Sadiq Saleh - Ko Wuya Ko Dadi (Official Video)

  Рет қаралды 2,278,069

Sadiq Saleh

Sadiq Saleh

Күн бұрын

Пікірлер: 603
@KingAzof
@KingAzof 10 ай бұрын
Kunga Bambancin Babban Yaro Kahuta Nawa .....This Song is a Bangerhhh........
@babsongee004
@babsongee004 10 ай бұрын
Allah ubangiji ya taimaka ya Kara basira🎉🎉🎉🎉
@nasihatv1538
@nasihatv1538 10 ай бұрын
kuringa amfani da kayan hausawa in zakuyi waka tunda wakar hausa ce
@Say.niger.n.s.r.tv.
@Say.niger.n.s.r.tv. 6 ай бұрын
Hasada pas 🤣💪 sau dan hausawa 😛 sayde kamutu
@JdJz-m5i
@JdJz-m5i 3 ай бұрын
Wurot
@MukhtarUmarabdulmumin
@MukhtarUmarabdulmumin 10 ай бұрын
Wow maryam booth aiki yayi kyau masha allah kukuma masu tanka halittarta ba ita taiwa kanta ba allah ne❤
@user-bx8zp4kw4eAB
@user-bx8zp4kw4eAB 6 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@djdanfulani
@djdanfulani 10 ай бұрын
Muma mun shirya tsaf don yin remix nata malam sadiq Saleh Allah yakara daukaka❤❤❤
@nafisa9547
@nafisa9547 10 ай бұрын
Waiku muta NE meyasa bakwa gani sakun tankane balaifi Maryam kinyi kyau Allah ya shiga lamarinsa❤️❤️❤️
@yarmamatv281
@yarmamatv281 10 ай бұрын
Vedio yayi masha allah anma Gaskiyya yarinyar dakasace tabata vedion haba tanata abu kamar maciji 😢😢
@officialrealarab
@officialrealarab 10 ай бұрын
Masha Allah sadiq saleh muna farin cikin wannan Aikin naka akoda yaushe Daukaka kakre karasamu Allah yakara makaka Baiwa da daukaka Duniya da lahira
@SABIU_HKK_OFFICIAL
@SABIU_HKK_OFFICIAL 10 ай бұрын
Baka taba yin video mai kyan wannanba wllh, kuma an saka hazaka a wajan gudanar da aikin nan, waka da tsohuwar mawakiya video ma da tsohuwar jaruma, this is massive i swear 🤩 more grace to your elbow
@muhammadhadeezah3054
@muhammadhadeezah3054 10 ай бұрын
Wallahi fah🎉
@ManirouAbdoulkarimoun-iq6uu
@ManirouAbdoulkarimoun-iq6uu 10 ай бұрын
Macha Allah Allah yakara basiramai dorewa sadiq saleh
@engr_zubaer
@engr_zubaer 10 ай бұрын
Abokina wataran sai ka zamo taurarun duniya insha Allah
@abbanyusee
@abbanyusee 10 ай бұрын
Sadiq came prepared💯🤴🏻🎵🎶🎶 Underrated but you can't fight grace. Masha'Allah Prince❤🎉
@fadilaabubakar
@fadilaabubakar 10 ай бұрын
Wallahi saidai makiyi amman ma sha allah ❤❤
@shettimadimaumoru5349
@shettimadimaumoru5349 10 ай бұрын
Allah ya karama basira prince Sadiq Saleh neni naka DAGA GARIN MU BAMA LOCAL GOVERNMENT shettima DIMA UMORU BAMA
@saddeqaliyu3699
@saddeqaliyu3699 10 ай бұрын
Much love sweetie,,,allah yajikan Booth allah sa aljannah ce makoma amin
@hassanesouleymane2778
@hassanesouleymane2778 10 ай бұрын
allah yakara basira abokina Sadiq Saleh
@AeeyshaOmar
@AeeyshaOmar 9 ай бұрын
No body is talking abt the videography, the music producer nd the vid concept…Totally lit 🔥 not our regular knda hausa songs 😊
@InuwaaishaaliyuAliyu
@InuwaaishaaliyuAliyu 10 ай бұрын
This unexpected. Allah ya taimaka
@HakiluMshareeftv
@HakiluMshareeftv 10 ай бұрын
Oga Sadiq Saleh namiji duniya nifah wlh idan Ina sauraran wakoki ka sainaji kamar nadaina waqa kwai narinqa jin naka amma Kuma kana karamin Kar sahsi oga Allah qara daukaka nasara kullum
