Shirin Podcast Na Dokin Karfe TV Tare Da Jarumar Kannywood Samha M. Inuwa

  Рет қаралды 12,317

Dokin Karfe TV

Dokin Karfe TV

Күн бұрын

Пікірлер: 55
@aminuibrahim3967
@aminuibrahim3967 11 сағат бұрын
Wannan yar iskar banasonta dan batason Allah batabin dokikin addini. Tana cikin yan iskan da suke yada barna cikin al'umma kuma suke influencing mata suna rudarsu dan su fada kasuwanci
@aliabdullasaleh5167
@aliabdullasaleh5167 23 сағат бұрын
Na yarda mata na tsafi dan samun kudi wajen maza babu wani kwarjini ko wani sirri tsafi ne siddan dan uwa kaida karike Allah.
@BassiriAbdou-r6b
@BassiriAbdou-r6b 7 сағат бұрын
سبحان الله 😢😢إنا لله وإنا إليه راجعون ولا حول ولا قوة الا بالله العلي العظيم
@zainabyushau-iz2ss
@zainabyushau-iz2ss 16 сағат бұрын
Duniya budurwar wawa
@Hawwalawal
@Hawwalawal 2 сағат бұрын
Gashinan tafadi gaskiya Tafadi sana ANarta dayanda takemishi yanabata kudi
@hadizaadamusaidu6313
@hadizaadamusaidu6313 6 сағат бұрын
Lalle matar nan duniya ta samu amma dai ki bi a hankali tayaya mata da mijinta ki gansu kice wai ta bi a hankali dan zaki iya shigowa ta fita
@aminubashir7247
@aminubashir7247 Сағат бұрын
Ohhh Samha bakisan Yan Jarida bane
@AminuMan-vm9zu
@AminuMan-vm9zu 14 сағат бұрын
Wallahi danine dasai nunamata karya takeyi saina koreta inga tacika baki
@salisualfa4468
@salisualfa4468 13 сағат бұрын
Kai ka yarda ma kenan. Ai malam acting kawai take
@man_likemorimado
@man_likemorimado 15 сағат бұрын
Kaga hancin ta kaman an tura wa fura yatsa😅😅😅
@JafarMshareeff
@JafarMshareeff 14 сағат бұрын
Gaskiya kirage Jiji da Kai Kuma kirage qarya yanzu ita matarsa bazataji dadiba tinkafin kishigo ma kina haka
@salisualfa4468
@salisualfa4468 13 сағат бұрын
Kai ka yarda ma kenan. Acting ne fa
@HAUWAUMUSA-u3x
@HAUWAUMUSA-u3x 3 сағат бұрын
Wayagayamaka shigar zatayi 😂😂😂😂
@AsmauAbbas-m7x
@AsmauAbbas-m7x 10 сағат бұрын
Wawiya kawai
@UmmussalmaMuhammad-b8o
@UmmussalmaMuhammad-b8o 13 сағат бұрын
Mahaukaciya ce kawai...
@MuhammadAbubakar-k3y
@MuhammadAbubakar-k3y 12 сағат бұрын
Samha gaskiya akwayii talent
@MustaphaMaifarare-p6m
@MustaphaMaifarare-p6m 12 сағат бұрын
Wlhi mugun mahaukacine
@Amani-x5f
@Amani-x5f 9 сағат бұрын
❤❤❤❤❤❤ 20:10 20:11
@adomohammedsabga9622
@adomohammedsabga9622 26 минут бұрын
Kowa kaji karuwa tayabeshi
@Abalu-h4w
@Abalu-h4w 12 сағат бұрын
❤❤❤
@KhadijaMuhammadKabir-o8y
@KhadijaMuhammadKabir-o8y 48 минут бұрын
Hhhhh Allah ya kyauta😂😂😊
@Adamuadamu1213
@Adamuadamu1213 10 сағат бұрын
Wannan mai kirar Mazan ita wai jin kanta take yi ko 😂
@MOUHAMMADOUBACHIROU-fn5ii
@MOUHAMMADOUBACHIROU-fn5ii 11 сағат бұрын
🎉😊😮❤
@man_likemorimado
@man_likemorimado 15 сағат бұрын
Gskya Saurayin Dan asara ne
@aminuibrahim3967
@aminuibrahim3967 11 сағат бұрын
Shegiya mummuna
@IsmaelAboulaye
@IsmaelAboulaye 9 сағат бұрын
👏👏👏👏👏👏👩‍❤️‍👩👩‍❤️‍👩👩‍❤️‍👩👩‍❤️‍👩👩‍❤️‍👩👩‍❤️‍👩
@mrsamamajrJariri
@mrsamamajrJariri 11 сағат бұрын
𝐾𝑈𝑇𝑈𝑀𝐴𝑅 𝑁𝐴𝑁 𝐾𝐴𝐼😅😅😅
@samranyusuf8251
@samranyusuf8251 9 сағат бұрын
Wata sabuwa🤔🤔🤔
@elsanimaimasoya2209
@elsanimaimasoya2209 10 сағат бұрын
Aslm Alaikum Dokin Karfe TV 📺 ❤ Wai mai yasa baku saka video taron bada Award na Pandora bane??? Muna So Mu kallah ne Muda bamu samu damar zuwa ba
@adomohammedsabga9622
@adomohammedsabga9622 25 минут бұрын
Wai bazawarace take fadin yanda ake rike miji indagaskene meyasa kika fita daga dakin my jinki
