Shata Da Wakokin Wasu Mata

  Рет қаралды 20,838

DR MAMMAN SHATA ONLINE TV

DR MAMMAN SHATA ONLINE TV

Күн бұрын

Пікірлер: 6
@usmanluki5999
@usmanluki5999 Жыл бұрын
Allah jikan maxa❤
@optimism-personified
@optimism-personified Жыл бұрын
Bayan wakar yan biyu ma, shata ya dauki karin waka (ko in ce kare-karen wakoki) masu yawa daga wurin Dankura. In truth, Dankura is under documented, under researched!
@ahmadkassim5803
@ahmadkassim5803 3 жыл бұрын
Nima nafi gamsuwa da wannan fahimtar taka ta sadaukin Shehu
@Hausa-One
@Hausa-One 4 жыл бұрын
Amshin ina ganin "Sadaukin Shehu, Magajin Mamman" ne. Ma'ana sadaukin Shehu Dan Fodio, kuma Magajin Sarkin Daura Mohamammdu, kakan sarkin Daura Bashàr. Saboda haka amshin ne ba ku gano ba Dr., kai da Ibrahim. Sadaukin Shehu ne, ba Sadauki Shehu ba. Ina fatan an fahimta. Ina yi muku fatan alheri. Game da Kanar Daudu kuwa, ni na san shi. Yayan marigayi Hassan Sulaiman ne tsohon ma'ailacin FRCN Kaduna. Ya taba yin kantoma Soja ko a Anambra ko a Rivers a lokacin mulkin sojan Obasanjo. Hakika labarin haka ya ke. Kuma da ma ana cewa lokacin da Shata yake matashi, akasari wakokin wasu yake yi. Amma wannan bai dauke masa komai daga cikin daukaka da basirar da Allah Ya bashi ba. Yaa kwaikwayi wakokin shi wannan mawaki na sarkin Daura sosai. Allah Ya jikansu, Ya jikanmu baki daya. Kuna kokari. History is not perfect. It is interpretation of events and activities. Thetefore It is subjective. Dr. is trying very well. Allah Ya taimaka.
@drmammanshataonlinetv9443
@drmammanshataonlinetv9443 3 жыл бұрын
Ina bukatar number wayar Alhaji Shehu Kura baban Hafsa. Na gode
@optimism-personified
@optimism-personified Жыл бұрын
Muna godiya da wannan ilmi da kuke ba mu. Kuma muna karuwa sosai. Bayan haka ma, yar gudummawar da zan dan bayar ita ce: Shi Dankura sarkin bege ba mawakin sarkin Daura Abdurrahman ba ne. Mawakin magajin garin Daura Umaru ne (Wanda shi ne mahaifin sarkin Daura Muhammad Bashar).
Shata Da Wakokin Mata II
44:38
DR MAMMAN SHATA ONLINE TV
Рет қаралды 27 М.
Shata da Bello Maitama
45:18
DR MAMMAN SHATA ONLINE TV
Рет қаралды 16 М.
FOREVER BUNNY
00:14
Natan por Aí
Рет қаралды 16 МЛН
2 MAGIC SECRETS @denismagicshow @roman_magic
00:32
MasomkaMagic
Рет қаралды 37 МЛН
Players vs Pitch 🤯
00:26
LE FOOT EN VIDÉO
Рет қаралды 128 МЛН
Tattaunawa da Halilu Ahmad Getso kashi na uku - Yar Cikin Gida
44:17
Shata Da Mutanen Jega
46:15
DR MAMMAN SHATA ONLINE TV
Рет қаралды 11 М.
Cikakkiyar Hirar Dan Anache Sarkin Kidan Shago
46:58
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 321 М.
Shata ne - NAZARIN WAKOKIN MATA DA SHATA YA YI - 2
22:44
Shata ne
Рет қаралды 1,5 М.
MAJALISIN FADAR BEGE A GARIN AZARE
1:13:01
HERBAL TEACHING HOSPITAL
Рет қаралды 40 М.
Shata, Wakokin Manoma
42:49
DR MAMMAN SHATA ONLINE TV
Рет қаралды 12 М.
FOREVER BUNNY
00:14
Natan por Aí
Рет қаралды 16 МЛН