@asmauabubakar-jt6se
@asmauabubakar-jt6se 10 ай бұрын
Yayi kyau sosai Allah yakara basira🙏
@UsmanSharqin
@UsmanSharqin 10 ай бұрын
Gaskiya aikin yayi kyau Masha Allah ❤
@ibrahimyakubu3041
@ibrahimyakubu3041 10 ай бұрын
great job mai gida Ina yinka👍👍👍
@Latifa-q3v
@Latifa-q3v 10 ай бұрын
Saikace arniya wllh Allah batayikyauba ga mazan ma nabayanka suma basuyi kyauba
@KhadijaSaniabubakar-l5k
@KhadijaSaniabubakar-l5k 10 ай бұрын
Waka ALHAMDULILLAH tayi Dadi Amma kayan Maryam beyi bah wlh Allah ku dunga kula😢
@Faroukilla-c3q
@Faroukilla-c3q 10 ай бұрын
Nima naso nai magana yadda wakar tayi dadi banso ace ahakan aka taka rawar ba
@officialdonali
@officialdonali 10 ай бұрын
Eh mana mun shirya ❤
@jamilamahama2534
@jamilamahama2534 6 ай бұрын
Ma Shaa Allah. My favorite Artist Sadiq more wins to come In Shaa
@fatimaadamu8571
@fatimaadamu8571 10 ай бұрын
Nikuma maryam tamin ga ilimi ga kyau fa natsuwa ga hankali gareta 💚💚💚🙏🙏🙏💃💃💃
@AngonFatima-xi9zq
@AngonFatima-xi9zq 5 ай бұрын
Allah ya kara basira ya kareku baki daya nasan dai masu magana jiki da rishinsa duk allah ne mu daina daukar zunubi yan uwana mi wannan baiwar allah tayi muku ganin damar allah ne yayita haka dan allah idan bamuda abin fada muyi shiru yan uwana musulmi shine rayuwa karshen kwarai muke nema 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🥰 allah yasa mu dace
@lil_akii_m
@lil_akii_m 10 ай бұрын
Masha Allah🎉❤❤
@AbubakarAlmustapha-yd9vk
@AbubakarAlmustapha-yd9vk 10 ай бұрын
Innalillahi ka kasheni Namesake🥹🙄❤️
@AbubakarmusaIsah
@AbubakarmusaIsah 10 ай бұрын
kuyi wakar kuma yayin yi bidiyo ku6age a kwaikwayon turawa ko kadan ba tsari dan muma munada na mu al adun musamman wajen saka kaya kwata wannan kayan arna ne kafirai
@zainabhassan2724
@zainabhassan2724 6 ай бұрын
😢
@IbrahimMustapha-pl4ed
@IbrahimMustapha-pl4ed 10 ай бұрын
Maryam booth killed it ta yi kyau sosai kuma ta hasko masha Allah One of my favorites Sadiq Allah ya kara basira Love you both
@AdamaUmargarba
@AdamaUmargarba 10 ай бұрын
Ba ita bace...
@umarmusa6431
@umarmusa6431 10 ай бұрын
@@AdamaUmargarba Ba wani can, itace mana. Sai dai kuma batayi fit ɗin Video nnan bah
@ahmadbala9213
@ahmadbala9213 10 ай бұрын
Gaskiya kun yi kokari amma, Ga sharhi kan kura-kurai 4 da na gani a wannan bidiyon: 1. Waƙar baya bukatan ƴan rawa. Saboda kalaman soyayya da ke cikin baitocin masu ratsa zuciya ne. Don haka saurare shi ya fi ba rawa ba. 2. Shigan da kuka yi. Yarinyar, ƙirjin ta a waje. A wani wajen kuma kayan sun matse ta. Sannan kuma ba shigar Hausa/Arewa ba ne. 3. Yarinyar ta fi maida hankali wajen karairaya jikin ta, maimakon bin kalaman waƙar alhalin kalaman suna da muhimmanci ga masu son waƙar. 4. Muryar macen bai yi daidai da yarinyar da aka dora a bidiyon ba. Saboda murya ce ta babbar mace. Wacce ke bidiyon kuwa karama ce. Sadiq Saleh tare da Director MSK ina fatan za ku duba, domin gyara na gaba.
