SAKO GARABASA DAGA CIBIYAR ALHIKIMA MEDICINE

  Рет қаралды 9,974

Hali Dubu Hausa Movies Tv

Hali Dubu Hausa Movies Tv

2 жыл бұрын

Пікірлер: 98
@maryamsfulani3164
@maryamsfulani3164 Жыл бұрын
Masha Allah Muna godiya Allah y sakada khairan Allah Kuma y Kara daukaka cibiyar alhikima mun gode
@saloufadila2979
@saloufadila2979 Жыл бұрын
Dan Allah Malan ka teymaka mini kamar yanda Allah ya teymekeka dan Allah muna shan wahala a makaranta ka teymaka dan Allah Malan Allah yasa mudakace amine
@umarabdullahi2310
@umarabdullahi2310 Жыл бұрын
You are the best
@khadeejatmuhammad715
@khadeejatmuhammad715 Жыл бұрын
Masha Allah Allah yataimaka kullum
@seenaameenseena7390
@seenaameenseena7390 Жыл бұрын
Ahubakar ibrahim muhammad
@balkisumuhammadhamma1879
@balkisumuhammadhamma1879 Жыл бұрын
Slm barkada safe Dan Allah Ina Neman temakone
@rabiatmuhammadogado918
@rabiatmuhammadogado918 Жыл бұрын
AMINCIN ALLAH YA TABBATA A GAREKA. Ya Allah yasa Ina DA RABO SAKO ZUWA GA SHUGABAN AL_HIKMAH SUNANAH RABI MUHAMMAD OGADO DAGA NASARAWA STATE A CIKIN GARIN LAFIA BAYAN MAKABATTAH. TSAKANINA DA ALLAH NI DIN MATAR AURECE KUMA INA D BUKATAR TALLAFI NA KUDI KUMA HAR GA ALLAH AKWAI BASHI MAI YAWA A KAINA KASANCEWAR YANDA RAYUWA TAKE A YNZUN. WALLAHI ABINCIN DA ZAMUCI BAYA DAMUNA KAMAR BASHIN DA YAKE KAINA. DAZA'A DAUKE MIN WANNAN NAUYIN AN GAMA MIN KOMAI A RAYUWA👏👏 YA ALLAH KASA INA DA RABO CIKIN WANNAN TALLAFIN KO DAN NA SAUKE NAUYIN BASHIN D YAKE KAINA. AMIN INA MAKU FATAN ALKHAIRI. KUMA ALLAH Y BADA LADA. BISALAM
@rukayyahassan2722
@rukayyahassan2722 Жыл бұрын
Allah yasawa kasuwancinka Albarka Amin
@mukhtaradamskhalid
@mukhtaradamskhalid Жыл бұрын
Masha Allah, barakallahu fiiikun alhikimah medicine sunnah, da wanna hidima da kukeyiwa Al'ummah , sakamakon alkairinku na ga Allah, tabarakallah fii wolayatina Nigeria,
@fatimamohammed8464
@fatimamohammed8464 Жыл бұрын
Assalamualaikum ina mukufatan alkhiri Allah ya karamuku daukaka Ni sunana Fatima Mohammed Yar damaturu yobe ne mijina yarasu yabarni Yara biyu muna gidan haya kudimu yakare kuma gashi Mai gidan yatashemu yanzu haka wlh Allah ya samuce duniya da lahira har kullum ina muku fatan alkhiri to aguwarmu sabon fegine masallacin Yan guru layi nabiyu wlh yauma mutum yazo yabamu kwana biyu mutashi wlh nikuma kudi Kama hayane babu dan Allah ataymakamana Allah ya karemu da sharisu yashiga stknm da makiyamu duniya da lahiramu bakidaya nagode,
@bukarmustapha478
@bukarmustapha478 Жыл бұрын
Assalamualaikum Allah karawa annabi karama da daraja bayan wannan Allah karawa mallam daraja da soyayyar ma aiki annabi Muhammad SAM mallam ataimaka min dan inxamu sana dan dogiroda kaina dan alfarman annabi Muhammad SAM ni matashine kuma ina da burin in ginawa addinina abinda bazaman tadaniba ko bayan nabar duniya in da buri akan naiwa addini hidun dumu maxuiari na har abada in naxamu sana'ar kaina mallam Abdullahi Mai kamfanin Al-hikima ka taimaka nima inzama daya daga cikin maxu taimakawa jama'ar musulmi nagode mallam Allah daukaka Al-hikima ameen dan dajar annabi Muhammad SAM
