Shekara Goma Sha Uku Yasaki Kanwata Kuma Yanakai Masu Neman Ta Da Aure Kotu

  Рет қаралды 26,672

Brekete Family Arewa

Brekete Family Arewa

Күн бұрын

Пікірлер: 59
@ABUBAKARINUWA-t
@ABUBAKARINUWA-t 16 күн бұрын
Assalamu alaikum dan Hajiya Barka da zuwa jarumar mata 2024 GRM.HAMDIYYA SIDI SHARIF Allah ya kula mana dake, Allah ya kara miki sutura da wadatar zuciya ❤
@ABUBAKARINUWA-t
@ABUBAKARINUWA-t 16 күн бұрын
Assalamu alaikum dan Hajiya ina yiwa hamdiyya Barka da zuwa jarumar mata 2024 GRM.HAMDIYYA SIDI SHARIF Allah ya kula mana dake, Allah ya kara miki sutura da wadata
@kabirumuhammad8080
@kabirumuhammad8080 Ай бұрын
Don Allah ku hukunta dan banza baida gaskiya ko kadan Allah sarki bawar Allah.
@MaimunaAhmad-l3o
@MaimunaAhmad-l3o Ай бұрын
Da alama😂
@Nuramuhammad-uy4ok
@Nuramuhammad-uy4ok Ай бұрын
Ya Allah ya saka da al'khairi 👋 Ya Allah ya kareku da karewarsa 👋
@Muhammadkhamis-j2u
@Muhammadkhamis-j2u 21 күн бұрын
Dan Allah kuyi ƙoƙari kuyi yanda zakuyi ku kamosa ku koya masa hankali
@ummahmad9795
@ummahmad9795 Ай бұрын
Kaji wani azzalumi, tunda naji ya dage yana da lawyer tabbas ya cutar da baiwar Allah nan. In shaa Allah karshen iskancin shi yazo zata samu adalci
@ummeeabdullahi6989
@ummeeabdullahi6989 25 күн бұрын
Allah ya Kara daukaka
@BadamasiNaannabi
@BadamasiNaannabi Ай бұрын
Allah yasamuku da alkairi
@MaimunaAhmad-l3o
@MaimunaAhmad-l3o Ай бұрын
Gaskiya YUSUF baida hali ko kadan don ALLAH a hukunta mana shi a gabammu😂😂😂
@MURSHIDAYAHUZA
@MURSHIDAYAHUZA Ай бұрын
Wlh hausar daddy akramakallah yana ban dariya😂
@AishaSadisu-u4l
@AishaSadisu-u4l 18 күн бұрын
Don Allah A hukunta shi Don wlh Dan rainin wayo ne
@Nuramuhammad-uy4ok
@Nuramuhammad-uy4ok Ай бұрын
Assalamu alaikum warahmatullah Brekete family Wallahi ina sonta so gaskiya in Allah ya kaddara wassalam
@habibailori6754
@habibailori6754 Ай бұрын
Yusuf bayada tsoron Allah ,Ubangiji Allah yasakamata,gaskiya ya zalunceta
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y Ай бұрын
Gasky gidan nan sai dai ace allah ya biya ku
@MuratalaAminu
@MuratalaAminu 25 күн бұрын
Wannan mutumin jaka ne wlh bashida hankali kwata kwata Dole ne seiya zauna da ita Kariga ka saketa ,shikenan Babban Sheidan ne wannan Allah yarabamu da mumunan mutane
@MdMohammad-h8t
@MdMohammad-h8t Ай бұрын
Allah dai yabiyaku da alkhairi
@mubarakmuhammad
@mubarakmuhammad Ай бұрын
Allah ya muku albarka wlh inasoku ❤
@AbdurrahmanSalihu-p7h
@AbdurrahmanSalihu-p7h Ай бұрын
Allah yajikan mr president badan ya mutu ba
@HadizaShehu-j8w
@HadizaShehu-j8w Ай бұрын
Gaskia ku hukunta Mal. Yusuf yadda y kamata bisa addinin musulunci. Wlh bisa ga dukkan alamu bashi da gaskia. Ku bi mata hakkinta as usual dn Allah. Allah y taimaka muku ameen.
@arewaschool5593
@arewaschool5593 16 күн бұрын
😂😂😂😂😂 kansala wai
@MaimunaAhmad-l3o
@MaimunaAhmad-l3o Ай бұрын
Lallai wannan za ayi tarzoma dashi waiiiiii to ALLAH ya Kyauta 😂😂😂
@dausiyyanuhuyusuf
@dausiyyanuhuyusuf Ай бұрын
Dagajinsa kasan Dan tijarane Azzalumi mugu Dan Allah ku hukuntashi pls
@bilkisusuleiman345
@bilkisusuleiman345 Ай бұрын
Uncle Aminu nawa ne fa,ni zan aure shi😅😂😅
@SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc
@SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc Ай бұрын
Allah ya shiga lamarin mu😅😅
@ShamsuddeenMuhammad-v5f
@ShamsuddeenMuhammad-v5f Ай бұрын
Lallai ya taro match. Kashinshi ya bushe
@AminaUsmanAffa
@AminaUsmanAffa Ай бұрын
Eh oga Akaramakallah garin maitsami ne ba sour gari ba hausa ba dabo ba😅😂
@Mohamed-d6t5h
@Mohamed-d6t5h Ай бұрын
A gaskiya wanan mutuman azalimi ne wlh kai Allah dai ya wadaran ka Yusuf wlh baka tsoran Allah karka mantafa komi kayi Allah yana ganika
@HaghHagh-g5g
