The undisputable and most trustworthy man on earth is the prophet (s.a.w), who even the enemies of Allah testified to his good behaviours. Allah yaqarawa annabi daraja
@محمدمحمد-ف4و6ب9 күн бұрын
Muhammadu rasulullah (s a w)
@Rufaishiitu9 күн бұрын
Allh yahorewa kowa yabiya bashin da akebin sa albarama fiyayen halita
@BIN_IMAM_DANDAGO9 күн бұрын
(S.A.W) amin
@dgdf22439 күн бұрын
S a w ameen
@FatimaMustapha-se9ju9 күн бұрын
Amin
@zainabnda79958 күн бұрын
Ameen ya rabbi
@AishaAbbasAman-m8s8 күн бұрын
Ameen ya Allah 🤲
@ahmedbature56089 күн бұрын
Don Allah kada shirinnan ya cutar da Maryam don tayi halacci domin in aka muzguna mata to lallai mata zasu kara tsanar kishiya kunga wasan kwaikwayo bai bada tarbiyar data kamata ba.
@babangidamusa84649 күн бұрын
Hakane kan wlh
@aishamuhammed50898 күн бұрын
Gaskiya ne
@AyoushatBoubacarsanda8 күн бұрын
@@ahmedbature5608 hakane kam kada a muzguna mata amma fah itama amarya a nuna mata soyayya kar yadda a ke yiwa Maryam shine adalci😍😍😍
@AdamuHamdiya8 күн бұрын
dan Allah Aminu saira Karkasa mai nasara ya juyawa maryam baya pls
@AmminAdeel8 күн бұрын
Ai idan bai sa anyiwa maryam butulci ba shirin bazaiyi armashi ba. Cuz nowadays Duk Wanda akama halacci sai yayi butulci kadan ke tsallakewa Allah yasa mu dace yasa muyi halacci ga dan halak
@HaouaTamaivou9 күн бұрын
Mu yi Salati ga Shugaban mu Anabi Muhammad SAW ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@mayakihadizadjibo92329 күн бұрын
Allahumma salli ala sayidina Muhammad wa Salim 🤲
@ZainabMuhammad-xz3fk9 күн бұрын
S a w
@ZainabMuhammad-xz3fk9 күн бұрын
saw
@YahaiyaoussaineYahaiyaoussaine9 күн бұрын
S a w
@AbdoulBayogo9 күн бұрын
🎉🎉🎉
@AishaAbdurrahman-ir3mc9 күн бұрын
Ma shaa Allah, Gaskiya episode 8 Yayi kyau sosai Congratulation Dr.Asiya kin samu juna biyu Allah sarki Maryam uwargida sarautar mata Gaskiya na tausaya maki Yanzu dai Mainasara da bakin shi ya furta ma Dr. Kalmar so
@Real_Bajiks9 күн бұрын
Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammad S. A.W ❤❤❤
@MarwaLaouali9 күн бұрын
Allahouma amin
@FatimaMuhammad-zt7di9 күн бұрын
❤❤😂😂❤😂😂😂😂😂
@SaheedAminuDanjuma9 күн бұрын
Ameen
@KhadijaYahaya-y3w9 күн бұрын
Amen ya Allah
@umarmahammed71189 күн бұрын
Amin ya Allah 🤲
@auwaluumar18219 күн бұрын
Allah yakara manasun ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
@ibrahimamadu60087 күн бұрын
s’a’w’
@Mohinmilon-l7l5 күн бұрын
Ga asiya harda cewa wait wato bata so jamila ta fitoh ba
@nuraddeenmuhammadahmadnura82183 күн бұрын
@@auwaluumar1821 Ameen
@ahmvdyabo9 күн бұрын
Shugaban Masu Gaskiya 🤗 Jagoran Sada Zumunchi, Sarkin Adalchi. Muhammad Rasulullah ﷺ🥰❤️🌹
@IssahlssahIssahlssah9 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@halimamamane22759 күн бұрын
S a w
@SherifNajat9 күн бұрын
Macha. Hallaah❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@LovelyKiteFlyer-kd8qt9 күн бұрын
Annabi Muhammadu S.A.W
@fatemafatema-u4o9 күн бұрын
Sallallahu alaihi wasallam ❤❤❤❤❤
@maryamtv31999 күн бұрын
Wanda ya fahimci maryam tafi kama da yan aiki yamin like 😃😊😊
