SHIRIN SANADIN SO DAGA TAURARIN GOBE

  Рет қаралды 780,993

TAURARO

TAURARO

2 жыл бұрын

Пікірлер: 277
@yauahmed4498
@yauahmed4498 4 ай бұрын
Allah Ya Issa, wajan gurbata mana tarbiya da zubar mana da mutunci da kima a idanun Duniya! Sakarkaru Marasa Ilimin Addini da tarbiyya...
@IsahakyakubRamzi
@IsahakyakubRamzi 11 ай бұрын
Kai jama'a wannan wani irin abu ne dan girman Allah 😢😢😢
@abubakarmikailmustapha1454
@abubakarmikailmustapha1454 Ай бұрын
Tir da wannan season din da izinin Allah babugun da zaki
@AbdouAbdoulKarim
@AbdouAbdoulKarim Ай бұрын
Inanalillahi wa innah Allaihi raju un sai kace wannan ba muslima ba😢😢
@AUWALUMARBALA-yh7dk
@AUWALUMARBALA-yh7dk 5 ай бұрын
Idan Wannan Rashin kunyar Neman Kud'i ne Kin Makara Fasik'ai ne kawai zasu Bibiyiki Na wani d'an Lokaci su barki A Talauci
@user-ic5zw9uq7m
@user-ic5zw9uq7m 23 күн бұрын
Wanga film yayi muni tir
@BASHIR12
@BASHIR12 6 ай бұрын
Yanzun irin wannaj shirmen zaka kalla da yara kanana kuma ace tarbiyya ake koyawa haba Allah shirya mana zuria thank God banama kallon wannan shirmen da yarana abin takaici hausawa😢😢
@user-sz9eg6ow5e
@user-sz9eg6ow5e 9 ай бұрын
Allah ya tsare mu ya tsare mana Imanin mu
@mufitex4156
@mufitex4156 Жыл бұрын
In kinsan mutuncin kanki Riga me kwala zaki dinga dinkawa Dawannan sharfata sharfatan nonon
@tauraro4038
@tauraro4038 Жыл бұрын
Allah ko
@hafsatnasiryakubu5462
@hafsatnasiryakubu5462 4 ай бұрын
@@tauraro4038ai dole kace Allah ko tunda ba yarinyar ka bace,kune shadanun da kike bata musu tarbiyya akan wani shegen film,in yar daka haiface ai bazaka dauketa ahaka ba afilm.itama jakar ko ajikinta wai ita ga shedaniya yar film mtsssss Allah ya shirya
@Sunnah554
@Sunnah554 Жыл бұрын
wannan rabasha rabashan nono haka gaskiya bai daceba
@tauraro4038
@tauraro4038 Жыл бұрын
Hmmm
@abdulhabibidanmutanentawa5114
@abdulhabibidanmutanentawa5114 Жыл бұрын
Dan girman Allah me muke nema a duniya ne
@tauraro4038
@tauraro4038 Жыл бұрын
Alkairi
@KABAWAARGUNGUCOMEDIANTV
@KABAWAARGUNGUCOMEDIANTV 22 күн бұрын
Gsky Hakan ba daidai bane nono a waje haba kufa musulmaine fa yakamata kungyara sana arku Allah yabaku iKon gyarawa ameen
@YahayaSoumaila-oe1fv
@YahayaSoumaila-oe1fv Ай бұрын
Innallilah 🙆
@bbuaabbuaa2603
@bbuaabbuaa2603 Жыл бұрын
Ubangiji Allah y ganar daku kubar sabawa wanda yayiku afili batareda kunyaba
@ishaqumar8464
@ishaqumar8464 Ай бұрын
Talkar nono akeyi Allah yakyauta
@hdhhhshsh1251
@hdhhhshsh1251 Жыл бұрын
Waidole sai kunnuna kunwaye Allah y wadaran wayewar dabata islamiyaba nono duk awaje inalefin kodan mayafi tasa awiya Kuma gasirika
@Ashafanka_boy20
@Ashafanka_boy20 Ай бұрын
Da6ashere sunan wani kauye A Dambatta 😂😂😂
@YaYa-rw1rr
@YaYa-rw1rr Жыл бұрын
jama a koji soran allah gaskiya wallahi wannan chiga bata yiba
@bashirshehu3435
@bashirshehu3435 2 жыл бұрын
Gaskiya wannan shiga bedace ba
@musaisah2551
@musaisah2551 Жыл бұрын
sunan. wani gari waishi ARGUNGUN KENAN .
