mu yan zone c karyane babu abinda ahmad lawan yayimana wallahi kuma duk abunda kuka fada awakar wallahi zaku mai maita da larafchi
@antyrukyuwarmarayu1615 Жыл бұрын
all the best kaine karamin sukuma babban su kayi jiya kayi yau gobe ma kai dinne da izinin Allahu aduniyar mawaka kaine gwanina ina yin ka Nazifin waka
@ZakaraMamame2 ай бұрын
Very excellent
@abilalaliyu4620 Жыл бұрын
Masha Allah nazifi Kai babban babban ne wlh ka iya kahuta kayi taka kayi ta raggo kayi ta malalaci Allah yakara daga darajar ka
@saddamtijjani1238 Жыл бұрын
Ina yinka Asnanic. Amma Ahmad Lawan takarar sa Haramtacciya ce!
@fatimalawal7281 Жыл бұрын
Alhamdulillah masha Allah Allah Yayi maka jagora
@ogbayiumaru8522 Жыл бұрын
MashaAllah tabarakallah, Allah Ya kara basira aamin.
@Skkwhx7 ай бұрын
Ma cha allah
@boukariboukari3132 Жыл бұрын
Macha allah fatan alkairi nazifi
@salmaahmad2768 Жыл бұрын
Masha Allah 🥰
@alhajiamadu8343 Жыл бұрын
ina cikin Gashu'a Amma ni Gaskiya bana tare dashi Sabo da baya yiwa mutane aiki