@abdullahiumar8
@abdullahiumar8 Жыл бұрын
Masha Allah
@abdullahiabubakar4024
@abdullahiabubakar4024 Жыл бұрын
Allah ya karabasira
@sanijibril4250
@sanijibril4250 Жыл бұрын
Asalam sunana Fatima dagaunguwar rimi kaduna don Allah Ina neman taimako inja jari
@lukumansokoto5685
@lukumansokoto5685 Жыл бұрын
Masha Allah ubangiji jagora Allah Kara daukaka fatan alkirii mallam Abdullahi Al hikima yn a
@sanijibril4250
@sanijibril4250 Жыл бұрын
Asalam sunana fatima daga kaduna don Allah Ina Newman temakon inja gari Ina manu fatar alkhairi
@zainabibrahimkahlil9390
@zainabibrahimkahlil9390 Жыл бұрын
Assalamualaikum sunana zainab ibrahim Ina garini Abuja kubuwa Inada Yara biyar mujina ya koreni yabarni dayara ba abunici ba makarantar islamiya ba na Boko gidanda mukecike abamune kafin damuna saboda me gidan zatarusa gife data fara zibawa tana tsoro Jada yarushemana yarona zai robota jarabawa gama sac school da jam gani mahafana sunrasu Dan Allah ka tamakamana kama Yanda Allah ya timakika.
@HarunaGa911
@HarunaGa911 Жыл бұрын
Allah yakara daukaka alhikima tare da dubun nasara🤲🤲🤲🤲
@abdullahisambo4786
@abdullahisambo4786 Жыл бұрын
Hi there, I am Ishaq Abdullahi. Wishing you many blessings to you!
@sulemanrabiu7452
@sulemanrabiu7452 Жыл бұрын
Slm inadabukatar taimako
@maryamsfulani3164
@maryamsfulani3164 Жыл бұрын
Innawa mallam fatan alkairi dafatan samun dacewa ranan gobe kiyama sakamakon alkairi dayakewa jamaa Allah y biyakada gidan aljanna
@ibrahimladan892
@ibrahimladan892 Жыл бұрын
Allah Taala Ya saka maka da alkhairi bisa taimakon da ka ke yi
@Rumuhdams
@Rumuhdams Жыл бұрын
MashaAllah Allah kara daukaka
@muhammadabubakar8297
@muhammadabubakar8297 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ysa kufihaka
@idrisiliyasu1587
@idrisiliyasu1587 Жыл бұрын
I need food please may God bless you and Gran you
@maryamhussaini366
@maryamhussaini366 Жыл бұрын
Assalamu alaikum malam nine Hussaini Aminu daga jimeta Adamawa state ina neman malam yataimakamin da kudi in ziyarci mama na cekaru uku ban ganta da ido ba don Allah ateimakamin
@alhassanharuna9934
@alhassanharuna9934 Жыл бұрын
Kuma malam ga marayu atare dani Dan allah ,Dan. Sonka da maaiki a taimakami malam
@fatimafa1465
@fatimafa1465 Жыл бұрын
masha Allah muna gdy sosai Allah yakara basira da daukaka ameen wacthing from saudia arabia
@muhammadmubarak5910
@muhammadmubarak5910 Жыл бұрын
Salamu'alaikum Allah ya kara daukaka amin. Mlm dan Allah Babana ne bade lfy yanzu tsawon shekara biyu (2) kenan, ciwon sanyi ke damunshi kuma har ya tsugunna, dan Allah ina neman taimako da maganin domin samun lafiyan mahaifi na. Sunana Mubarak Muhammad daga U/rimi Kaduna, nagode Allah yayi jagora amin
@hassangarba4223
@hassangarba4223 Жыл бұрын
Suna na Hassan Garba Ina da zama a nayinawa bye pass titin Ali Marami Damaturu KUSA da office din Alhikima ni Mai iyali Ina da mata da Yara 8 takwas kaman yadda kuke taimakawa a taimaka min da kayan abinci
@celeechukwu2279
