Allah yama malam rahama,wayayyan malami,ya tsara mana karatu kamar yanzu muke daukan abin a gaban sa.Allah ya duba mai Bayan sa,ya shirya mai zuri'ar sa.ya hada kansu Akan gaskiya,Allah yakaimai ladan Abinda ya hidimta game da addini.Allah yamai.sakamako da Aljanna madaukakiya🤲.mukuma musulmai Allah yasaka mana game da jininsa da'aka yimana asara.😢
@muhammadbashiralikawu78824 жыл бұрын
ALLAH yagafartawa malam yajikanshi yarahamsheshi yahaskaka kabarinshi AMIN
@abuazzuzfallata27274 жыл бұрын
الله أكبر
@issakatahirou21264 жыл бұрын
Macha allah
@hikmatutv33683 жыл бұрын
Dan Allah ina son nasamu kashina 31 zuwa na 40
@hassaneabdoullahi13743 ай бұрын
wallahi nima ina neman sa ✍️
@hikmatutv33683 жыл бұрын
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarkatuhu
@HounaissouMoutawakilou-s5g8 күн бұрын
Assalamu alaikum malam salihu yykk dan Allah dan Allah azo mana da ciko kasat 31 zuwa 41 dan Allah dan Allah Allah ya saka da alheri