AkaramakalLahu, kar su saka maka hawan jini. Kusan dukkan shugabannin Nigeria da 'yan siyasa, qarya kawai suke yi. Sun mayar da matsalar rashin tsaro business, suna satar biliyoyin kudade da jinanen al'umma. Kuma ba su da niyyar ganin bayan wannan matsalar, ko kadan.
@umarabdullahi-lx7zv Жыл бұрын
Gaskiya ne malan Allah ya sakama talaka
@lsksk1111 Жыл бұрын
Kuma mu, 'Yan Arewa ba mu san ciwon kan mu ba. Mun yi shiru mun zuba ido, ana ta kashe mu kamar 'ya'yan kaji, wasu kuma suna ta samun kudade.
@SalehGarba-h4h4 ай бұрын
Malam kayihakuri kacigaba akoy tsofi munafukai sunafadede akanka