@HaghHagh-g5g Ай бұрын
Kasala mai iko
@josephfriday6326
@josephfriday6326 Ай бұрын
Nice one
@خديجه-ق1م
@خديجه-ق1م 27 күн бұрын
👍👍👍👍
@SalifouGuéroDadi
@SalifouGuéroDadi Ай бұрын
Nigeria shakoundoumm
@mdahiru02kirawa64
@mdahiru02kirawa64 Ай бұрын
malam kana tsoro... achanza ka
@DAUSIYAKARKARNA
@DAUSIYAKARKARNA Ай бұрын
Wannan mutumin kyan hi afara zabzab gamasa rarika wllahi
@ismailchikaire5727
@ismailchikaire5727 Ай бұрын
Lalle za’ayi rikici da Honorable Yusuf Sokoto 😂
@MaimunaAhmad-l3o
@MaimunaAhmad-l3o Ай бұрын
Da alamu😂😂
@MoussaAminou-v4x
@MoussaAminou-v4x Ай бұрын
Allah ya yimoukou abounda kouke ma moutane
@HindatuLawal-s2q
@HindatuLawal-s2q Ай бұрын
Kai jama'a wnn mijinna Fatima tsaye yake ana magana ta laluma Amma duk yatasowa mutane, tunda Baki sonshi wllh idan anje kotu tunda ke keyin aure kice bakyayi haba shekara 13 baka tare da mace Amma duk Wanda yazo Neman aurenta kawai sai yakai mutum kotu🥺
@HauwaUmar-p2e
@HauwaUmar-p2e Ай бұрын
In bakada wayewa😂ana zaluntar ka wlh 😂
@MaimunaAhmad-l3o
@MaimunaAhmad-l3o Ай бұрын
Wlh kuwa sis😂
@FatimaAliyuSaid-s6v
@FatimaAliyuSaid-s6v Ай бұрын
Dan hajiya namu na gargajiya muna gdy 🙏 uhmmm, uhmmm, uhmmm, idan an karantu lamba kenan 😂😂😂
@maryamibrahimmusa5166
@maryamibrahimmusa5166 Ай бұрын
Pls taya zan samu number brekete family,wata ce tace na nemu mata
@zainababdulrashid5271
@zainababdulrashid5271 Ай бұрын
Alhmdllh
@abubakarmuhammad6444
@abubakarmuhammad6444 21 күн бұрын
Councilor yaci uwarsa
@officialabz5397
@officialabz5397 Ай бұрын
Ba kansila ba walla dan durun uwa yazo hannu ay tunda yazo nan
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 Ай бұрын
حسبنا الله ونعم الوكيل هذا الرجل مشكله
@tamimouharouna
@tamimouharouna Ай бұрын
Mazan wannan zamani mafi yawancin su basuda imani
@apachekafka773
@apachekafka773 Ай бұрын
Saboda mutum guda yayi rashin adalci... kin ce mafi yawancin maza... ina adalci a nan?
@Frdoes
@Frdoes Ай бұрын
Wan nan baiwar Allah Allah yarabata dashi lfy JAMA a kuji yadda yake da akwai aiki
@bilkisusuleiman345
@bilkisusuleiman345 Ай бұрын
😅😅😅 sohon counselling
@AbubakarAbdullahi-i6o
@AbubakarAbdullahi-i6o Ай бұрын
Ni abani ita inaso
@hassanmayaki5563
@hassanmayaki5563 Ай бұрын
😄😂😅😅
@خديجه-ق1م
@خديجه-ق1م 27 күн бұрын
😂😂😂
@sadik332
@sadik332 Ай бұрын
🎉❤❤😂
@bilkisusuleiman345
@bilkisusuleiman345 Ай бұрын
Ai a musulinci,babu aure
@abdullahizakaria421
@abdullahizakaria421 Ай бұрын
🎉🎉🎉🎉
@mohammedsani7826
@mohammedsani7826 Ай бұрын
Mal. Hussaini ,if the marriage is still there,there is no sadaki even if is 100yrs but there is divorce,once is after 3 months,he must re-seek her consent for remarriage and pay sadaki but in situations where his way about is unknown for 7yrs by everyone then she has right to remarry another man stop misleading people
@munirmuhammad4543
@munirmuhammad4543 Ай бұрын
wlh yakamata ku hukunta Dan jahila kawai
BREKETE FAMILY LIVE PROGRAM 10TH DECEMBER 2024
2:39:58
Brekete Family
Рет қаралды 29 М.
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН
She made herself an ear of corn from his marmalade candies🌽🌽🌽
00:38
Valja & Maxim Family
Рет қаралды 18 МЛН
When you have a very capricious child 😂😘👍
00:16
Like Asiya
Рет қаралды 18 МЛН
BREKETE FAMILY LIVE PROGRAM 9TH JANUARY 2025
Brekete Family
Рет қаралды 3,9 М.
Ebitonotono ku Muhammad Ssegirinya, afiiridde mu ddwaliro e Lubaga
5:49
Brekete Family Arewa Uku Ga Watan Janairu Shekara Ta Dubu Biyu Da Ashrin Da Biyar
1:39:40
Yadda Akayi Sulhu A Kan Korafin Raban Gado
1:41:16
Brekete Family Arewa
Рет қаралды 105 М.
Evidence Ignored: Police Impunity in Nigeria
1:51:36
Brekete Family
Рет қаралды 165 М.
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН