рет қаралды 148 МЛН
Cikakken Tarihin Mijin Aljana
18:35
Mazaje Ne
Рет қаралды 88 М.
LABARINA SEASON 11 EPISODE 8
1:18:26
Saira Movies
Рет қаралды 949 М.