Sanadiyar Harbin Da Wani Soja Yayiwa Yarona Na Rasashi Har A Bada

  Рет қаралды 13,093

Brekete Family Arewa

Brekete Family Arewa

Күн бұрын

#duet #love #motivation #podcast

Пікірлер: 35
@NkaiveCharity
@NkaiveCharity 8 күн бұрын
Kai Nigeria 😢😢😢 Arewa namu wahalan Tai yawa kai ,ya Allah 😢😢 I can imagine the pain May Nigeria never happen to us
@AMATULLAHBAIWARALLAH3
@AMATULLAHBAIWARALLAH3 7 күн бұрын
Asalam Alaikum brekete family arewa dafatan kuna lafiya ,dan Allah inah da kurafi ,tayazansamu ganawa daku 👏👏👏 kuma ba,anageria nakebah 👏👏👏👏 Allah yasamu dache inah muku fatan Alkairi 🙏🙏🙏
@MkUkashatdh29
@MkUkashatdh29 8 күн бұрын
Aslm babanmu kana da gaskiya Amma mutun yakashe allah yabada ikon futo da gaskiya baba inama fatan alkhairi allah yaqara ma lfy
@Hauwau58
@Hauwau58 7 күн бұрын
Allah ya jikan shi da Rahama, Allah ya sa Aljannah Firdausi ce makomarsa.Allah ya bi mashi hakkinsa.Ordinary Allah ya saka da mafificin alkhairi, Allah ya Kara tsare ka da tsarewarsa,Allah ya sa maka a mizanin kyawawan aiyukanka.
@سلمة-ض6ل
@سلمة-ض6ل 7 күн бұрын
Innalillahi wainnailahi raji'un wallahi baba kaga musiba Allah yasaka muku
@ZahraBala-w8v
@ZahraBala-w8v 6 күн бұрын
Hasbunallahu wani'imal wakeel 😭😭😭
@HawaMohammed-lm2cp
@HawaMohammed-lm2cp 8 күн бұрын
Allah. sarki. Rayuw. Allah. Yajikan. Shi yamishi. Rahama 😭😭😭😭🤲🤲🤲
@AbubakarSalisuAdam-qb3lx
@AbubakarSalisuAdam-qb3lx 8 күн бұрын
Wllh wani lokaci se naji daman Ni ba dan Nigeria bane amma ya muka iya Allah ya kawo mana ɗauki a qasar mu
@AhmedNafiu-x3v
@AhmedNafiu-x3v 8 күн бұрын
Amen
@soldieryoung2151
@soldieryoung2151 7 күн бұрын
To ai ba qasarda ba a zalinci . Kaidai aikata alheri
@HairatAdam
@HairatAdam 8 күн бұрын
Dan allah ataimakamun ina da matsala ta raban gado inasa shi garda kara dan allah
@yahanasubayero312
@yahanasubayero312 8 күн бұрын
😭😭😭Allah sarki
@AdamuBalawunti
@AdamuBalawunti 8 күн бұрын
Wlh nasan kaura sai yadauke mataki muna alfahari dashi wlh
@Ibrahimkhalil-tw4yo
@Ibrahimkhalil-tw4yo 6 күн бұрын
Allah Kara maka lfy da Nissan kwana masu Albarka
@abubakariliyasugarba6616
@abubakariliyasugarba6616 7 күн бұрын
Dan Allah yaya case ɗin Salisu Mustapha shanono 😢😢😢
@AhmedNafiu-x3v
@AhmedNafiu-x3v 8 күн бұрын
Allah ya samudace 😢
@MaryamHussaini-v5q
@MaryamHussaini-v5q 8 күн бұрын
Allah ya kara daukaka
@AbubakarSalisuAdam-qb3lx
@AbubakarSalisuAdam-qb3lx 8 күн бұрын
Wae Nigeria anya kuwa xata geru kuwa kae ya Allah
@mammanbashiryahaya5389
@mammanbashiryahaya5389 8 күн бұрын
