Ina son shata ina son shata.. Allah ya masa rahama ya gafarta masa yasa ya huta❤❤😭😭
@Shatane Жыл бұрын
Amin thumma amin
@nasirumarmara1610 Жыл бұрын
Allah Mai iko
@Hausa-One Жыл бұрын
Interesting. Allah Ya ji kan Alh. Amadu Doka. Na san shi a gidan marigayi Adamu Yusif na BBC a Kaduna.
@Shatane Жыл бұрын
Amin ya Allah
@Danalhaji9028 Жыл бұрын
Ka dauko hoton Alh. Musa Dankwairo ka saka a matsayin na Amadu Doka! Mtswwww
@Shatane Жыл бұрын
To mu na godiya kwarai da wannan tsokin na ka Allah ya saka da alkhairi
@nusaibaabdulhadialiyu9660 Жыл бұрын
@@Shatanekayi hakuri wasun mu basu iya mgn ba.. muma gode a hkn 😍 ina son tarihin shata koma dan Allah yanada yara ko mata koma suna da rai ?? Tun ka fin a haife ni ya rasu amma ina son shi wallahi ❤
@LikemindFoundations Жыл бұрын
Kaji shirme, cewa yayi dole sai ka gani mtswww
@Shatane Жыл бұрын
Kwarai kuwa iyalan Shata nan zaune a gidan sa da ke garin Funtua a jahar Katsina
@tijjaniimam2387 ай бұрын
Hoton Mammalo ne.
@nusaibaabdulhadialiyu9660 Жыл бұрын
Ina son shata ina son shata.. Allah ya masa rahama ya gafarta masa yasa ya huta❤❤😭😭