Shagalin bikin Aisha Rabi'u Kwankwaso da Fahad Dahiru Mangal

  Рет қаралды 28,808

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Пікірлер: 30
@hauwaisahsalihu4587
@hauwaisahsalihu4587 2 ай бұрын
Masha Allah ko ina zaka ganta da decent proper dress ga hijabi ba kamar mu yayan talakawaba burin amarya ta fito da duk surar ta ranar bikin ta Allah ya bada zaman lpy wallahi ammah shigarta tanuna displin din gidan baba kwankwaso ❤
@AsmaouKhalid
@AsmaouKhalid 2 ай бұрын
Mashaallah Allhamduillah 🤲❤🎉🎉
@akiluaminunice1146
@akiluaminunice1146 2 ай бұрын
Allah yasanya alkairi maiyawa 🙏🏽✔️
@fatimausman616
@fatimausman616 2 ай бұрын
Mashaallahu gaskiya tunda Ake bikin yaran manya bataba ganin biki Mai tsaffa ba irin wannan, daga bikin yar Dan gwate sai wannan, sunyi shigansu na nutsuwa da mutunci Allah yabada zaman lafiya
@AbdramanAbdraman-w9o
@AbdramanAbdraman-w9o 2 ай бұрын
Masha Allah Allah ya bada zaman lfy 🎉🎉
@AminaMarouTawaye
@AminaMarouTawaye 2 ай бұрын
Ma sha Allah 🤲 Allah ya bada Zaman lafia da zuria ta gari. Amine ya Allah
@dddd2524
@dddd2524 2 ай бұрын
M Sha Allah Allah yakara basira da daukaka ❤😊
@JoshuaDaniel-d8p
@JoshuaDaniel-d8p 2 ай бұрын
Masha Allah, may Almighty Allah continue to bless the union Ameen, long life and prosperity
@SaudatuUsman-u7o
@SaudatuUsman-u7o 2 ай бұрын
Mash Allah
@ZahramahmedAlll
@ZahramahmedAlll 2 ай бұрын
Masha Allah
@amdariashshuaibu5899
@amdariashshuaibu5899 2 ай бұрын
Masha Allah Allah yabaki zaman lafiya❤
@bilkisbilkis6364
@bilkisbilkis6364 2 ай бұрын
Masha Allah 🤲🙏👍🤲🇳🇬🇳🇬🇸🇦💔❤💔💃💃😘😘🙏🙏👍👍🤲🤲🇳🇬🇳🇬
@samuelaroniyo4933
@samuelaroniyo4933 2 ай бұрын
God bless your union and your home ijn
@UmmulkhairiBello-z5y
@UmmulkhairiBello-z5y 2 ай бұрын
Masha Allah, Allah ya sanya alkhairi
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 2 ай бұрын
ماشاء الله تبارك الله
@HamedSani-x7z
@HamedSani-x7z 2 ай бұрын
masha allah ❤❤❤❤❤
@yakubuamadu4599
@yakubuamadu4599 2 ай бұрын
Idan akace wanan auren sunnane Allah ya bada zaman lafiya
@Jamilababy.
@Jamilababy. 2 ай бұрын
Allahu akubar
@sumaiyamusa7357
@sumaiyamusa7357 2 ай бұрын
Kano on fire 🔥
@لطيفه-ف3ف
@لطيفه-ف3ف 2 ай бұрын
Dan Allah yaya umar littafi fa yayamu pls 😢😢
@RabeaRabea-p6c
@RabeaRabea-p6c 2 ай бұрын
Masha allah yasanya alkairi
@AsdDda-v1w
@AsdDda-v1w 2 ай бұрын
masha allah
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s 2 ай бұрын
Ma Sha Allah
@KhadijaMuhdzaura-gz4in
@KhadijaMuhdzaura-gz4in 2 ай бұрын
Masha Allah ya Bada xaman lafiya
@firdausynazzula137
@firdausynazzula137 2 ай бұрын
Masha Allah
@mrcrypto229
@mrcrypto229 2 ай бұрын
Yau sai ga Jagororin Izala a inda ake yin Bidi'a. 🥱😂🙄 Talaka Ne Kawai aka rainawa hankali🤔🤔
@MmeAbbaHalima
@MmeAbbaHalima 2 ай бұрын
Walahi abun mamaki 🤔🤔🤔
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 2 ай бұрын
Aduaa sukaje bude taro da ita😹😂
@Jamilababy.
@Jamilababy. 2 ай бұрын
Masha Allah
@AbulBasheer-s3q
@AbulBasheer-s3q 2 ай бұрын
Masha Allah
coco在求救? #小丑 #天使 #shorts
00:29
好人小丑
Рет қаралды 120 МЛН
Tuna 🍣 ​⁠@patrickzeinali ​⁠@ChefRush
00:48
albert_cancook
Рет қаралды 148 МЛН
99.9% IMPOSSIBLE
00:24
STORROR
Рет қаралды 31 МЛН
Yadda aka gabatar da Daurin Aure 'yar Jagora Sen. Rabi'u Musa Kwankwaso.
16:31
kwankwasiyya Movement
Рет қаралды 17 М.
Cikakken Bayanin Abinda Ya Faru Da Hamdiyya Sidi Shareef
49:39
Brekete Family Arewa
Рет қаралды 180 М.
Ƴar Kwankwaso ita ce amarya mafi tsada a Arewacin Najeriya
8:27
Kasidar Ya Ali
13:40
Raihan Media
Рет қаралды 7
Wa'azin Sheikh Kabiru Gombe A Wajen (DINNER) Auren Diyar Dr. Rabiu Musa Kwankwaso
12:02
coco在求救? #小丑 #天使 #shorts
00:29
好人小丑
Рет қаралды 120 МЛН