@Muhammadidrissshuwama-xk5qc
@Muhammadidrissshuwama-xk5qc 22 сағат бұрын
She’s not educated babu ilimi ga jahilci bata iya magana ba 😂Sirrin banxa bbu addini
@Sasha-to4ug
@Sasha-to4ug 8 сағат бұрын
😂😂😂😂ka gane ashe...
@UsmanKilolobabanAnna
@UsmanKilolobabanAnna 14 сағат бұрын
❤❤❤❤❤❤😂😊
@HarissouMaidagi
@HarissouMaidagi 12 сағат бұрын
Samha kin ctika Kona kona
@Yargayou
@Yargayou 12 сағат бұрын
Tabb di jam
@babyxarah4924
@babyxarah4924 13 сағат бұрын
Wannan matar mai wahala ce😂😂😂
@MusaShamsuddeen-l2z
@MusaShamsuddeen-l2z 18 сағат бұрын
Wannan kar take ganin kowa wlh.
@Aboubacar-p4m
@Aboubacar-p4m 9 сағат бұрын
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤
@MAUmar-rf5zq
@MAUmar-rf5zq 22 сағат бұрын
Oga yasin kai ma sai matar baby Hajiya Samha ta maka gwarjini especially ma lokacin da ka karbi dalolin nan don haka Allah ya bar Hajiya Samha tamu da Gombe.
@kamalmuhdallahkajikanshida8083
@kamalmuhdallahkajikanshida8083 20 сағат бұрын
Masha Allah hajia samha mai daloli Allah yabaki wannan baby naki
@AsiyaAdamu-t5b
@AsiyaAdamu-t5b 13 сағат бұрын
Ko injuya kagani a.a.a.a.😂😂😂
@Hawwalawal
@Hawwalawal 2 сағат бұрын
😂😂😂,
@aminuibrahim3967
@aminuibrahim3967 11 сағат бұрын
Yar iska wannan idon naki ba wanda ze ruda se fasikai.
@zakarisalisujibrin3552
@zakarisalisujibrin3552 16 сағат бұрын
Da kyau Hajiya Samha mai daloli
@aminuibrahim3967
@aminuibrahim3967 11 сағат бұрын
Kuma idan kina alfahari da kina rudar maza da kirarki kisani cewa wannan haramun ne kuma duk irin abubuwan da kikeyi kisani zaki tsufa
@KhadijaMaikwale
@KhadijaMaikwale 13 сағат бұрын
Tazo mujita😂
@szazzautv3729
@szazzautv3729 20 сағат бұрын
Wannan samhar tasan girman abinda take fada in public kuwa? Yana da kyau ta sake kallon hirar nan!
@hauwauusmanumar-ub2bo
@hauwauusmanumar-ub2bo 12 сағат бұрын
Jahilar banza wai tafita inshugo zama jakkace mtssww
@BunayyaSani
@BunayyaSani 17 сағат бұрын
Shoshiyal media
@UsmanMusaIbrahim-pt8fu
@UsmanMusaIbrahim-pt8fu 18 сағат бұрын
Lalle kuwa Waze Baka irin wannan kudin ba amfani yake dakai bh Kuma ba Wani kwarjini tsafi ne Da bin malamai Gskyane hajiya me daloli Kisha huruminki
@Khady777
@Khady777 10 сағат бұрын
Haka nan kawai ni Kuma Ina sonta. Ban taba ji ina son wani Dan film ba sai a kanta, Kuma ni ina ganin kyanta sosai
@شفيغوموسي
@شفيغوموسي 10 сағат бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@Yargayou
@Yargayou 12 сағат бұрын
Tabb di jam
@Yargayou
@Yargayou 12 сағат бұрын
Tabb di jam
An Ciremin Mahaifa, Batare Da Sanar Daniba  A  Asibitin Aminu Kano
44:03
Brekete Family Arewa
Рет қаралды 10 М.
SONE SEASON 1 EPISODE 7
1:03:49
Sultan Film Factory
Рет қаралды 98 М.
I'VE MADE A CUTE FLYING LOLLIPOP FOR MY KID #SHORTS
0:48
A Plus School
Рет қаралды 20 МЛН
Dokin Karfe TV Podcast Tare Da Meetardoll
24:33
Dokin Karfe TV
Рет қаралды 27 М.
PiCK&OBEY
12:10
Lassman Television
Рет қаралды 3 М.
Makarkashiyar da Tulumbu ke shirin yi da addini
3:39
Dan Bello
Рет қаралды 512
CORAN POUR DORMIR QUI APAISE LE COEUR (Recitation magnifique) 2021
1:31:41
DOUAA PROTECTION
Рет қаралды 14 МЛН
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /17-01-2025 #bbc #bbcnews #bbc
30:04
Jikan Malam ya caccaki buhari
36:43
kano smart house TV
Рет қаралды 101 М.
Shigan Matan Kannywood in da suka halarci Pandora Awards
4:35
Aysher Bello
Рет қаралды 2,9 М.