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah9 күн бұрын
wly hakane kawai tadawo mai aiki àbin yafi bada cita
@asiyayero71139 күн бұрын
@@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah😂😂😂😂😂
@dgdf22439 күн бұрын
😂😂😂😂
@mahamadoudandaabdoulkader38708 күн бұрын
Maryam ba ta burgeuni ko daya😡
@sadiqsuleiman79378 күн бұрын
😂😂😂😂 wicked😢😢
@rahmambello78639 күн бұрын
Allahumma salli wasallim ala nabiyuna Muhammad
@MuhammedAdamuIbrahim-p8b8 күн бұрын
S.A.W
@musagarba-r1l9 күн бұрын
Allah ya kara wa Annabi Muhammad daraja dukkan na Annabi Yace Amin 🖊️
@ZakiruZakiru-zv5gk9 күн бұрын
Ameeen ameeen ameeen
@danmasaninmafoni3879 күн бұрын
Yau jumaa ne kuma kana cikin farin ciki aimin like😋😋😋😄😄😄
@maryamshuaibumuhammad999 күн бұрын
Dan Allah waya kula sanda jamila tazo gurin nadiya a prison babu ciki a jikinta😅
@abdulbasirrabiu48529 күн бұрын
Na lura sossi kuwa.
@AdamuRahmat-k4g9 күн бұрын
Wlh nice nan🤣🤣🤣 Abun ya bani mamaki director yayi kuskure anan🤣
@XeenatuddinBintsalis-q1m9 күн бұрын
Seda na koma na duba fa 😂😂 to su Anti Maryam An fara karba Ashsha kadan kika gani Indai rijalu ne 😅😂😂😂😂😂@@AdamuRahmat-k4g
@ibrahimlawaltambari83899 күн бұрын
😂😂😂
@talhaabubakar32909 күн бұрын
Wow lehme go back and check😂😂😂
@aishabuhari38389 күн бұрын
Duk karatun da mama Aisha dankano ta mana ke Ashe ta bayan kunen ki yake be koh maryam 😂😂😂
@AbbakarSalma-n3x9 күн бұрын
Wllh kuwa 😂😂😂
@NafisaAhmad-e4k9 күн бұрын
Ai Kam ta Baya Yake fita😂🤣🤣
@muhammadabdulkareem45959 күн бұрын
😂😂
@hauwasalehabdullahi409 күн бұрын
Bacci take lokacin and ba’a samu me tashin ba har aka gama karatun😂😂😂😂
@haseena26049 күн бұрын
Wllh nagani😂
@issoufouibrahima-rl7tb9 күн бұрын
Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai Allah yabiya ❤❤❤❤
@abubakarnmusa70689 күн бұрын
Duk wanda nutsuwar dr fadil ke burgewa ko yake bawa dariya yamin like
@cheezotv55029 күн бұрын
Watoh akwai wani kwar jini na musamman a jikin Jamila, actress ce ta gaske, what a Star ⭐
@yussifalaru8048 күн бұрын
Wallahi nafadamaka
@NusaibaKhalid-eq8vv8 күн бұрын
Wallahi kuwa Nidai inasanta
@yussifalaru8048 күн бұрын
@NusaibaKhalid-eq8vv dooley kasoota don taiya acting yanda yakamata soosai wallahi
@fatimamohammedabbatar12548 күн бұрын
Ga maryam ma sai chanchanza dan kunne takeyi
@cheezotv55028 күн бұрын
@@fatimamohammedabbatar1254 Fatima watoh Idanunki har sun Kai kunnen Maryam, lol ittaqillah
Kai jama'a😅😂 bammu fara dan mudaina ba😅😂ASIYA nada ciki😮😅su Maryam ba mar'atussaliha ba ko meyene uban kishi ne zai kasheki wallahi😅😂😂 Ni namiji ne amma ina goyan bayan duk wani mai matukar kishin abunda yakeso❤🎉😊
@HafsatoAbubakar9 күн бұрын
Hjy mairo uwargidan mainasara😂su maza hk halinsu yake saifa hkr😅duk wanda wanga abu yayima dani yadangwale min yatsansa😂😂😂😂
@shamkiadamu2449 күн бұрын
Kin Ganki Hajjia Hafsatu kin Chika Tsokana Fa 😔🤭😃
@MARYAMSHEHUUSMAN-d5k9 күн бұрын
😂😂😂idan ba mafarki yakeba wallahi abun zai bada citta
@HumayyaAdamu9 күн бұрын
HHhH sister
@hafsatgujja25489 күн бұрын
ko kuma ita take mafarki ba?