@OurservicePrint-ku3cy
@OurservicePrint-ku3cy 10 ай бұрын
Your kindness
@KhadijaIbrahim-qb7sx
@KhadijaIbrahim-qb7sx 10 ай бұрын
Masha Allah
@HauwaGaladima
@HauwaGaladima 8 ай бұрын
❤ perfect I like you, you are so sweet and gentle my dear. Allah yashiga Cikin lamarinku yasa kugama da duniya lafiya
@halimahassan
@halimahassan 10 ай бұрын
Gaskiya wakan bai hau da actress din ba dama ace momy gobe ce dayafi dacewa
@AbubakarMuhammad-gi1hh
@AbubakarMuhammad-gi1hh 10 ай бұрын
Sadiq Saleh Da Ina Da Ina Da Kudi Da Na Biya Ma Kujerar Makkah❤
@nafisaibrahim5218
@nafisaibrahim5218 10 ай бұрын
Bah ko watche murya ake taka wa rawaba . Vidéo nan Macha'Allah bagan laifi brother Allah y'a kara basira
@ibrahimmusakangiwe2400
@ibrahimmusakangiwe2400 9 ай бұрын
Really I'm proud of you guy's Allah Kara basira Allah bamu Zaman lafiya a arewa da abunda lfy zataci a arewa❤️
@SahafBeauty247
@SahafBeauty247 10 ай бұрын
Allah yajikan Sadiq Saleh badan yamutu bah ❤❤❤
@Fatima-ky8nt
@Fatima-ky8nt 10 ай бұрын
Allah yafemiki fati 😂😂😂
@SahafBeauty247
@SahafBeauty247 10 ай бұрын
Ameen ❤
@nafisa9547
@nafisa9547 10 ай бұрын
Masha Allah Allah ya Kara basira❤❤❤
@abubakardanshehi4343
@abubakardanshehi4343 10 ай бұрын
Cool one more ahead name sake
@AnnabelleSucces16
@AnnabelleSucces16 10 ай бұрын
@FatimaMuhammad-y3h
@FatimaMuhammad-y3h 10 ай бұрын
Allah yakara basira dan uwa
@ADAMU_MD_WAQA
@ADAMU_MD_WAQA 10 ай бұрын
Up up up dan saleh allah karawa rayuwa albarka 🎉🎉🎉
@majahofficial8159
@majahofficial8159 Ай бұрын
One love to this song.. listening from maiduguri Borno state 😊😊
@ThuwanFaizer
@ThuwanFaizer 6 ай бұрын
Sadiq saleh i wish u all the best fro sri lanka 🎉🎉🎉masha allah ❤❤❤
@abudayyabu4664
@abudayyabu4664 10 ай бұрын
🎉bro what a great work always my favorite song
@AbubakarMuhammad-gi1hh
@AbubakarMuhammad-gi1hh 10 ай бұрын
Young Gaye Ina Alfahari Da Kai❤
@BAKU_HAWSAHayStar-gy3tp
@BAKU_HAWSAHayStar-gy3tp 10 ай бұрын
Ma Sha Allah
@Prince_ameenu_ak
@Prince_ameenu_ak 10 ай бұрын
Masha Allah abokina aiki yayi kyau ❤
@BadamasiBello-t5e
@BadamasiBello-t5e 10 ай бұрын
Sadeq wakarka tayi Dadi haka video yayi kyau. Kasan mutane baka iyawa haka baka hanasu, Kuma kowace nasara kafin tazo sai ka fuskance qalubale. Duk abinda za ace ka dauka haka ne, sbd ka Kai duk inda kakeson kaiwa inshallah Kuma sai kafi haka Dan uwa❤
@MrsamamaJariri-js5vq
@MrsamamaJariri-js5vq 10 ай бұрын
Congratulations sadiq 👌🏼👌🏼👌🏼
@KhadijaIbrahim-qb7sx
@KhadijaIbrahim-qb7sx 10 ай бұрын
Gaskiya wakar anbata ta yasin, videon bai dace da wakar ba sam,
@asmaubello7925
@asmaubello7925 10 ай бұрын
Maryam booth kinyi oh, i like your natural beauty ba chiko phone store just your real shape, keep it up my Dear don't go for any shaye shaye kinji queen
@salisubuhari156
@salisubuhari156 10 ай бұрын
Hhhhh the way u are praising Her hope kema dai bakiyin cikon ko
@yahayasnuhu
@yahayasnuhu 10 ай бұрын
Masha Allah abuyayi kyau
@jeeboyonlinetv9895
@jeeboyonlinetv9895 10 ай бұрын
Ma sha allah stay blessed brother ❤❤❤
@FauziyyaAliyu1
@FauziyyaAliyu1 10 ай бұрын
Ba karya mutumina Allah yakara daukaka ❤❤
@yusufrobbentv4136
@yusufrobbentv4136 10 ай бұрын
Masha allah watching from dakata kawaji
@alibabagana582
@alibabagana582 10 ай бұрын
Allah ye jazamanin ka dan garin mu
@akaNiger
@akaNiger 10 ай бұрын
Good Job brother 🎉🎉🎉🎉🎉
@aSUNNAHSAK