@saniibrahim1584
@saniibrahim1584 Жыл бұрын
Wllh bedaceba gaskiya Kungafa nono awawaje
@NuraSale-mk4sd
@NuraSale-mk4sd 15 күн бұрын
Wannan Abu yakayatar
@Hamid.mHamid.m-un6ju
@Hamid.mHamid.m-un6ju 4 ай бұрын
Ina lilahi wa ina ileihi raji'un kai wanan diuniya dan Allah kaji wanan mumunar shiga da yarinyar nan tayi saikace ba misilma ba
@maryamsalihu5346
@maryamsalihu5346 Жыл бұрын
Wannan mata Allah yashiryeka wlh wannan d'abi'ar taki bataiba kigyara sbd bakekadaice macen da Allah yayiwa hilittar nataba mtsssswww
@user-fm4dq3or6v
@user-fm4dq3or6v 6 ай бұрын
Masha Allah.gaskiya kin burgeni
@user-mo8lb4lp9l
@user-mo8lb4lp9l 2 ай бұрын
Allah Yashiryeki
@user-dr4mg4cw4e
@user-dr4mg4cw4e 4 ай бұрын
Dan Allah kirika gaira suturarki hakan Bai daceba Allah yasa mudace
@babangidabello6917
@babangidabello6917 5 ай бұрын
A to tana tallan kantane ba sherin firlm ta kai ba kai jama,ah ALLAH ya Kara sheryar damu wlh a gyara Zaki haihu kuma za,a gwadama diyanki wannan
@murtalaabubakar2215
@murtalaabubakar2215 23 күн бұрын
Idan an Tashi zagi Sai a zagi bahaushe alhali Duk Idan Kana Jin yanayin maganar su kasan Ba hausawa bane
@user-sw3vo4fu1k
@user-sw3vo4fu1k 8 ай бұрын
Ah wannan kawai tallan rufaidha take
@IbrahimSasiru1-nj9mf
@IbrahimSasiru1-nj9mf 4 ай бұрын
Billahillazi duk abunda zakai kaguji Bude sabo aidanun duniya kowa Yana laifi Amma kaguji bayyanashi aidanun duniya
@alijibrin9692
@alijibrin9692 5 ай бұрын
Auzubillah
@yusufmustaphaadam1431
@yusufmustaphaadam1431 2 ай бұрын
Banga wani abun darasi a cikin wannanba, banda nunawa mutane tsaraici banga komai ba allah yashiryaddamu
@aymentertainmentmubi452
@aymentertainmentmubi452 6 ай бұрын
Gaskiya wannan iskancine wallahi wai haka tarbiya ake koyawa wawaye kawai 😮😮😮
@abdulhamidbisallah3343
@abdulhamidbisallah3343 9 ай бұрын
Wannan tallan jikinta takeyi Allah y shiryamu Ameen
@assoumanemaidajhi4999
@assoumanemaidajhi4999 2 ай бұрын
Allah ya shirya Allah sa.mudacce
@user-oz2rh1si6e
@user-oz2rh1si6e 4 ай бұрын
Gaskiya wlh baiyiba Kamar iskacine nono awaje
@LawalMMikail
@LawalMMikail Ай бұрын
Tabbbb
@bakafushitv8284
@bakafushitv8284 6 ай бұрын
Wato abindazebaka mmki shine wai nanfa dan neman duniyane ka wai sbd dama irinsu kejawa yan film zagi wlh
@ridwanrabiukano6973
@ridwanrabiukano6973 11 ай бұрын
Kaga wata me manyan nonuwa
@basharhalilu729
@basharhalilu729 Ай бұрын
Munafuki Sai kallan kirjinta yakeyi
@user-vx9wc9ln6w
@user-vx9wc9ln6w 6 ай бұрын
Wai wannan Dan allah musulmaine kenan subhanallahi auzubillahi
@abdurahamansaidu
@abdurahamansaidu 2 ай бұрын
Gaskiya wannan dauka batayiba damin wannan Wllh a tsirara take saboda haka kugyara idan zaku gyara
@lukmanmuhammed9542
@lukmanmuhammed9542 Ай бұрын
Subhanallah
@aishaabas4339
@aishaabas4339 10 ай бұрын
Aji tsoron Allah arufe jiki dai in har musulmai ne
@jiddahbeby1492
@jiddahbeby1492 2 ай бұрын
🎉😢😢🎉😮🎉🎉 🎉
@AbdulkaderOmar-yt7uz
@AbdulkaderOmar-yt7uz Ай бұрын
Jakuna
@EshaBabah-tj5tg
@EshaBabah-tj5tg 5 ай бұрын
Innalilahi wa'inna ilaihi raji'un Lalle munxo qarshe Amma gaskia mugyara
@mansurismailayelwa4831
@mansurismailayelwa4831 9 ай бұрын
Kan Uba wadannan dima diman nonowa😂😂😂 Haka
@GidaNijarZinder
@GidaNijarZinder 19 күн бұрын
❤❤❤
@user-yy6vo7gp5u
@user-yy6vo7gp5u 4 ай бұрын
Allah ya shiryemu bakidaya😢
@nuhuisyakuhassan1516
@nuhuisyakuhassan1516 5 ай бұрын
Allah ya isa da aka sani naga abinda da bai kamata na kalla ba😢
@user-py2jw4kd5h
@user-py2jw4kd5h 11 ай бұрын
Waiyazu billahi Allah yashirya anji kunya dai wallahi wawaye yan iska