@abubakarnmusa70689 күн бұрын
Nifa Wai yy akayi menasara ya kwashe wadannan tsula tsulan matan haka duk shi daya gaskiya Ina Mai hassada
@MuhammadTukur-l4t9 күн бұрын
Justice for rangila 😂😂😂 ah duba lamarinshi 😂
@MdThohel-f1i9 күн бұрын
gaskiya kam
@MukhtarYusuf-d4w8 күн бұрын
Gaskiya dai
@FaridaMohammed-gn5fz9 күн бұрын
Hjy Maryam sai hakuri kadan kika Gani India rijalu neh😂😂 Wanda yamai dadi ya dangwalamun yatsa
@FaisalNasir-r7o9 күн бұрын
Amma ae komai lokacine.
@FaridaMohammed-gn5fz9 күн бұрын
Hakane
@FaisalNasir-r7o9 күн бұрын
@@FaridaMohammed-gn5fz watarana ae sai labari kamar yadda mutane ke cewa.
@sarahmagaji26399 күн бұрын
Dama duk wanda baiji bari ba ai yaji hoo 😂😂😂😂abunda mahaifiyarta ke gudu Gashi ya faru gareta akan soyayyar da takeyiwa hanny bata ganin aibin yin hakan … Gwaii Allah Maryam 😜😜
@ZakariyaSuleman-mm7pi8 күн бұрын
Alhamdulillah _Masha Allah ❤ Allah karamamu soyayyar manzo Sallallahu alaihi Wasallam ❤ Allah kyautata karshan'mu 🤲
@AdamuMuhammad-w9i9 күн бұрын
Gaskiya yaukam ba labarina muke Gani ba talle muke Gani yane
@SakinaMande-i1m9 күн бұрын
Masha Allah mu masoyan Dr.Asiya muna tayata murna Idan ansamu yan2 mace Dana miji asakawa macen sunana, Idan macene sunana xa saka Idan namiji ne asaka mishi sunan manya, Allah saukeki lfy, dama dai uwargidan kikafara gayawa saitayi mishi albishir , amman hakan ma yayi kinyi daidai,kici gaba da nunawa mijinki kulawa kamar tsohuwar matarshi, kaikuma mlm aminu saira karage tallen Nan, karkaja muyimaka tawaye kamar yanda mukayiwa Ixxar so😞
Pls Wanda ba suga Jamila da ciki ba sanda takewa Nadiya nasiha kafin tabar prison gather here😅
@salisuadam88899 күн бұрын
Wanda ya yarda da cewar mai nasara yana cikin alkairi dumu-dumu yamin like 😂😂😂😂😂
@ZainabAbdullahi-uz9vc8 күн бұрын
A cikin wannan shiri akwai darasi na juri,taimako,taqwa,ilarr hassada da kwasayi sai Kuma uwa Uba jihadin nafsi domin babu abinda zai kawo sadaukarwa irin na Maryam da Auwal sai iya yaki da zuciyanka Wanda shine rauninmu ayanzu❤babban rabone ace mutum yanada shi a wannan zamani Mai cike da son zuciya❤ اللهم صلي على سيدنا محمد واله وسلم
@almustaphabello80539 күн бұрын
Duk wanda yaga kokarin maryam, tohh Allah ya basa mace kamarta
@FatimaMuhammad-r5x9 күн бұрын
Ameen thumma Ameen 😅
@FATIMAABUBAKARPETROL9 күн бұрын
Ameeen allah yasa mu mata muyi koyi da ita
@realiliyasuabubakar81158 күн бұрын
Ameen ya rabbi
@Mohinmilon-l7l5 күн бұрын
ameen thumma ameen
@MaryamAlhassan-ju1bq9 күн бұрын
Mlm me nasara yace idn me nasiha yai kuskure zaa iya yimasa gyara😂😂😂😂 Su hjy maryam mar'atussalaha ashe akwai zcy akirjinki de😂😂😂 Rijaluuuu❤❤❤