@aSUNNAHSAK 10 ай бұрын
Sadiq insha allahu saitakai 1 on trending zamuyita share bawasa
@MaryamAbdullahi-y5w
@MaryamAbdullahi-y5w 10 ай бұрын
Wow Sadiq Saleh nice 👌👌👌
@KingAbdulTv-mf5dg
@KingAbdulTv-mf5dg 10 ай бұрын
Ma sha allah bro may Allah bless you more gee❤❤
@NanafatimaAdamu
@NanafatimaAdamu 10 ай бұрын
Kayan Bai dache da wakan ba . Da kunsa Hausa attire
@zainababdullateef6742
@zainababdullateef6742 10 ай бұрын
Wow I love this video is giving me joy Masha Allah❤❤❤
@uzeenarewaofficial
@uzeenarewaofficial 10 ай бұрын
Masha Allah abokina Sadiq Saleh
@ibrahimadaddy6334
@ibrahimadaddy6334 10 ай бұрын
Sai munzo bijahi annbi muhd s a w muna gdy sarki sadik sale
@ززمن-س4ت
@ززمن-س4ت 10 ай бұрын
Am ina ma laifin Minal dadi wannan 😢 Allah ya timaka
@MamiAliko
@MamiAliko 10 ай бұрын
Wlh maryam ta bata maka waka inason warkar amma ganin yadda maryam take na tsani ganin wakar😢
@fiddausisbaki3794
@fiddausisbaki3794 10 ай бұрын
Gaskiya ni dai ban ga wani aibu a cikin wannan vedion ba ya yi kyau sosai wlh
@YahayaAbdullahiSaban
@YahayaAbdullahiSaban 10 ай бұрын
Who is here for Maryam booth ❤🙌
@alassanifeousia5446
@alassanifeousia5446 10 ай бұрын
❤❤❤
@basiraumar196
@basiraumar196 9 ай бұрын
Meeeee
@Ahmadmajidadi
@Ahmadmajidadi 9 ай бұрын
Will forever love her ❤❤
@BarristerOfAbuja2
@BarristerOfAbuja2 9 ай бұрын
Me❤😅😅
@DogWil-jf6bw
@DogWil-jf6bw 9 ай бұрын
Reqonses
@rayyanibnrayyan9668
@rayyanibnrayyan9668 10 ай бұрын
Masha Allah keep it up 🎉
@KhadijatIdris-z3s
@KhadijatIdris-z3s 10 ай бұрын
First comment ❤🎉
@mhgadankaya9806
@mhgadankaya9806 10 ай бұрын
Allah ya kara daukaka bro
@RashidaYahaya-m9n
@RashidaYahaya-m9n 7 ай бұрын
Who is here for Maryam Booth ❤❤😘👌🙌 watching from Saudi Arabia 🇸🇦
@AbdussamadSale
@AbdussamadSale 10 ай бұрын
Video Bai Yi kyau ba Amma Allah ya Kara basira
@muhammadjauroadamu4645
@muhammadjauroadamu4645 10 ай бұрын
Brother wannan waka yayi and video mah yayi kyau sosai inka samu daman kallo comment dina inaso ka dauka min alkawarin inkun hadu da anuty maryam booth kace mata ina gaisheta inta tambayi waye neh kace mata fans dinku neh mesuna Jaurouh.🎉❤
@Letstalkabouthumanity
@Letstalkabouthumanity 10 ай бұрын
GODIYA nake Jauro
@yusufrobbentv4136
@yusufrobbentv4136 10 ай бұрын
❤❤❤
@TeemaWasagu
@TeemaWasagu 10 ай бұрын
Wow keep it up my sadik❤❤❤❤❤❤❤😊😊😊😊😊
@muhdujkiru
@muhdujkiru 10 ай бұрын
Kayi kokari. Good editing and directing,
@AnasAbubakar-u9d
@AnasAbubakar-u9d 10 ай бұрын
Gaskiya bata dace da wannan videon ba, wlh inda sabuwar jarumannan ta cikin labarina kasaka (Zainab)da abin sai yafi armashi
@maryamaudu9541
@maryamaudu9541 9 ай бұрын
Sadiq u are always on top❤❤❤❤ A deep love to you only
@Yusufauwal502
@Yusufauwal502 10 ай бұрын
Ubangiji Allah yakara daukaka da basira da nisan kwana mutumina ❤
@MustaphaMaliyu-im6ir
@MustaphaMaliyu-im6ir 7 ай бұрын
🎉❤Sadiq sale nakowa masha Allahu 🫡✅♥️🥰♥️🥰⚖️💤🔋
@rabiujibrin491
@rabiujibrin491 9 ай бұрын
Sadiq Saleh kana zamani faah
@saniadosanturaki
@saniadosanturaki 10 ай бұрын
Rukky Alim deserved to be in this video 💯
@LatifaAbdulkarim
@LatifaAbdulkarim 3 ай бұрын
I love this song it makes me remember my husband ❤❤❤❤
@krackboyad
@krackboyad 10 ай бұрын
Congratulations 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@umarumaralhaji2020
@umarumaralhaji2020 9 ай бұрын
Top... Keep the fire burning...
