Рет қаралды 1,873
BBC News Hausa
A tattaunawarsa da BBC, Gwamnan jihar Nasarawa Injiniya Abdullahi Sule ya ce gwamnatin jihar ta shirya bunƙasa samar da kuɗin shiga da samar da ayyuka ta hanyar haƙar ma’adanai da man fetur, da kuma albarkatun noma.