Salafiyya sun RANTSE Waliyyin California ya san GAIBU amma ANNABI S.A.W Bai sani ba.

  Рет қаралды 4,125

Mu'assasatul Anwar Unity Initiative

Mu'assasatul Anwar Unity Initiative

Күн бұрын

Пікірлер: 67
@Mohammedsaani-d1s
@Mohammedsaani-d1s 2 күн бұрын
جزاك الله خيرا
@AhmedTijjani-u7f
@AhmedTijjani-u7f 2 күн бұрын
Labbaikum
@ZakiruGarb
@ZakiruGarb 3 күн бұрын
Jazakallahu Khairan syd Abulfathi sani attijjani
@AbdullahiRecord
@AbdullahiRecord 2 күн бұрын
Gaskyane sheikh abulfatahi sani attijjani ❤❤❤
@NouraMaikayamdg
@NouraMaikayamdg 3 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤gaskiya ne ya bayyana cewa sala fiya
@YakoubBrahim-n5q
@YakoubBrahim-n5q 3 күн бұрын
Ameen ya allah
@GashuaCity
@GashuaCity 3 күн бұрын
Allah yasaka da alkhairi shehu 💖 🙏 ♥️
@AbubakarMuqaddam
@AbubakarMuqaddam 3 күн бұрын
Allah yaqara kusanci da Soyayya Shehu Alfarmar Shugaba Annabi Muhammadu SAW
@GashuaCity
@GashuaCity 3 күн бұрын
Allah yakara lafiya da nisan kwana bijahi nabiyyi rahmati saw❤❤❤
@sanaysanay4479
@sanaysanay4479 3 күн бұрын
Maulana❤❤❤
@sadiqsadiqibrahimabdullahi7345
@sadiqsadiqibrahimabdullahi7345 3 күн бұрын
Jazakallahu khair
@AbdulkadirAdamu-k5k
@AbdulkadirAdamu-k5k 3 күн бұрын
I love my shiek ❤
@AbdulkadirAdamu-k5k
@AbdulkadirAdamu-k5k 3 күн бұрын
يا شيخ عبد الفتاح
@abdulramansulaiman2106
@abdulramansulaiman2106 2 күн бұрын
Wawa jaki kawai
@MuhammadAdamuHassan-pi2gt
@MuhammadAdamuHassan-pi2gt 3 күн бұрын
Wannan gaskiyane
@Mustaphaahassan
@Mustaphaahassan 2 күн бұрын
Ramuwar gaiya yafi gaiya zafi kenan! Zaki gidan hujja.
@AyoubaNamirou-ss8jl
@AyoubaNamirou-ss8jl 3 күн бұрын
❤❤❤ masha allah maulana Sheik abulfathi
@aabdoulhadi
@aabdoulhadi 3 күн бұрын
Maulana Allah ya kara lafia da korin guya ka tinkari ko wani munafuki da jahilin dan iazala ❤❤❤
@MamanWailou-b8f
@MamanWailou-b8f 3 күн бұрын
Allah biya chehi zakinfaida
@abumusab3071
@abumusab3071 3 күн бұрын
Karya kake
@sagirumuhammad3777
@sagirumuhammad3777 17 сағат бұрын
Hmm shi ai yaje makabartar tarihin
@sulaimansm6503
@sulaimansm6503 3 күн бұрын
Abullfatihi Namijin Duniya Allah ya kara Kusanchi
@haedar1227
@haedar1227 2 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi gami da nisan kwana
@yawurawamushadariya1515
@yawurawamushadariya1515 3 күн бұрын
ya maulana
@UmarMuhammad-z8z
@UmarMuhammad-z8z 3 күн бұрын
KAJI TSORON ALLAH 😢
@umarkhadim4128
@umarkhadim4128 3 күн бұрын
yaji tsiron Alkah gaskiya fa ya fatal. ku dawo da hankalinku saboda wannan ruutun kpata ne fa
@sambomusabinniuga7682
@sambomusabinniuga7682 3 күн бұрын
Masha allah munagodiya Abudlfathi sani Attijjan kainuwa dashen allah dodon izala sallafiya wahabiyawa Makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam
@Moustaqah
@Moustaqah 3 күн бұрын
Gaskiyane Malam Allah kara basira dasai Annabi Saw salafiya wawayina jakai😂
@BasiruAbubakar-l3u
@BasiruAbubakar-l3u 3 күн бұрын
السلام يا شخيخ ابوالفتح
@alioboubacargoga8880
@alioboubacargoga8880 3 күн бұрын
❤❤❤❤
@حامدمحمود-غ2ب5م
@حامدمحمود-غ2ب5م 4 күн бұрын
سلام عليكم يا شيخي ابو فتحي
@HamzaZabeïrou-e8j
@HamzaZabeïrou-e8j 3 күн бұрын
Mahassadi😂😂😂
@PrinceSanusiblack
@PrinceSanusiblack 3 күн бұрын
Syd mungode wllh waliyin California da yaransa sunyi abun kunya 😂😂😂😂
@abdulalkou1235
@abdulalkou1235 3 күн бұрын
Wallahi kai dai banban shegiene dan Huta dan singileten uwa
@AhmedTijjani-u7f