@yahayasnuhu
@yahayasnuhu 10 ай бұрын
Allah yakaimu babban yaya babban yaya
@umar_blower
@umar_blower 10 ай бұрын
Perfect Work bro✊
@m_adam_Official
@m_adam_Official 10 ай бұрын
Masha Allah brother ❤❤❤
@muhammadabdullahisani1994
@muhammadabdullahisani1994 10 ай бұрын
Yaro ka mori director, msk🥰
@HausaHakne-kk1rr
@HausaHakne-kk1rr 10 ай бұрын
Masha Allah wakar yay I
@alamenomer5556
@alamenomer5556 7 ай бұрын
Ko wuya ko dadi true Love it,s mean that ❤❤❤❤
@IziogoMichael-x4t
@IziogoMichael-x4t 2 ай бұрын
Good morning everyone and friends am love this song
@salissouadamouahamadou7864
@salissouadamouahamadou7864 9 ай бұрын
Fantastic Bro. Maryam Booth supee
@diarramoviesofficial
@diarramoviesofficial 10 ай бұрын
Aiki Yana keu (Allah) yayi jahora
@rabiyaabdulhadi3894
@rabiyaabdulhadi3894 10 ай бұрын
Masha Allah ❤
@shuaibuhussaini791
@shuaibuhussaini791 10 ай бұрын
Try another video for this song wakar tayi ammah kwata kwata video baidace da wakarbah.
@Ebtsam-v7u
@Ebtsam-v7u 10 ай бұрын
ماشاء الله 💕💕🥰🥰🥰
@SaloufouSouraya
@SaloufouSouraya 10 ай бұрын
Macha Allah Booth❤❤❤
Sadiq Saleh - Mai Kishina (Official Video)
3:04
Sadiq Saleh
Рет қаралды 2,7 МЛН
Sadiq Saleh - Darasul Auwal (Official Video)
3:50
Sadiq Saleh
Рет қаралды 3,9 МЛН
Что-что Мурсдей говорит? 💭 #симбочка #симба #мурсдей
00:19
Enceinte et en Bazard: Les Chroniques du Nettoyage ! 🚽✨
00:21
Two More French
Рет қаралды 42 МЛН
Une nouvelle voiture pour Noël 🥹
00:28
Nicocapone
Рет қаралды 9 МЛН
Арыстанның айқасы, Тәуіржанның шайқасы!
25:51
QosLike / ҚосЛайк / Косылайық
Рет қаралды 700 М.
Nazifi Asnanic - Tawan ft Sarkin Waka (official audio) 2024
3:35
Nazifi Asnanic
Рет қаралды 1,1 МЛН
SAMINAI official music video
3:45
Ali jita
Рет қаралды 678 М.
Sadiq Saleh - Abin Ya Motsa Remix [Zanayo Shagwaba] (Official Video)
4:10
Mallakin Ki (feat. Umar M Shareef)
6:21
Maishadda Global Resources - Topic
Рет қаралды 302 М.
Sadiq Saleh - In Bake / Ki Kula (Official Video)
3:54
Sadiq Saleh
Рет қаралды 1,6 МЛН
Dauda Kahutu Rarara (AISHA) Official Video 2024
10:43
Aisha Humairah TV
Рет қаралды 582 М.
Cele - Lalata Remix Ft DJ Ab & Ado Gwanja
2:34
Dj AB (DJ AB)
Рет қаралды 648 М.
Auta Waziri - KEWA (official video) 2023
3:09
Auta Waziri
Рет қаралды 1,6 МЛН
Halifa Sk Dorayi - Bazana Daina Kukaba (official video)
4:17
Halifa Sk Dorayi
Рет қаралды 156 М.
Что-что Мурсдей говорит? 💭 #симбочка #симба #мурсдей
00:19