3:21 toh don Malik ya yi shakka ya jefar ba ya nufi wani mallami bai san da shi ba kuma bai da sanadi ingantacce. Malik ai ya na kuskure amma kai ka dauke shi annabi.
@lauraaddy87079 ай бұрын
Dan gidan gumi kaji tsoron allah
@sanisalisu23409 ай бұрын
Ita gaskiya bata da masoya. Na gamsu da maganganunka malam