sakona zuwa gareka BA tunubune zakawa wannan raddi kayi dai dai Amma kafara gayawa shuwagabanin arewa inma har akwaisu sabida yanda tsohon gwamnan Kaduna yafada babu dattawan arewa to in akwaisu sune zaka gayawa in babu masu fada aji arewa to irin wannan batakarewa
@MMediaNigeriaАй бұрын
Toh Allah ya sa mudace 🤲
@fatimamusayusuf4274Ай бұрын
Allah yayi manaaganin wannan mugun shugaban qasa in yafi qarfinmu aibaifi qarfin ubangijun muba, Allah yakar6i rayuwarshi yana tsaka da jin dadin mulkin, ubangiji yamasaya mana da wanda zai tausaya mana yamana adalci don sunansa alqawiyyu😢😢😢
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace
@yusufmuhammed8579Ай бұрын
Malam ai Yarbawa basuyi Tinubu, mune yan Arewa da Manyan yan Arewa muka zabeshi. Allah ya shirye mu yan Arewa.
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace
@kareemgbolade5617Ай бұрын
Mallam! menene na kabilan yorubawa da ka kai ta maimaita wa a maganan ka. Angaya maka yorubawa ya daga mana kafa a zalinci ne. Ko da tsadan rayuwa?. Mallam Allah yayi mana magani miyagun shuwagabani kowai shine Aduan. Alhamarin nan ya shafi kowa. Allah madaukakin sarki ya kufutar da yaran acikin sauki.
@nicholeritajohn8168Ай бұрын
Amin.
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@MinalKafinallahАй бұрын
Wlh harda laifin tunubu da buhari dan tsinaniya ya allah duk wanda yake da hannu a wannan zalincin ubangiji ka hulaqantasu saboda Muhammadu rasulillah (s.a.w)
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@رقيهالهوساوي-ظ2كАй бұрын
RAhAMA usman Allah ya sa ka maka da Al khai ri Amma tsawa HAUSAWA
@lukmanhassangadole6407Ай бұрын
Arewa akwai matsala wallahi Yaa Allah kamana maganin azzalumai
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@bashirshehu6003Ай бұрын
Malam Sani Isah Kano anya kana da ya'ya kuwa? Na tabbata babu wani uba nagari dazai bar ya' yansa su shiga Zanga-Zanga da Sace-Sacen da akayi a lokacin zanga-zangar. Ya kamata kadaina zancen Arewa, ba Arewanci bane, kana dai neman kakawo rashin fahimta a cikin al'uma. Tinubu bai zalunchi ya'n Arewa ba da Arewa.
@nasirumainasuleiman3146Ай бұрын
Malamai dama mun fada lokacin da kai da kanka ka fito kace ayi zanga-zanga, wasu malaman sunyi nasiha cewa ba daidai bane domin kai bazaka fita zanga-zanga ba, ba kuma zaka bari yaranka su fita zanga- zanga ba. Yanzu kaida ire-irenka da sunan malanta ku tura yara ankama su. Tinda aka kama yaran nan baka ce komai ba saida aka fito dasu kotu. Yanzu akwai zalincin da yafi wannan? Yanzu kuma kazo kana cin zarafin wata Qabila to ka gaya mana laifin me yarobawa sukai maka?
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@zulaihatmuhammad2714Ай бұрын
Mallam wlh ka fada gaskiya Allah ya isah mana ya saka mana😢😢😢😢
@MMediaNigeriaАй бұрын
Amiin
@Mohamed-d6t5hАй бұрын
Allah sarki kaji malami mai kissi qasa mai tsoran Allah da kishi talakawa Allah ubangiji ya isar muku Allah ya nuna ikwashi akan bayisa ubangiji Allah ya kawo muku qarshan miliki tunubu na zalici Allah ya kawar muku da tunubu kowa ya huta
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace
@Aishamuhammad-z7hАй бұрын
Nidai ina addu,a Allah yasakamaka da Alkair dominka fadi gaskia Allah yakawar mana da bola tunubu da makarabansa
@AmatullahMustaphaАй бұрын
Allah yasaka Mana mlm
@MuhammibАй бұрын
Dan Allah kai shuru, mutani munne suka sah duk wainan abu buwa sukefaruwa. Kazabeshi toh mai ye na korafi? Mai mutani arewa sukeyi ar akkah kama yaran kuma sukayishiru!