@Nanachoo9129 күн бұрын
Ganemin hanya dai😂😂😂😂😂😂😢
@SaifullahiSafiyanu-z1i7 күн бұрын
Matasukan zama farin ciki arayuwar namiji' idan hardaso naji dadin wannan season din masha'allah
@Muzammyl_thameen8 күн бұрын
Duk wanda ya yarda rangila yana da gsky yamun like 😂
Wato fa sai yanzuai nasara yayi aure 😊❤😊 duk wanda ya yarda da hakan yamin like😅 Kuma yaseen Maryam ta fada hannun en sari I LOVE YOU TOO ASIYA😂😂😂
@AyoushatBoubacarsanda9 күн бұрын
@@AbdulkarimIshaq-x9h eh mana yanzu ne ya auri mai kamada matar me kudi kuma ya maida gurbin tsohuwar matar sa wato zainab 😍😍😂😂
@AyoushatBoubacarsanda9 күн бұрын
@@AbdulkarimIshaq-x9h eh mana yanzu ne ya auri mai kamada matar me kudi kuma ya maida gurbin tsohuwar matar sa wato zainab 😍😍😂😂
@AbdulkarimIshaq-x9h8 күн бұрын
@@AyoushatBoubacarsanda kefa kika san auri yanzu auri wadda tai kama da matan masu kuɗi 😂😂 nufa dama na gaji da Maryam din nan 😀😀😀
@AbdouZayanou5338 күн бұрын
Allah ya Kara wa annabi mahamadou sallallahu alaihi wasallama darja
@DhafarouYahaya7 күн бұрын
Dan alah mai yima annabi yayimine lakin
@FatimaSaid-v1g9 күн бұрын
Wanda yakiji baya ki ganiba Maryam😂😂 bakince ke mar'atussaliha bace zamu gani ai💃💃💃💃💃💃💃wasa farin girki🎉🎉🎉🎉🎉
@Nanachoo9129 күн бұрын
Zamugani ai
@issoufouhapsatoulamy23819 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂wallahi kenan
@AsiyaKhalidHussain8 күн бұрын
Yanxu aka fara kam😂😂
@RashidaArdoshanono8 күн бұрын
Gaskiya doctor asiya tayi kyeu wannan episode din tayi kamada amaryar gaske
@AishaBaba-bl9fz9 күн бұрын
Yanzu ba za'aci abincin nan ba har sai wani satin ya lalace,,😂 ynz haka zaka bar mar'atussaliha a tsaye mai makon a bari ta zauna😢😢😢 gaskiya ba'a dubata ba😂😂😂
@nafisathamisu76509 күн бұрын
😂😂😂
@FatimaBukarSadiq9 күн бұрын
Kai jamaaa 😂😂😂
@AishaAbdurrahman-ir3mc9 күн бұрын
Ta kwarata ya za'ai ya kula da uwargida Sabuwar Amarya Agaban shi😂😂😂
@AishaBaba-bl9fz9 күн бұрын
@AishaAbdurrahman-ir3mc gaskiya yau dai ngane Mai nasara makiri ne
@hamzaassoumane18028 күн бұрын
Gaskiya wannan shirin yayi sosai sati amma Maryam ta zama aiki gida To yayi yamin like😢😢😢😂
@zainabmuhammad15779 күн бұрын
Yanzu maryam zata gane Annabi isah ba Dan Allah bane. Rijalu
@mayakihadizadjibo92329 күн бұрын
😂😂😂😂😂wayo cikina😂😂😂...Maganar ki Haka yake
@AbdourahamaneAdamouharouna-l9f9 күн бұрын
Bonsoir c'est comment vous allez bien et vous
@Habibukanyasalisu56609 күн бұрын
Wayyo kaina😅😅
@Akaama18 күн бұрын
Please don't hurt Mariam in the. Our wives will never approve our second marriage.😢😢 Mariam is educating our ladies 😊
