Assalamualaikum. A gaskiya naji dadin wannan kasidar. In da dai za a samu ahi editing da zaifi don sai naji kamar da wasu kalaman da basu dace a jingina manzonmu dasu ba. Ayi hakuri ina nufin gyara ne. Ana iya editing sannan a sake rerawa. Allah ya kara basira