@AbdussamadUsmanUsmanabdussamadАй бұрын
Duk Wanda yakedasa Hannu akanwannan abin Allah yaymana maganinsa yatonamai asiri yaymana maganinsu azzalumai
@MMediaNigeriaАй бұрын
Amiin
@SadikAbubakar-qo3csАй бұрын
Allahu ya tsinema manyan Yan arewarmu Yan siyasa duk sherinsu ne
@MMediaNigeriaАй бұрын
Haba ya kai Dan uwa
@SadikAbubakar-qo3csАй бұрын
Wallahi duk sune sharrin su ne
@fahadmusa2902Ай бұрын
Hmmmm ni wllh malan Nigerian kuna bani mamaki ku ba zaku tashi ku tari gwamnati da maganar ku ba sai dai kuyi ta surutai a media
Wlh duk abunda tinubu yayi toh kusani yayi dai dai, bcuz alherin da buhari bayyi mah arewa bah shine tinubu yakema kabilanahi, dan haka yazama jarumi ga al umman shi, ubangiji Allah ya wulakanta buhari tun duniya ya hayyu ya kayyum, buhari Allah ya isah.
@MMediaNigeriaАй бұрын
Subhanallah
@yusufwatirofficial2029Ай бұрын
Allah yataimaki malam
@ShafiuBilyaminuАй бұрын
Allah yayi jagora amen ya hayyu ya kayyum
@AbdusalamYaranmalanАй бұрын
A salamu alekum malam dan Allah kayi hakuri karkage hawan jinima ya kamaka kayihakuri
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace
@umaribrahim28Ай бұрын
Allah ya tsare mana kai malam
@MMediaNigeriaАй бұрын
Amiin
@jamiluibrahimkargi2214Ай бұрын
Allah ya saka da alkhairy malam.Allah ya tsinewa Tinunbu.
@MMediaNigeriaАй бұрын
Amiin
@SalamatuSani-b8wАй бұрын
Mu kai karasu wajan Allah muyi azumi koda na kwana ukune muyi tawassili dashi Allah zamana maganinsu insha Allahu
@afiyaafiya834Ай бұрын
Allah ya Isar mana 🤲🤲🕋🤲🤲
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya kwato mana akin mu
@abdullahiisa1143Ай бұрын
allah yasaka malam kuma allah yakaremana ku
@MMediaNigeriaАй бұрын
Amiin
@SaadatuMurtala-d9gАй бұрын
Allah ya sakama na
@saniabdullahibatsari8888Ай бұрын
Ai dama mu yan arewa Musan wannan mulkin na yar bawa akwai kabilanci shi yasa akahanmu tsaro arewacin najeriya muna sane da kabilanci da ake nunawa arewacin najeriya Allah ya saka maka da alkairin
@IbrahimLawan-ps7xjАй бұрын
Wlh Sai mun daga tutan rasha indai ba a sake mana en uwant muba 🇫🇴🇫🇴
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ubangiji ya sa mudace 🤲
@IsmailTukurIsmailtukurАй бұрын
Allah ya sA kama da alheri
@MMediaNigeriaАй бұрын
Amiin
@IbrahimYau-hs6cdАй бұрын
Allah yasa da alkhairi malam
@MMediaNigeriaАй бұрын
Amiin 😍
@AhmadAbdullahiHashimАй бұрын
Allah yasaka ad alkairi
@MMediaNigeriaАй бұрын
Amiin
@رقيهالهوساوي-ظ2كАй бұрын
RAhAMA usman Amma tsawa hausawa maiyasa NE
@saratushehu353Ай бұрын
Allah yasaka da alheri malam Tinubu bashi da laifi laifin manyan mine domin su azzalumaine
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace
@AbdurahmanSaad-y7cАй бұрын
Wlh 😡 wlh malam nima raina fansa akan yaran nan don nasan idan yau ankama wa incan yaran munyi shiru to abinda yafi haka yana nan zuwa
@MMediaNigeriaАй бұрын
Toh ya zamuye
@mustersoul7136Ай бұрын
To ai ba dan Allah ba arewa ta zabechi, saya yayi da kudin sa, domin bachida da agenda akan arewa, karin bayani akan haka a sawrari Hadjia naja'atu.
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ubangiji ya sa mudace
@AdamAAudiusoumnАй бұрын
Wllh Idan Bera dasata to daddawama tanada waribawai Kar kumin Mummunar Fahimta Dan Allah Idan Tunubu nada laifi toh 'yan Arewa ma suna da nasu Lai fin Abunnan Anyisa yafi Akirga Amma Tunubu yaki daukar matakin magance muku matsalar ku Amma duk Dahaka kuke zama Ahaka
@MMediaNigeriaАй бұрын
Ya Allah 😭
@JamilaAliyu-u9eАй бұрын
Allah yasaka mana amin ina
@MMediaNigeriaАй бұрын
Amiin
@MdBokolikhatun-jo6ytАй бұрын
gaskiya ne 😢😢😢
@MMediaNigeriaАй бұрын
Ok
@IssasalifouMoussa-o2yАй бұрын
Malan ko mu yan Nijar zamuzo mu kama muku domin yarannan😢
@MMediaNigeriaАй бұрын
Ok mashallah 😍
@هاجرهاجر-ذ6طАй бұрын
allah ya isamu mu hausawa na arewa😢😢😢😢😢😢😢
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya Kawo Mana mafita
@MaryamKd-s4lАй бұрын
Allah yasakamusu
@MMediaNigeriaАй бұрын
Amiin
@lawalhadirАй бұрын
Allah dai Ya isa. Allah Ya sakawa yarannan, sukuma mun barsu da mai sama
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya Kawo Mana mafita
@AbdullahimusaABDULLAHI-c4xАй бұрын
❤ Amen malam
@MMediaNigeriaАй бұрын
😍
@amaduyusuf5769Ай бұрын
Akaramakalah ai dukamu mum Mata cewa shi shugabankasa beda da najeria daba.
@MMediaNigeriaАй бұрын
Ya Allah 😭
@VithinhaAdamАй бұрын
Hahaha Yan arewa masu abin mamaki haka zamu mutu cikin mamaki wlh kowa sai surutun banza ba Abinda muke iya Yi azahiri
@MMediaNigeriaАй бұрын
Hmm Allah ya sa mudace 🤲
@VithinhaAdamАй бұрын
@MMediaNigeria fadar haka kawai bai gyara komi dole mazaje su mike tsaye su San ciwon kansu
@Saniabdullahi-fs8ekАй бұрын
Mu dama munsan tunubu bakaunar arewa yakeyiba muna lura dahaka to bakomai allah yafishi zai maidamai makircinshi
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace
@NasiruRabiu-l9fАй бұрын
Allah ya isar mana
@MMediaNigeriaАй бұрын
,🥺
@spider8760Ай бұрын
mallam dama mun san ka da karya da surutu. kasan inyamiri kamar yadda kace bai shiga zanga zanga Zango ba kuma domin ka tsani kabilan igbo baya nufin kayi karya akan su ba. If you will complain speak the truth and stop this surutu. Many pple from kudu were the lawyers who has being helping those boys
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@LabaranMurtalaАй бұрын
Zancen banza da wofi
@MMediaNigeriaАй бұрын
Subhanallah
@mustyzaria4621Ай бұрын
Slm malam kana magana ka yarbawa ai hasawa sukazabeshi Kagera kalmaka arewa suka yishi
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@ZaidouMass-nw1opАй бұрын
Ba laifin tububa ba ne wlh wannan laifin ma'aikatan ku ne na arewa in sanda da police da soja na arewa da basu kama su ba duk haka baza ta faru ba
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya Kawo Mana mafita
@hamagopalalu8821Ай бұрын
Gaskiyane
@MMediaNigeriaАй бұрын
Mashallah 😍
@muhammedsunusiyusuf4998Ай бұрын
Ya sallam
@lawantajudeen2583Ай бұрын
Mallam ka bani kunyan ka tunkare Tinumbu ba kabila yorubawa ba ku kuka dora shi bama goyo baya shi bamasosa amma kayimana kudi goro Wallahi ka cuceni nka hadani da Tinumbu
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace
@UmarMohammeАй бұрын
Ameen ya Allah
@MMediaNigeriaАй бұрын
🤲
@KhadijahRabiuAliyuАй бұрын
Gayamasa kaji Allah dai yamaka albarka
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@omaruyusufu9866Ай бұрын
Kuyikuka da kanku yan arewa.buhari yayi mulki shekara takwas babu abin da yayi wa arewa sai kashe hausawa.Malam kadena yaudarar hausawa.Kuyikuka da shugabainin ku na arewa.Malam kadena haushin banza.
@MMediaNigeriaАй бұрын
Subhanallah
@AdamAAudiusoumnАй бұрын
Kamatayayi kutashi tsaye Allah yatai makeku kumagan ce matsalolin ku Dakanku
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@mammasanimammasani4409Ай бұрын
Malan babu Alakar wata kabila à Cikin wanan sarin na tunubu. Dukan masala malumai arewacin. Nigéria basa kichin talakawan su saï waazi Akan Adinin wadan su. Al Hali ga babar masala dake faruwa à Cikin Al'ouma
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@IbrahimSadiQaАй бұрын
Maganinku kenan yan arewa
@MMediaNigeriaАй бұрын
Subhanallah
@aliabubakar6606Ай бұрын
Kuma ku hosawan Najeriya dole kuyi kungiyar siyasa ta hosawa zala kubar zaban Fulani kubar zaban yarabawa ko ibo dumakiyankune kuzabi bahose danuoznku
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@HamaduUsman-c9zАй бұрын
In babalala in kabiru gambe
@MMediaNigeriaАй бұрын
Meaning
@AbdoulayeissaIssa-h1vАй бұрын
Sddxdffgwg
@OlasupoAdemolaАй бұрын
Sani isah ba'aka da ankali Dan ta da sona sai ne kai daniska
@MMediaNigeriaАй бұрын
Subhanallah
@usmandanasabe8214Ай бұрын
Mallam, ba'a hi a kasar ibo ba.
