Рет қаралды 12,067
Barka da zuwa da tashar ug channel tv SABUWAR WAKAR S UZIRI TA JUYAYIN SHAHADAR IMAM HUSAINI A KARBALA !!!
Mawakin Ahlilbaity Kuma Dan Tijjaniyya Yayi Wakar Juyayin Shahadar imam Husaini Mai Cike Da Da Russa Acikinta
Kai Tsaye Kushiga Domin Kallo da Sauraran Wanann Wakar
kutayamu Yadawa Domin Karuwar Al Umma
Ug Channel TV 09066331935