@SadikaYusuf-f3q8 күн бұрын
Gaskiya ba a kyautama rangila
@MARYAMSHEHUUSMAN-d5k9 күн бұрын
😂😂😂wai harta samu ciki😂😂😂😂 ahayye chasss
@AyoushatBoubacarsanda9 күн бұрын
Kenan dai mai nasara bai tsaya wasa ba duk da yace baze je gurinta ba😂😂😂😂😂 hum namiji kenan namiji kanin ajali😂😂😂😂😂
@AnissaSanda9 күн бұрын
@@AyoushatBoubacarsandawalahi kam sis har ya cika😂😂
Waya lura da cewa maryam tana chanza dauri dan kwali ahanya kuma ta sauya dan kunne ga sarqa golden ga dankunne silver🤣🤣🤣
@SadiyaUmaru8 күн бұрын
No camera ne😅😅duka irin dayane
@AshkAbrhem9 күн бұрын
Macha allah gaskiya muna godiya sosai ❤❤❤❤
@AminaAbdullah-r6i8 күн бұрын
Wlh maryam batabani tausayiba dariya tabani😂😂😂 kishi wasane se yamanta dakema namiji qanin ajali 😂😂😂😂
@SANIUMAR-SULEIMAN9 күн бұрын
Gaskiya tallan yana yawa wlh. Kuna Bata mana Rai dayawa yakamata ku gyara
@ibrahimismail20998 күн бұрын
Masha Allah Allah yaqara basira koma yayane mahaipiyarta tasanar mata saboda abunda babba yahango yaro koya hau rimi bazai hangesaba domin Ubangiji da kanshi yayi umarni da muzama masu biyayya ga iyayenmu Maryam ambata zabi ko haihuwa ko rabuwa amma biris taki ko daya dukda mahaifiyar tayape amma daakwai barbade azuciyarta kuma sanadin hakan sai wani abu yasameta asanadin wannan kuskure domin Ubangiji(swa) da kanshi yace yardarsa tana daga yardar iyaye kuma pushinsa yanadaga pushin iyaye Allah yasa mudache haqiqanin gaskiya kuna bada kyakkyawan darasi a series dinnan Ubangiji yaqara basira don alpharmar nabeeyul ummah
@halimaado18989 күн бұрын
Ai Maryama yanzu zaki fahimci Lamarin rijalu😂😂🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@@halimaado1898 Allah yashiryi nisa'u ya Kuma musu tunaninsu
@muhammadmahdijaafar73858 күн бұрын
Mash Allah. Allah ya Kara basira da Arziki.
@AbdoulahiAdam-p5z9 күн бұрын
Macha Allah alhamdu lilah yayi kyau Director Allah ya kara basira Alfarmar annabi Mahamadou S A W Dr assiya yayi kyau sosai wlh ❤❤❤moujidadi
@SolomonBagaiya8 күн бұрын
Rangila kabani haushe baka kyautawa wallahi yanada hakuri kakaishe bangogo ne rangila
@Pheenart9 күн бұрын
Masha Allah, Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ InshaAllah Maryam is just dreaming this will never happen to her she didn't deserve this from her husband for all the sacrifice she do pls director don't make us angry😢😢😢 team Mariam let us joined hand
@UsmanAbdullah-e1d8 күн бұрын
Slm
@Pheenart8 күн бұрын
@UsmanAbdullah-e1d Wslm
@Zunjiorgucci018 күн бұрын
Hi
@hauwadanpullo-kc3fx7 күн бұрын
Maryam is exaggerating things.
