Asslm Shirin an ce ka ce. Muna muku fatan alkhairi da Jin jina bisa kwazo da Kuma qoqarin da kuke yi domin shirya mana wannan babban shirin me Qayatar wa. Muna godiya da irin yadda kuke bankado mana surrukan dake gudanuwa a cikin qasar mu Nigeria. Allah Ya qara ilimi da basira kullum a Koda yaushe. Naku Yusuf dan Shika gari, Qaramar hukumar Giwa mazaunin Idu industrial area Abuja.