Allah ya sakawa Malam da alkhairi Kuma ya kyauta makwancin Magabatansa
@suleimanshehu612910 жыл бұрын
Munji cewa malam yana cikin tsananin rashin lafiya, dan hala muna rokon Allah yabashi lafiya ameen. Mu kuma masu lafiya Allah yakara mana lafiya ameen.
@debbeljo12 жыл бұрын
Godiya muke so sai. Na jima ina neman lekchan wannan malamin a youtube. Can you please upload more of his lectures pls, particularly the following: 1. Hakkin 'ya'ya akan Iyaye, hakkin Iyaye akan 'ya'ya. 2. Sahabbai Goma, 3. Kiyaye Allah, Allah ya kiyaye ka. 4. 24hrs and many more.
@abubakargambo989212 жыл бұрын
Assalam, hakika ni dalibin Mallam ne,domin duk sati nakan je karatun ranar alhamis kofar gidan Mallam.To ahalin yanzu bana gari ina kasar Turkey yin Masters.Ina roko dan Allah a uploading lectures na mallam domin irinmu. Allah ya karawa Mallam lafiya,sannan yasaka maka da alkairi kai mai uploading din.
@lailafarouk7923 жыл бұрын
Ameen ya Allah Dan uwa. Shekara 9 da yin wannan karatun...... Nima kuma yanxu haka ina Istanbul. Allah ya saka wa malam da Alkairi ya bamu ikon yin aiki da abun da muke ji.
@nasiruslmn9 жыл бұрын
Allah ya saka da Alheri dan Allah akara uploading din lecture Allah ya saka da Alheri
@Esem85412 жыл бұрын
Jazakhallah khairan
@azanallahyabamuitaku49556 жыл бұрын
Allah yaqarawa mln lfy allah yajakwana
@ummaabdullahfjdjd6048 жыл бұрын
جزاك الله خيرا
@isahabdulmumini4386 жыл бұрын
Allah y qara nisan kwana
@ImgwayoTV12 жыл бұрын
ok Inshallahu zanyi uploading wadanda nake dasu..Nagode.