@Northernsavage9 күн бұрын
Aunty guliding tace kwangrarulation 😂😂😂😂
@maryamsalihu53468 күн бұрын
Dik duniya babukamar shugaban halita farin jakada annabi Mohammed sallalahu allaihi wassalam
@MusbahuMuhd4 күн бұрын
duk wanda yayarda ASIYA tayi kalar masu kudi yayimin like 👌💘
@AishaMuhammadKabir-sj5dq9 күн бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤masha Allah muna godiya wllh 🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@SadiyaYusuf-c4b8 күн бұрын
Inkasan doctor fadil na burgeka/ki a Dan Amin yatsa❤
@abdulrahmanmuhammad20949 күн бұрын
❤❤❤Mallam Aminu Saira, Allah yakara basira❤❤❤
@YAYAMUSSA-t1q9 күн бұрын
Watching from Cameroon 🇨🇲
@MARYAMSHEHUUSMAN-d5k9 күн бұрын
Allah yasa mafarki yake ba halin zai nuna mata ba😅😅😅😅dan Wallahi daya burgeni😂
@zarauabubakar48239 күн бұрын
Wllh Kam akwai mamaki
@ZainabDanburam8 күн бұрын
Jifa daya kollo ya shiga rami Kenan 😂💃🏻
@Habibukanyasalisu56609 күн бұрын
Gaskiya nura bakawa rangila kara
@zainabhassan65287 күн бұрын
Mayyam is so beautiful ❤ Allahumma barik
@NanaAishaAbdullah-b2c9 күн бұрын
Witching from libiya🇱🇾Mai nasara ka burgeni wlh from Libiya
@KalifaBabankadija9 күн бұрын
You Can go Nigeria ❤
@muhammadahmadali-nn6mx9 күн бұрын
Asiya tafara juya Maryam walh😂😂😂😂
@Yrtr-w9t9 күн бұрын
Gaskiya muyan sirrin ya mace muna Allah wadare da auran menasara
@UmmuElham-r4h8 күн бұрын
Kenan Muna nan a Ko ina
@Yrtr-w9t8 күн бұрын
@UmmuElham-r4h aimu yan sirrin ya mace mu zaga koina da damu akeyi
@gimbiyyabilkisu9639Күн бұрын
Se in ce muku duk duniyar munanan harda aljanu acikin sirrin mu kam ga daya member ta ku 😅😂😂😂😂😂jinin sirri munzagaye. Duniya😅😅
@HadizaDalhat8 күн бұрын
Allah sarki maryam Allah y kara maki karfin hali da hkrn dauriya ,gsky idan mata suna da irin wannan halin tabbas da duniya tayi dadi😊
@ShamsiyyahHamza9 күн бұрын
Wai Maryam tashi tayi a dakinta ta bawa asiya ko yaya banganeba 😂😂😂
@OfficialDanta9 күн бұрын
Dakin mainasarane fah😂
@ShamsiyyahHamza9 күн бұрын
@OfficialDanta ohhhh yanzu na fayimta AI nayi tunani duk cikin salihancin Nata ne yasa ta barwa asiya dakin
@ShuaibuMuhammad-ee3xf5 күн бұрын
Muhammadu rasulullah (s.a.w.)❤❤❤❤❤❤
@FiddausiAbdullahi-k6v9 күн бұрын
Masha Allah Aminu Saira Allah y qara basira film dinka Yana kyau sosai good job
@AuwalMohammed-g9s9 күн бұрын
Gaskiya labarina na satin na yayi kasamu mata irin wanna sai kashe ar alajanna ❤❤❤❤
@abduljika50439 күн бұрын
Aminu saira baka yiwa Maryam adalci ba gaskiya
@GggGg-r6f9 күн бұрын
Talkan minti gona😂
@mayakihadizadjibo92329 күн бұрын
Karda muyi gawwan yanke hukunci,i na fa zatan mafarki wani cikin su ke yi
@EnboyAbass-sx7bi9 күн бұрын
Masha allah alhamdulillah gaskiya film din nan yayi kyau amma rashi hai huwa deyiba agareku mata kikara hakuri diyata maryam allah kasa mudace dan soyayyar mu da annabi Muhammad s.a.w ❤❤🎉🎉
@aishaabdulaziz94629 күн бұрын
Duk wanda ya gane wannan mafarki ne yayi min like
@AnissaSanda9 күн бұрын