@celeechukwu2279 Жыл бұрын
slm al hikima ya kasuwa
@aminamuhammad7330
@aminamuhammad7330 Жыл бұрын
Assalamu alaikum ina yimaku fatan alkhairi sunana Amina Muhammad daga suleja Niger state yar uwata zata saukar Al Qurani kuma bamu da abinda zamuyi hidimar dashi Dan Allah dan annabi dan darajan Al Qurani ku taimakemu
@felixidahosa4021
@felixidahosa4021 Жыл бұрын
Aslm Allah yakara daukaka ALHIKIMA medicine amen
@kamalsaeed942
@kamalsaeed942 Жыл бұрын
Masha ALLAH Ubangiji yai jagora Allah ya Kara daukaka Fatan alkairi malam abdullahi al-hikima
@ahmadzubairu9275
@ahmadzubairu9275 Жыл бұрын
Allhkare meallhikima
@aminaabdullahipama2714
@aminaabdullahipama2714 Жыл бұрын
Assalamu alaikum
@usmanisa7503
@usmanisa7503 Жыл бұрын
Allah ya kara Karama. Don Allah a taimakamin da maganin alcer da taifot ,Ciwan hanta ,suna na usman Isa agarin potiskum LGA yobe state
@abdullahisambo4786
@abdullahisambo4786 Жыл бұрын
Assalamu alaikum ina muku jinjina dafatatan alkhairi. Susana Ishaq Abdullahi daga Zaria kaduna
@yahayaidris100
@yahayaidris100 Жыл бұрын
Alsm barka da warhaka mallam dafatan kana lfy sunana yahaya Idris Inna jahar borno steta ,,nikuma Harga Allah maraya ne Kuma nagama makaranta callege of education waka biu wato NCE Kuma bayan samu aikinyiba ngd Allah Kara hikima da basira Amin ya Allah
@auwalabdulkarimyushau8169
@auwalabdulkarimyushau8169 Жыл бұрын
Assalamu alaikum ina mai maku fatan alkhiri. Sunana Auwal Abdulkarim yusha'u Dutsen-reme Bakori. Ina bukatarku tallafin magani na hipatitis b Don Allah.
@shuraihuubaidu4910
@shuraihuubaidu4910 Жыл бұрын
Aslm alhikima sunana shuraihu daga kano Nigeria inafama da matsalar istemnayi(biyawakai bukata) shinanakesa ataimakeni da magani
@musalawal8319
@musalawal8319 Жыл бұрын
Aslm mallam Allah yakaradaukaka inanemarwa wata nevour dita taimakon magani tanafamada ciwon ulcer da narama Dana makoshi da sanyi takaiki Manon shekara biyar tanafamadashi Don Allah ataimakamata Kamar yadda Allah yataimakeku sunanta shamsiya muhammadu wawarkaza kankara Lga near glo service katsina State nagode sosai ataimaketa donkada injikunya.
@Abdulkareem-tq5sg
@Abdulkareem-tq5sg Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya dada haske
@aishamohammedibrahim1074
@aishamohammedibrahim1074 Жыл бұрын
Mallam barkadai
@aishamohammedibrahim1074
@aishamohammedibrahim1074 Жыл бұрын
Mallam barkadai
@celeechukwu2279
@celeechukwu2279 Жыл бұрын
slm barka da yamma yakasuwa allah yatabbatar da al kaihri na go di
@nairuddeenmfari11
@nairuddeenmfari11 Жыл бұрын
masha Allah jazakullah
@aminamuhammad4795
@aminamuhammad4795 Жыл бұрын
Aslm mallam Allah yakara daukaka mallam kaninane baidalafiya andawodashine dagamakaranta yanayikaman wanda baiyacikin ayecinshi Dan Allah mallam kataimakeni nagode sai anjima
@saniadamu6004
@saniadamu6004 Жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya qara albarka
@fatimalawanusman
@fatimalawanusman Жыл бұрын
Aslm Alkm
@sadankaba7249
@sadankaba7249 Жыл бұрын
Malam Abdullahi helpme
@salisukamilubadau4435