Assalamu Alaikum baban mu Ordinary President , Ina maku fatan alkairi daga jamhuriyar nijar. Fatan alkairi, zuwa ga mutane dake cikin dakin sherin Brekete Family Allah yasa kutashe lafiya. Allah yabamu ikon aikata alkairi a rayuwar , Allah ya kuma bamu ikon Ki yaye aikata abinda ba Dai Dai na a cikin rayuwar.
@RumaisaAdamuSunusi
@RumaisaAdamuSunusi 8 күн бұрын
😭😭😭💔💔 kai jama,a wanna duniya
@MurjanatuMuhammadsambo
@MurjanatuMuhammadsambo 7 күн бұрын
Ya salam
@Sunglasess
@Sunglasess 8 күн бұрын
Mungode daman daxon network baida kyau
@ZulaihatFaisal-ge2zp
@ZulaihatFaisal-ge2zp 7 күн бұрын
Hmm,Allah ya isanka ba,don cuta angama cutarka,akashemaka yaroda yakai matakin degree
@hadjiaaishayahyamossimaiga121
@hadjiaaishayahyamossimaiga121 8 күн бұрын
Hummm 😭😭😭😭
@HarunanuhuDanjummaibishi-c4h
@HarunanuhuDanjummaibishi-c4h 8 күн бұрын
والله المستعان
@adsdsadsdzasadds635
@adsdsadsdzasadds635 7 күн бұрын
😭😭😭😭😭
@rukayyatsabo7741
@rukayyatsabo7741 7 күн бұрын
Waima ba kwanakin protest bane
@AishaMuhammad-d4o
@AishaMuhammad-d4o 7 күн бұрын
😢
@HalimaKako
@HalimaKako 8 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@AdamuBalawunti
@AdamuBalawunti 8 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭😭
@AnasBasiru-i9d
@AnasBasiru-i9d 8 күн бұрын
Hi
@zainabisa3772
@zainabisa3772 8 күн бұрын
Assalam alaikum Dan Allah ataimaka min DA number brekete family Dan Allah DA manzonsa
@SamihArma-ug5gn
@SamihArma-ug5gn 8 күн бұрын
Ki dinga hawa idan suna live suna bada lamba allah kara rufa mana asiri ya rabb
@Habiba779-om5bd
@Habiba779-om5bd 7 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏
HADIZA GABON: A  Lokacin Baya Karuwai muke Zuwa Mu dauko Hayarsu Muyi Film  Dasu
17:21
Enceinte et en Bazard: Les Chroniques du Nettoyage ! 🚽✨
00:21
Two More French
Рет қаралды 42 МЛН
The Best Band 😅 #toshleh #viralshort
00:11
Toshleh
Рет қаралды 22 МЛН
It’s all not real
00:15
V.A. show / Магика
Рет қаралды 20 МЛН
黑天使只对C罗有感觉#short #angel #clown
00:39
Super Beauty team
Рет қаралды 36 МЛН
Damfara Da Rashin A Dalci
1:08:34
Brekete Family Arewa
Рет қаралды 11 М.
madugu jirgin kaya
4:43
TURAKI TV
Рет қаралды 21 М.
Inaso Ayi Bincike A Gano Wanda Ya Kashe Uban Yaya Na
24:30
Brekete Family Arewa
Рет қаралды 17 М.
Moment in the Studio - Hamdiyya Sidi Sharif
4:42
Brekete Family
Рет қаралды 87 М.
HADIZA GABON: Teema MakaMashi Tace Itace Dodon Duk wani Dan Iska ko Yar Iska….
23:25
Bayan Mun Rabu Da Mijina Baya Kulawa Da Yaranshi
24:57
Brekete Family Arewa
Рет қаралды 31 М.
Yadda Aka Kwace Keke Napep Dina Da sunan VIO
24:27
Brekete Family Arewa
Рет қаралды 8 М.
BREKETE FAMILY LIVE PROGRAM 29TH JANUARY 2025
1:28:52
Brekete Family
Рет қаралды 28 М.
Enceinte et en Bazard: Les Chroniques du Nettoyage ! 🚽✨
00:21
Two More French
Рет қаралды 42 МЛН