Рет қаралды 705
SHIRI NA MUSAMMAN: Dan uwan Professor Isa Ali Pantami, ya fayyace gaskiya kan taimakon 'yan uwansa, bayan da wasu 'yan siyasa suka dauki nauyin wani yaro a danginshi domin ya bata mishi suna a gidajen Rediyo saboda bukatunsu na siyasa.
#ArewaBridgeMedia #gombestate #abmtv #Pantami #arewa #Hausa #Matasa #Rahoto #kasuwa #Arewa #ProfessorIsaAliPantami