@salisukamilubadau4435 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara daukaka wannan kamfani mai albarka ameen
@firdaoussihabibou
@firdaoussihabibou Жыл бұрын
Assalamu alaikum Malan barkaku dakokari Malan naji kokarin dakuke hine chiyasa nima nagarzayo dan ataimakamani chekarata yanzu takai da sa in watanin ana tamagani anman abin ba'acewa komi kahuwa ne banizuwa ko'ina
@yacoubakadidja7803
@yacoubakadidja7803 Жыл бұрын
Assalamu alaikum fatan alkeiri ina neman taimoko ina da ciyo sanyi ne maisanini mallm sabo ci alyanzu bansamu ciiki ina gari Niamey
@hadizaelhussain1770
@hadizaelhussain1770 Жыл бұрын
Aslm y mutum zeyi yacika kaidodinku
@abdoulwahababoubacar9577
@abdoulwahababoubacar9577 Жыл бұрын
Aslm alkm da fatan kuna lafia Malam na Newman maganin sanyin Mara n'a maza
@hassanramadan5073
@hassanramadan5073 Жыл бұрын
Masha allha nagude
@chitouchamsiya8197
@chitouchamsiya8197 Жыл бұрын
Slm Alhikima sunana Nafissa daga nan zinder ina neman temako maganin sanyi infection dan munyi magani munyi magani Allah bai saba na dace har karfin mu ya kare dama mama na ce take kaini wajan magani kuma a yanzu karfin ta har ya kare ni marainiyace kuma wanan ciwaon shiya hanani karatu dan Allah a temaka mini dan girman Allah dan darajar Annabi mahamadu SAW
@yakubutasiu6556
@yakubutasiu6556 Жыл бұрын
Allah ya kara basira
@fatimaibrahima4294
@fatimaibrahima4294 Жыл бұрын
Ma sha Allha
@ibrahimmustapha314
@ibrahimmustapha314 Жыл бұрын
Assalamu Alaikum, Mlm Alhikma Allah Yakara Daukaka, Don Allah Ina Neman Taimako Ne Ina Fama Da Matsalar Rashin Karfin Gaba, Da Saurin Inzali, Mlm Alhikma Wlh Narasa Yanda Zanyi Matata Har mun fara Samun Matsala Da Ita Gashi Banda Wadatar Da Zan Hada Cida Ita Dakuma Neman Magani Don Allah Ataimaka Min ,Mlm Hikma Wlh Banso Inrabu Da Matata, Ina Zaune A jihar Kaduna Giwa Local Government
@kamalumar7905
@kamalumar7905 Жыл бұрын
Assalamu,akum sunana. Kamalu Umar. Daga adamawa state. Malan inabuqata kudi darajar manzo Allah s a s w kudi
@yusufladan5714
@yusufladan5714 Жыл бұрын
Allah yakara daukaka
@fatimamohammed7011
@fatimamohammed7011 Жыл бұрын
Yabaqu da office Ghana ne yaka mata kubuda muna wani ,
@saloufadila2979
@saloufadila2979 Жыл бұрын
Assalamou aleykum sunana fadilatou Salou daga tera jihar Niger ni maganin kara ilimi naka so dan Allah na tambaya ya hi karhina
@haseenadauda6085
@haseenadauda6085 Жыл бұрын
Allah ya kara taimakawa
@isaabubakar7135
@isaabubakar7135 Жыл бұрын
Slm
@ahmadzubairu9275
@ahmadzubairu9275 Жыл бұрын
Nimarayaneallmajirine
@abdurrahmanabdullahi9141
@abdurrahmanabdullahi9141 Жыл бұрын
Assalamualaikum da fatan kuna lafia suna Hauwa Isyaku Samaru Zaria ina bukatar tallafi sabo da marayu dun inciyar dasu da fatan Allah ya taimaka amin
@mahamadouabdou1763
@mahamadouabdou1763 Жыл бұрын
Assalama a lakum malam Aboubacar alhikima Koda yauche Muna gallon tallolin Ku atachar arewa24
@hassanramadan5073
@hassanramadan5073 Жыл бұрын
Ina da cu dan yake damuna wllhi malam abdullahi sawun shekara hudu wallhi masalan kudine wallhi
@maryamhisabimudi7236
@maryamhisabimudi7236 Жыл бұрын
Muna godiya
@zainabisah987
@zainabisah987 Жыл бұрын
Slm barka da safiya ya aiki
@hadizaelhussain1770
@hadizaelhussain1770 Жыл бұрын
Aslm
@dioffohamarachida2730
@dioffohamarachida2730 Жыл бұрын
Assalamou aleykum sunana Rachida daga jahar Niger (harobanda) ina da bukatar kudi domin intamaki babana da manmata doumin chikin rounfa souké😔🙏🙏
@umarabdullahi2310
@umarabdullahi2310 Жыл бұрын
wllh nine namaku test akan wanda yanada ciwon daji da Kuma sanyi
@abubakarzakariyya7209
@abubakarzakariyya7209 Жыл бұрын
Aslm inason tambaya akan garabasan dakukeyi
@kabirsuleiman8990
@kabirsuleiman8990 Жыл бұрын
Dan allah ina naiman ataimakamin da kudi koh yaya bikin yaye dalibai ne ya taso na yayane kuma ba kudi please 🙏🙏
@abdullahimubarak5816
@abdullahimubarak5816 Жыл бұрын
Asalamu aleu warahamatula wabarakatuhum Ni den daforko sunna mubarak mazauni gari jos unguwar mangoro layi dankar fala lafarma danake nema awajeku shana inna kanuwatace Allah ya jaraf ceta da cewo asama to den baabuda zamu saimun gode wa allah da al hikima allah yakaramuku dankaka allah sakamu da al janatul firdasi al farma anabi da ak qu'ani.............................Allah ....................Ameen
@gaddafibetter
@gaddafibetter Жыл бұрын
Assalamu alaikum cibiyar alhikima cibiya mai albarka da tausayi ga marassa karfi ubangiji Allah yakara daukaka. Malam matanane takeda matsala na sanyin mara da rashin haihuwa, takai shekara goma sha biyar 15 da aure amman haryanzu bata taba haihuwa ba, ga matsalar mafarkin ruwa. Malam muna neman taimako dan darajar fiyayyen halitta (S.A.W) kuma bamuda karfi, muna neman taimako dan Allah ataimaka muna in Allah ya hore. Muna Kebbi state, Yauri local government, unguwar yabo area yauri.
@usmanadamu697
@usmanadamu697 Жыл бұрын
Hi my name is Usman adam Usman From Kano state I want outstanding in this competition
@namadinaadamou123
@namadinaadamou123 Жыл бұрын
Kaka may guizo
@kamalumar7905
@kamalumar7905 Жыл бұрын
Asslm yayana yanabuqatar tamako sunashi Umar Usman daga adamawa yanacida marayu ataimakamasa kudi yasaya abici abuda Allah hore
@lawalsandaumaru4174
@lawalsandaumaru4174 Жыл бұрын
Barka da kokari Allah ya taimaka daga Rabah local government sokoto
@usmansahabi626
@usmansahabi626 Жыл бұрын
ya zan samu form nayi subscribe amma banga komaiba
@zainabyusufumar7595
@zainabyusufumar7595 Жыл бұрын
Asssalamun Alaikum Cibiyar Al hikima Allah yaqara daukaka sunana zainab Yusuf Ni Yar sokoto ce ina son atallafamin da kudi domin inasamu Sanaata ta sayar da cin cin ta bunkasa Ina sayar da cin cin Amma sanadiyar rashin kudin yin sanaar komai ya tsaya don Allah ataimakamin km atallafamin ngde
@shafaatuabubakar6566
@shafaatuabubakar6566 Жыл бұрын