@MMediaNigeriaАй бұрын
Toh
@AbdusalamYaranmalanАй бұрын
Nan Atiku ya fito kuzabe shi kukaki
@MMediaNigeriaАй бұрын
Toh
@RabiuabdulkarimAbАй бұрын
Allah yasaka mana bazamu taba yafe musuba
@MMediaNigeriaАй бұрын
Amiin
@BuhariNasiru-e1d27 күн бұрын
❤😂😅🎉
@HamaduUsman-c9zАй бұрын
Zaga Gaza dole
@MMediaNigeriaАй бұрын
Subhanallah
@AliyuYahya-o2zАй бұрын
Muna tare malam in Sabon zangazanga NE MA atuntuɓomi
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@djibrilyusuf1771Ай бұрын
Wanna gaskiya ne yen sanda sune tsinannu
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@HamisuYakubaАй бұрын
aimu yan arewa bama sankammu shiyasa ake wulakantamu
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@aliabubakar6606Ай бұрын
Hosawa laefinkune saboda yarabawa suna gani Fulani suna sedaku sunama matanku fade ah masallaci kunkasayin komi to dole kowa ya debo sararsa ya wasamuku tunda dukusan ciwan kankuba mu hosawan Nijar muna jin zafin abinda akemuku ah Najeriya
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace
@mahmudshuaibu3264Ай бұрын
Kabar cewa mutanen da suke da hannu na rantse dukkan har da masu goyon bayan su in muka fito sede ayi uwar watsi kowa yarasa daga mu harsu
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@BabilaHassanАй бұрын
Bakasan bayarabeba sai kazandadasu ko jahohinsu mudabukeajiharsu anan zakasacewa gwara karee da bayarabe
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@muhammadauwwal1586Ай бұрын
Wanan kna yada jitajitane
@MMediaNigeriaАй бұрын
What do you mean
@Gorko4Ай бұрын
3:21 Malam ai laifinkune saboda kukukace Muslim Muslim kunsaida yan uwanku to yanzu zakuce zakuyi magana akan kishin jamaa
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace 🤲
@Gorko4Ай бұрын
@MMediaNigeria Amin
@HamaduUsman-c9zАй бұрын
Mu ka wu shi
@MMediaNigeriaАй бұрын
🥺
@M2_dan_mamaАй бұрын
Allah ya taimeki kasarmu
@MMediaNigeriaАй бұрын
Amiin
@murtalausman8160Ай бұрын
This mallam is an hypocrite. You didn't call out your people, where is the governors, emirs and elders of the North. The North will never progress with hypocratic preachers like you. Who will tell or contest all this evil for the northern massess if not your representatives(governors, emir and elders). So saying nonsense
@MMediaNigeriaАй бұрын
Subhanallah
@HabibuAbubakar-j4nАй бұрын
Kaibalisafi 5:59
@nagujunguАй бұрын
kadena taba Yorubawa saboda Naman suna DA followers. Hadini be baka dama tade Yakin kabilanchi. Yorubawa sune suka che aseke yaran kuma sukabade lawyer Adeyanju. Ba kade kunyan wlhi. Ba inda aka sa tutan Russia a sauran wurare a kudu de arewa se yaran nan DA masu turasu. ka nemi gaskiya tukuna. Chinbaki Kawai. The adult schemers employ underage and some adults to replace Nigeria flags with Russian flags. They display it openly and marched with it during the last protest against hunger which the northern bandits themselves created by attacking farmers and kidnapping them. I don't know of any country that will take that subversives litely. Many Igbos especially and Yorubas have been killed for subversion. Babangida himself will do worse. How many of those children were mowed down durng Buhari at shia Muslims demontrations at Abuja and Kaduna? Hypocrites.
@MMediaNigeriaАй бұрын
Allah ya sa mudace
@rufaisanusi-fx9fyАй бұрын
كل من غلقهم لعنةالله عليهم
@MMediaNigeriaАй бұрын
Ya Allah 😭
@UsmanAbdulkadir-ut4rwАй бұрын
Humm
@MMediaNigeriaАй бұрын
??
@adamsulaiman7720Ай бұрын
Tambayoyi na guda biyu ne Waye lauyoyin da ke kare yaran - yarabawa ne Waye lauyan da ya tsaya tsayin daka cewa sai an biya yaran diyya- bayarbe ne.
@MMediaNigeriaАй бұрын
Toh I will forward this question to the Mal inshallah