Insha'allahou ba mafarki bane 😂😂
@aishaabdulaziz94628 күн бұрын
@@AnissaSandaai nima inason hakan ya faru kuma ze faru, amma in kuka lura yayi wuri gara aje a hankali😂😂😂😂😂
@SakinaMusa-n5z9 күн бұрын
dan Allah maryan takara daukarwanka lashe dashadda dan Allah aminu saira
@rabiahibrahim79649 күн бұрын
Rabo na da kallon labarina harna manta Amma yau nazo ganin gulman yadda za ayi maganin maryam
@RuqayyaAdamu-j1v9 күн бұрын
Wlhi nidake 1 nima nadade bangani ba
@AboukarboulamaZara9 күн бұрын
😂😂😂😂
@AminaAbdulaziz-e6c9 күн бұрын
Wlh nima haka sister rabona da kallo tun lkcn da Iyalain mainasara sukayi hatsari anata tunanin yadda za a fada mishi
@RuqayyaAdamu-j1v9 күн бұрын
@@AminaAbdulaziz-e6c waikinfi ni ai nitun Inda maryam tayi ɓari nadaina kallo sai tau
@UmmuFatima-j8h8 күн бұрын
Wlh Nima haka😂😂😂😂😂 munzo muga halin rijalu
@jamilumohammeed48798 күн бұрын
Da allah aminu saira a canja mana Maryam mu gaji da kallon ta Dr asiya ta maye gurbin ta itama a tura ta ko zuwa Gombe ne a ce tayi haɗari ta bi sauran 😢
@officialshugaba8 күн бұрын
Nake gayamuku sai yanxu mainasara yayi aurefa duk wanda yayarda yayimin like
@FarhaSaleh-f5n6 күн бұрын
Wanda ya hango maryam tayi gwalo ta mirror a scene din farko yayi min like😅
@ahmadsalisu93139 күн бұрын
❤❤❤ Allah y aurar da mu Allah amin
@Blackman-b1q8 күн бұрын
duk wan da yayar da Dubai tu Americans tai kama da yarin war gida Yamin like 💔💔😂
@خديحةمحمد-ظ3ث10 күн бұрын
Kai wllh zuciyata har bukawa takiyi Allah yasa kar acimana mafarkine😢😂😂
@faroukkhalifa13989 күн бұрын
😂😂
@nanaaichatoumahamaneabouba91529 күн бұрын
Amin haka wata sis kina tace
@RukaiyatKotoIbrahim9 күн бұрын
insha-Allahu Mafarkine
@AmiraMusa-u8r9 күн бұрын
Amin ya rabb
@maryamusmanaminu80049 күн бұрын
@@RukaiyatKotoIbrahimIn Sha Allahu ba mafarki bane😏
@UsmanYahaya-l7d3 күн бұрын
Gaskiya anaiwa zubairu abinda bai😅 daceba
@sabitiyuabdulrasheedyunus95788 күн бұрын
Duk wanda ya kula da canje canjen dankunnen Maryam daga dakin Hasiya zuwa dakin ta har ta canza dankunne ya zo nan muyi meeting yadda zamu tunkari Aminu Saira 😂😂
@ZainabIdrisMuhammad8 күн бұрын
Harda daurin dankwali ma😅
@RaihanatusaboGassol-zr8hu2 күн бұрын
Ai ta sanja daurin Dan kwali ma
@safiyyaidris18528 күн бұрын
Ya Allah dik neman aihuwa Allah ka basu ya rabbil alamin
@RabiuLoyal8 күн бұрын
Ameen sis
@sufisadisu10 күн бұрын
Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ
@RahmaJ-ox6nu9 күн бұрын
Sallallahu alaihi wa alihi wa sahbihi wasallam
@moussadansale34369 күн бұрын
😁😁😁😁😁rangila
@FatimaMuhammad-r5x9 күн бұрын
S a w ❤️
@MurtadaFacila9 күн бұрын
SAW🤲
@AbbaMuhammad-ns7sq9 күн бұрын
🎉
@musaaliyumusa60309 күн бұрын
Watching from china thank you 🥰👍
@AishaBaba-bl9fz9 күн бұрын
Talla har na minti 5😮 lallai Saira ka samu sana'a😂
@SoufienOmar9 күн бұрын
Washington from Libya🇱🇾thank you❤
@ikramatuisah-hz4nq9 күн бұрын
Da ace nine director Maryam bazatai danasaniba saidai inshigo da wani sabon abu