Shirin Rana na DW 24.09.2024

  Рет қаралды 1,506

DW Hausa

DW Hausa

Күн бұрын

Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da bincike kan halin da madatsun ruwa ke ciki a fadin kasar.
Kamfanonin kasashen ketare na ficewa daga Najeriya sakamakon faduwar darajar Naira.
Matasa a Tunisiya sun fara gangamin gudanar da zanga-zanga na adawa da matakin murkushe ’yan adawa gabanin zaben shugaban kasar da za a gudanar a watan gobe.
Magajiyar garin birnin Freetown na kasar Saliyo ta lashe kyautar Gidauniyar Afirka ta Jamus sakamakon ayyukanta na inganta rayuwar al’umma.
Muna tafe da shirin dimukuradiyya da kare hakkin dan adam da shirin kiwon lafiya har ma da shirin wasikin ku.

Пікірлер: 1
@mahamadoualgabit2436
@mahamadoualgabit2436 2 күн бұрын
Yayi kyau
Duniyarmu a yau a mahangar malamai
27:15
DW Hausa
Рет қаралды 8 М.
Man Mocks Wife's Exercise Routine, Faces Embarrassment at Work #shorts
00:32
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 4,1 МЛН
Bike Vs Tricycle Fast Challenge
00:43
Russo
Рет қаралды 94 МЛН
Saurari Shirin In Da Ranka na ranar Laraba 25-09-2024
13:12
Freedom Radio Nigeria
Рет қаралды 2,5 М.
The woman who claims that the Ordinary President is the father of her Four children.
10:57
EP1 Hauwa: How Lack of Clothing Shaped a Girl's Educational Goals
1:46:25
Madafun iko 24th September 2024
54:37
Farinwata TV
Рет қаралды 1,6 М.