@AhmedTijjani-u7f 2 күн бұрын
Akan ya zagi jafaru
@umarsuleiman-e7b
@umarsuleiman-e7b 3 күн бұрын
Dan Allah malam kadawo karantardamu addini gaskiya wannan yakin kamar bazaka iyaba Kuma inkana raddi kadaina taba ruhin mutum wani katonciki dasauransu lokcin dakafara taba shaksiyyan mutum kafita daga fagen ilimi aibada gangan kijinsa kakefadaba aiyukan mutum da akidunsa zakarushe dahujjoji kuma kadure kakoyamana wani abuna addini mufahimci addini kamar yadda jafaru yata karantarwa datafsirai da muhadarori kafin abindigeshi Nagode malam.
@saba-jibrilmuhammad7540
@saba-jibrilmuhammad7540 3 күн бұрын
Wannan shi ma karatu ne akaramakallah. Ka san dole sai an yaki balaa'i sannan a samu natsuwa karatu irin wanda ka ke nufi. Idan a ka sa ruwa mai tsabta acikin kwano mai datti, ruwan ma sai ya yi datti. Saboda haka ya na da kyau a dan wayewa mutane kai a kan balaa'o'in salafanci. Idan ba ayi hakan ba, za a yi ba a yi ba. Allah ya sa mu gama lafiya. AMIN
@AbdullahiRecord
@AbdullahiRecord 2 күн бұрын
Karyane munafukai makaryata sheikh abulfatahi yanakan daidai 😊❤
@MohamedIbrahim-t2h
@MohamedIbrahim-t2h 3 күн бұрын
Allah ya tsine maka albarka tsinanne dan wahala kainda malam ja’afar tamkar sama da kasa ne wallahi duk zuciyar ku babu kaman malam ja’afar shege dan iska
@AbdullahiRecord
@AbdullahiRecord 2 күн бұрын
Sheikh abulfatahi yafi ubanka yafi ubanka uban jafaru da Albany har agun Allah jafaru banza Albany wofi
@musaalhajimusa
@musaalhajimusa Күн бұрын
Wlh bakasan me kake fada bama nida bama malami bane amma nasan bakasan komai Wlh sbd Kai Baka ma fahimce me ake magana akai ba
@SidigayyaBamakoSidigayya
@SidigayyaBamakoSidigayya 3 күн бұрын
Kai wlh wanamotomen akoi karatou tabsir yayi 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😅😅😅😅😅😅
@YahuzaTasiu-fi2mf
@YahuzaTasiu-fi2mf 6 сағат бұрын
Wannan Yaro fa Ya zautu. Hassada zata kashe shi
@AdamMuhammad-er1ys
@AdamMuhammad-er1ys 3 күн бұрын
Assalamu alaikm jamaa ina da wata magana dukkammu musulmaine addini daya muke yi ,agamida sanin gaibu ba wata magana bace sabuwa ,abunda ya kamata shine mucewa jamaa annabi Muhammad Alla yana sanar dashi gaibu shikuma mumini firasa Allah yake haskawa ba gaibu ba Annabi kadai Allah yake sanar dashi gaibu ,aladabin magana aganina kar muce annabi yasan gaibu ,kawai muce Allah ta ala yana sanar da annabi gaibu
@umarkhadim4128
@umarkhadim4128 3 күн бұрын
kai yi mana shiru bakada abun fadaa.
@NASIRUMuhammad-bw7sx
@NASIRUMuhammad-bw7sx 3 күн бұрын
Allah yayiwa iyayanka albarka,insun mutu Allah. Jaddada rahama agaresu alfarmar shugaba s,a,w.
@TheLightsOfGeomancy
@TheLightsOfGeomancy 3 күн бұрын
Allah ya kara lafiya da nisan kwana 😊
@ABBASADAUKI2
@ABBASADAUKI2 3 күн бұрын
Anya kuwa gayen Nan bayashan sigari ko wiwi ? Yafi mini kama da jajayen wuya gaskiya.
@aminumukhtar
@aminumukhtar 3 күн бұрын
Ni matsala ta da salafiyya son zuciya da kin gaskiya
@AdamMuhammad-er1ys
@AdamMuhammad-er1ys 3 күн бұрын
Salafiyya 😅😅
@AshiruSalisu-ev6oq
@AshiruSalisu-ev6oq 3 күн бұрын
Mahaukaci karinkakarantar da mutane addini bashirme amidia ba
@umarkhadim4128
@umarkhadim4128 3 күн бұрын
kai ne bakada hankali kuje kuyi karatu
@ibrahimbalarabe7609
@ibrahimbalarabe7609 3 күн бұрын
Amman lallai Abulfasadi ka cika Masharranci,domin Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam,a ranar daya rasu saida Sheikh Dahiru Usman Bauchi yace: Malam Ja'afar yayi shahada saboda dalilai kamar haka: 1 Malam JA'AFAR Mahaddacin Alkur'anine,bamu saniba kaika haddace kuwa ? 2 Malam JA'AFAR an kasheshi a ranar Juma'a,kaikuma wace ranace taka mutuwar zatazo ? 3 Malam JA'AFAR tun daga harbinsa har ya mutu yana fadan Kalmar shahada,kai kuma yaya zaka Kare ? 4 Malam JA'AFAR yana Sallah ya mutu,tokai ta yaya naka zatazo ? To kaga Sheikh JA'AFAR nashi mutuwan yayi kyau,dani dakai my roki Allah mugama lafiya,ba zagin wadanda suka mutuba,menene zaka karu dashi inbanda zunubai da zaka kwasanma kanka.
@AbdullahiRecord
@AbdullahiRecord 2 күн бұрын
Zakin faida maganin munafukai makaryata masu bautar IBN taimiya yakoyamuku halaka inkuma karyane kagayamun Aya da Hadith
@AboubakaryGadjama
@AboubakaryGadjama 3 күн бұрын
Ehh salafyya manya hum dan hassada
@malamialamin6622
@malamialamin6622 3 күн бұрын
AkramukalLah, hassadar me?
@jibrilyaumuhammad7897
@jibrilyaumuhammad7897 3 күн бұрын
Ban taba ganin Jakin Mutum irin Abul fasadi ba, wai shi ala dole so yake yarushe da'awar Malam Ja'afar Wanda ko babansa Malam Dahiru Bauchi ya tabbatar da Malam Ja'afar Malami ne
@laoualigarbamahamadoulmouf383
@laoualigarbamahamadoulmouf383 3 күн бұрын
Ay bay iya karantarwar ba chiyasa.bantaba ganin asararran mutun kama abul fasadiba
@umarkhadim4128
@umarkhadim4128 3 күн бұрын
ai bazaku karpan gaskiya ba sai dai duka zaku tasha da bulaala
@bashirabdullahi2086
@bashirabdullahi2086 3 күн бұрын
Kaji jahili murakkabi wawa dolo, ya ka kare dasu alkanawi ma ballantana jafar. Yan dariqu zindiqai masu qaryan son annabi, daliban tijjaniy dan kowa Allah mai satan gwanjo da buga kudin gabu a Morocco.
@laoualigarbamahamadoulmouf383
@laoualigarbamahamadoulmouf383 3 күн бұрын
Sakaray wawa.jahili,Dan hassada,waliyi me singileti,kaje kanemi ilimi ,dolo kaway
@SulaimanMaigari-n7b
@SulaimanMaigari-n7b 3 күн бұрын
D ss suna nan ai
@MalanNamadinaNamadina
@MalanNamadinaNamadina 3 күн бұрын
Kai sakarai wa yace ma Jafar yasan gaybu
@AbdoulAzizAda-v7j
@AbdoulAzizAda-v7j 3 күн бұрын
Wawa sakare banza Chacha kare
@PrinceSanusiblack
@PrinceSanusiblack 3 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤
@YousufBirem
@YousufBirem 3 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@HAUWASULEIMAN-z5c
@HAUWASULEIMAN-z5c 2 күн бұрын
❤❤❤❤❤
Jafaru Adamu a Ma'aunin ilmi. Tare da Sheikh Abulfathi Sani Attijjany
40:16
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 1,6 М.
Quran Festival: Me ya sa ba gayyaci Dr. Idris Abdul-Aziz ba?
1:40:34
To Brawl AND BEYOND!
00:51
Brawl Stars
Рет қаралды 17 МЛН
Мен атып көрмегенмін ! | Qalam | 5 серия
25:41
She made herself an ear of corn from his marmalade candies🌽🌽🌽
00:38
Valja & Maxim Family
Рет қаралды 18 МЛН
Waliyi Jafaru Me karama a California. Tare da Sheik Abulfathi Sani Attijjany
22:37
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 3,7 М.
Wato Gaskiya Tayi Halinta 😎
11:13
🔴ABDOUL AZIZ TV
Рет қаралды 1,7 М.
Waka halak ce awajan buki ko ranar idi awajan  "Yan hadisai
6:10
ALQURANI ZALLAH TV
Рет қаралды 307
Kura da fatar Akuya. Meke faruwa tsakanin Tijjanawa da yan Shi'a? 🤔
53:49
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 6 М.
ILIMI BAIWA NE: AMB. SHEIKH NASIR SHEIKH ADO MUSA YAYI GAMSASSUN BAYANAI CIKIN HIKIMOMI
21:15
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 1,4 М.