@MenamBlah
@MenamBlah 2 ай бұрын
😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮
@Saudatsani-mj4nq
@Saudatsani-mj4nq 7 ай бұрын
Allah yashiryemu ammadai wannan xubar da mutunchin yayi yawa wllhi
@tauraro4038
@tauraro4038 7 ай бұрын
Tom saudat za agyara
@user-vl5xj7wd5q
@user-vl5xj7wd5q 4 ай бұрын
Wannan dinkin 'yar'uwa bai dace ba kini tsoron Allah
@uzairuoAdamuo
@uzairuoAdamuo 7 ай бұрын
a gaskiya bai kamata aringa haska wannan Film dinba
@user-dd2qq1bj7u
@user-dd2qq1bj7u 9 күн бұрын
Allah ya tsine muku albarka gaba dayanku wlh
@abubakarsaleh2278
@abubakarsaleh2278 5 ай бұрын
Irin wadannan ne suke sawa ana kalubalantar fina finan Hausa 😢
@IbrahimMuhammad-fz8dq
@IbrahimMuhammad-fz8dq 4 ай бұрын
hajiya batajin sanyi ke Kuma bakyajin kunya Allah ya kyata
@baphoneclinic680
@baphoneclinic680 4 ай бұрын
Shir me ne kawai
@habibaadamhabiba2169
@habibaadamhabiba2169 2 ай бұрын
Abu duk ya zube mtswww toma meye anfanin wannan kayar
@anasaminu2271
@anasaminu2271 4 ай бұрын
Allah Yayimana Mai Kyau
@abubakarkano89
@abubakarkano89 6 ай бұрын
Gaskiya nan ba daidai bane akwai Allah
@IBRAHIMMALAMMUSA
@IBRAHIMMALAMMUSA 18 күн бұрын
Wow irin wannan nono haka gaskiya abun ba a cewa komai
@ShamsudeenBashirWurno
@ShamsudeenBashirWurno Ай бұрын
Amma dai gskyr shigar da kikayi ce ba irin ta addini ba ayi kokari a gyara
@sadiyaadamaliyu1332
@sadiyaadamaliyu1332 23 күн бұрын
Shegiya mezubabbun nonuwa wan nan kika sakesu yasin saisunxo cibiya
@AuwalMusa-ry1tv
@AuwalMusa-ry1tv 2 ай бұрын
Wai sune masu fadakarwa a Hakan banzaye mahaukata
@idrisadamu315
@idrisadamu315 5 ай бұрын
Irin wannan zabga zabgan rufaidan irin wannan butocin fah😂😂
@musamunas4066
@musamunas4066 9 ай бұрын
Gaskiya amatsayi Kuna koyarwa hakan baidace ba game da shigar da kikai
@muzzammilshafiu6662
@muzzammilshafiu6662 6 ай бұрын
Kuji tsoran Allah kusanni fa duk abinda kukai allah zai tan bayekuu😮😮
@hauwauwaisu6034
@hauwauwaisu6034 9 ай бұрын
Subhanallah 😮
@zainabmohammed3092
@zainabmohammed3092 3 ай бұрын
Gaskiya ku grara irin kayan da kuke sawa
@alst4817
@alst4817 3 ай бұрын
God made the best pillows 😂
@Nusrat_lover01
@Nusrat_lover01 3 ай бұрын
Dan god kirika gaira suturarki hakan bin daceba god
@gaskiyadacigareta8767
@gaskiyadacigareta8767 6 ай бұрын
Kutausayamata kugoge wannan vedio don Allah kuji tsoron Allah karkusa son rai da girman kai
@ItzFawaz-
@ItzFawaz- 4 ай бұрын
Omo this girl is fully endowed
@Kurgwcryptoacadamy
@Kurgwcryptoacadamy 6 ай бұрын
tsinannu, Allah ya tsine muku albarka tambadaddu harda kai da ka dora😢
@umarabubaka9814
@umarabubaka9814 8 ай бұрын
Amma kiyi auzu billahi gashedaniya nan kusadake yafi wan nan jam charbin
@sabiuabdullahi4927
@sabiuabdullahi4927 8 ай бұрын
Allah ya Isana mugu wa
@muhammadmustapha6670
@muhammadmustapha6670 9 ай бұрын
Wnn irin rufaida haka a dunga mutuntasu 😢
@abdulmaliksunusi213
@abdulmaliksunusi213 6 ай бұрын
Allah ya shirya Wan nan bata tarbiyace ai
@KAMALMBUMAR
@KAMALMBUMAR 4 ай бұрын
Abin qyanqyamima nonon Allah yasa innaxo cin abunci karna tuna
@user-me3om7vq1l
@user-me3om7vq1l 6 ай бұрын
Innalillahi kushin mussulmai ne a Haka Allah ya shirya mu
@OumarouFarouksouleymane
@OumarouFarouksouleymane 2 ай бұрын
Hi
@abbashalelanmawakakano9494
@abbashalelanmawakakano9494 4 ай бұрын
Allah wadaran wannan shirin
@MoussaJamilu-gt8hf
@MoussaJamilu-gt8hf 2 ай бұрын
😬😬😌😌😌
@bashirabdullahi619
@bashirabdullahi619 10 ай бұрын
A gaskiya ana yiwa musulmi wulaqanci a qasar nan. Abun yaisa haka.