ASSALAMU ALAIKUM FATAN ALKHAI DAFATAN KUNA LAFIYA SUNANA SHAFA, DAGA KANO, NAJI SANARWAR KA AKAN TAIMAKO, KACHE KODA MAKWABCINKA NE, MUNADA MAKWABCI TSOHO NE YANADA YARA TAKWAS BASHIDA YANYAN YARA RASUWA SUKE BASHIDA LAFIYAR KAFA HAR GIDANSA YASAYAR SABIDA KAFAR, YANZU HAKA AHAYA YAKE, GASHI MAI GIDAN DAYAKE YACHE YATASHI ZAI SAYAR, BASA NA A, GA YARA,,WLH IDAN KAGASA ZAKATAU SAYA MASA IDAN KAFAR TA TASHI DA CIYO BAYA BARCI, JIN SANARWAR KA NACHE BARIN TAIMAKA MASA TUNDA SHI BASHIDA WAYA, WASSALAM ALLAH YATAIMAKA
@mariamaaboubacar886
@mariamaaboubacar886 Жыл бұрын
Mariama da la tahoua
@moctaradamou4188
@moctaradamou4188 Жыл бұрын
As-Salâm aleïkoum ina son tasmako namagani Niamey harobada
@sanusialabura5108
@sanusialabura5108 Жыл бұрын
Nikuma agaskiya a taimakonka kudi nake bukata na karatum danakeyi
@hafsamohamedabbas8478
@hafsamohamedabbas8478 Жыл бұрын
Ma Sha Allah Allah Kara bisira
@hafsamohamedabbas8478
@hafsamohamedabbas8478 Жыл бұрын
Muna bukatar taimakon ka wallahi Allah ya sakamaka da alheri
@bintamuhammad8959
@bintamuhammad8959 Жыл бұрын
Alsm da fatan Alkhairi,sunana binta muhd daga garin kano,Dan girman Allah Ku taimakeni da abunda Allah yayi zaku iyamin mijina shekaransa daya da rabi baida lafiya,bamuda abincin dazamuci,yarana basa zuwa makaranta arabiyan da boko ga masu hayan gidan sun dameni Dan darajar Allah kutaimakeni da abunda Allah yayi zaku iya,inci Alfarman Annabi Muhammad s.a.w Ku taimakeni Dan Allah badan niba wlh wlh wlh ina bukatar taimako fiye da yanda kuka sani narasa yanda zanyi,Dan Allah Ku taimakeni indai Allah yayi inada rabo
@auwalabdulkarimyushau8169
@auwalabdulkarimyushau8169 Жыл бұрын
Assalamu alaikum ina mai maku fatan alkhiri. Sunana Auwal Abdulkarim yusha'u Dutsen-reme Bakori. Ina bukatarku tallafin magani na hipatitis b Don Allah.
@sakinaalmustapha5188
@sakinaalmustapha5188 Жыл бұрын
Slm
@mamankhushtv7984
@mamankhushtv7984 Жыл бұрын
Aslm
@shafaatuabubakar6566
@shafaatuabubakar6566 Жыл бұрын
Slm
@Abdulkareem-tq5sg
@Abdulkareem-tq5sg Жыл бұрын
Slm
LABARINA SEASON 9 EPISODE 7
1:20:37
Saira Movies
Рет қаралды 382 М.
Daga Bakin Mai Ita tare da Bashir Nayaya
8:24
BBC News Hausa
Рет қаралды 45 М.
Stupid Barry Find Mellstroy in Escape From Prison Challenge
00:29
Garri Creative
Рет қаралды 4,2 МЛН
ДЕНЬ РОЖДЕНИЯ БАБУШКИ #shorts
00:19
Паша Осадчий
Рет қаралды 7 МЛН
Китайка и Пчелка 4 серия😂😆
00:19
KITAYKA
Рет қаралды 3,6 МЛН
Wakar Barka Da Sallah Daga Al-Hikima Medicine
9:21
DAUSAYI TV CHANNEL
Рет қаралды 7 М.
ABBA KA CIKA GWARZO SABUWAR WAKAR KOSAN WAKA (FULL VIDEO)
23:28
Official kosan waka tv
Рет қаралды 104 М.
Mata mu Gyara | Cututtukan Mata da Magungunan su | Mal. Abubakar Pharmacy
27:42
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 676 М.
LABARINA SEASON 8 EPISODE 7
1:10:02
Saira Movies
Рет қаралды 1,4 МЛН
Sabon video Malam Inuwa Da Matar Shi Yafadi Gaskiya ...
4:27
AREWA TEAM TV
Рет қаралды 52 М.
Mene ne Halaccin Cryptocurrency?   - Dr Sani Umar Rijiyar Lemo
11:51
Rahma Television
Рет қаралды 36 М.
AIKIN CIBIYAR ALHIKIMA AKASAR NIGER
1:55
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 2,5 М.
CIBIYAR ALHIKIMA A GARIN MARADI JAMHURIYAR NIGERIA
1:43
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 1,6 М.