Allah ka shiryar da bayinka bisa hanyar datake daidai!
@DaninaGarass Жыл бұрын
Mashi allah
@oumaroumainasara70982 жыл бұрын
Ok
@sulemanubale23964 жыл бұрын
THE BEST IN THE WORLD.MALAM YAHYA
@issaabubakar78225 жыл бұрын
Ma sha Allah wannan maqabilar taku tayi dai dai wallahi ba batarei ba jin haushin wani ko wani
@sulemanubale23964 жыл бұрын
Allah bless masusuka
@muhammadtajoddini7402 жыл бұрын
Na fuskanchi wannan malamin akwai munafin chi akansa domin Muna Fiki shi
@musaahmad66046 жыл бұрын
MALAM Allah yaja kwana Allah yasa agama lfy
@آسياهوسا6 жыл бұрын
Gaskiya Malam yahya hadisi gaskiyane wlh kakoma makarnta
@musaahmad66045 жыл бұрын
Allah sarki kaje katuro magaba tanka amma malam yawuce da saninka
@usmanabdullahi10942 жыл бұрын
Gaske
@fahadmuhammadadamu7 жыл бұрын
Allah ya saka da alheri
@fatimabintulamido9537 жыл бұрын
Allah ya qarawa malam lafiya,Allah ya qara masa fahimta. Allah ya qara kare mana kai ya tsare mana kai.
@abbausman4236 жыл бұрын
Fatima Bintu Lamido kedai ki nemi shiriya kawai dwga Allah sannan kuma kiyi karatu
@nouhouissaka24726 жыл бұрын
Ko muma banmuyi imani da hadissai ba kur'ani mukayi imani dachi
@nouhouissaka24726 жыл бұрын
Kuma addouaa ma da kayita da kakayita dik guda saboda alh ya tsara komi ya Ida komi bakassa alh yayi ko yabari chine Mai yin yannda yasso
@nouhouissaka24726 жыл бұрын
Kuma sallah ma ayadda muka fahimceta zaman lahiya kawai addini Na alh chine zaman lahiya kawai kaka cuci wani kaka zalimci wani kakayi sata da zina da sauran su kazaman lafiya kayi ma amullah da mutane Mai kew to Incha alh kama kanka kekewar zato
@humanrighttodayinoursociet57215 жыл бұрын
Lallai wannan mukabalar ta yi kyau
@yaquubabdullahiajumawa80025 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@yahayasalihu97366 жыл бұрын
ai ayar "innas salata......" bata da alaka da "allazinahum an salatihim sahuna". don haka ni inaga wannan kai da almajiranka kane kawai kuka hada audio don cimma wata manufa. Amma ba wai mukabala kayi da wani wanda ba aqidar ku daya ba. in ALLAH kuke nufi to ALLAH ya shiryar daku, in kuma saba nin haka ne to ALLAH ya tsare musulmi daga sharrin ku.
@nasiruhalliru9315 жыл бұрын
yahaya salihu walayajariman nakum Shana anukaumum ala allata adilu I idiluhuwa akarabulittakawa
@yahayasalihu97366 жыл бұрын
kuna raka'a biyu su kuma suna raka'a hudu sallar juma'a, kenan a iya cewa alqunani ya raba kanku kenan? don dole dayan ku ba daidai yake yi ba.