@user-bb4ow4qx9g
@user-bb4ow4qx9g 4 ай бұрын
Wanna rashin kunaya bai dachba Allah ya shrya muna
@HassanaAminu-ld3ub
@HassanaAminu-ld3ub 3 ай бұрын
Gaskiya wanan baiyiba nononta a waje
@user-ih1eb7jn6e
@user-ih1eb7jn6e 4 ай бұрын
Na shanu a waje
@user-gs4os6iv5m
@user-gs4os6iv5m 6 ай бұрын
Subhanalilah
@ibrahimhodi8038
@ibrahimhodi8038 2 ай бұрын
Gidan madara
@user-xv4nl1uy4h
@user-xv4nl1uy4h 22 күн бұрын
ku tuna akwai mutuwa...
@anaskhalid3490
@anaskhalid3490 Жыл бұрын
Amma fah gaskiya hakan bai dace Wllhi
@tauraro4038
@tauraro4038 Жыл бұрын
Tom min gode
@xafa_9118
@xafa_9118 Жыл бұрын
@@tauraro4038 😂
@MinistryofWaterResourcesKanoSt
@MinistryofWaterResourcesKanoSt 6 ай бұрын
Wannan SANIYAR ai tallan NONO take shi yasa AMDAZ yace karuwanci akeyi da kwalci,
@SouleymanemalancomSouleymanema
@SouleymanemalancomSouleymanema 24 күн бұрын
Subhanillla
@KhadijaKabir-ne6zd
@KhadijaKabir-ne6zd 3 ай бұрын
Allah ya shirya
@user-ur8qy8lp4b
@user-ur8qy8lp4b 3 ай бұрын
Masha Allah
@user-wh2nw3eg8g
@user-wh2nw3eg8g 9 ай бұрын
Ya Allah
@weelyhausatv1939
@weelyhausatv1939 10 ай бұрын
gaskia kuna zubarma da musulmaj mutunci haba ai bai kamata kubarta da wanan rigarba haba Allah ya shirya
HUIH HUHII LEH EDENA TE KÂWT DAN HMANG'IN AN IN NEI DAWN TAK TAK TA E..
22:15
Vanlalpianga official channel
Рет қаралды 97 М.
GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 12
1:11:02
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 190 М.
We Got Expelled From Scholl After This...
00:10
Jojo Sim
Рет қаралды 71 МЛН
The day of the sea 🌊 🤣❤️ #demariki
00:22
Demariki
Рет қаралды 89 МЛН
I wish I could change THIS fast! 🤣
00:33
America's Got Talent
Рет қаралды 79 МЛН
The child was abused by the clown#Short #Officer Rabbit #angel
00:55
兔子警官
Рет қаралды 15 МЛН
Ya'Yan Baba dariya dole
12:25
DANDOLO HAUSA TV
Рет қаралды 248 М.
5 août 2023
4:52
SAMUEL KADO
Рет қаралды 18 М.
PU EDEN'AN PI VANRAmCHHUANGI CHU NA TAKIN A CHO THU A SAWI LEH TA RIAP MAI LE.
26:48
Vanlalpianga official channel
Рет қаралды 98 М.
Cryptocurrency a Musulunci| Hausa |Prof. Isa Ali Pantami, CON
17:29
Professor Isa Ali Pantami
Рет қаралды 101 М.
LABARINA SEASON 9 EPISODE 9
1:15:36
Saira Movies
Рет қаралды 755 М.
Bosho tv (mu shakata)
11:41
Bosho Tv
Рет қаралды 91 М.
We Got Expelled From Scholl After This...
00:10
Jojo Sim
Рет қаралды 71 МЛН