Jawabin daga Elhadji Daouda tankama shugaban kungiyar dokoki da ci gaban kasa (ADRODEV) mataimakin shugaban kungiyar kare hakkin jama'a ta kasa (MNSP intchi) shugaban kungiyar 'ya'yan masu cancanta na yankin Sahel Niger (ADFS) akan matsalar. samuwar siminti a kasuwanni da bin ka’idojin da ‘yan kasuwa ke yi da farashin da jihar ta kayyade.29/11/2024
@SaiduIbrahim-m4sКүн бұрын
Allasakamada.alheri
@TOUSPOURLENIGER227Күн бұрын
🤲
@HabibBajahКүн бұрын
Waga chawara wallahi tayi aimangazoji tafi ❤❤❤❤
@yussufle227Күн бұрын
Allah yayi Mana jagora yakuma zabamana mafificin alkhairi yakuma tsaremana qasarmu
@TOUSPOURLENIGER227Күн бұрын
Amin Ameen
@HabibBajahКүн бұрын
Wallahi gaskiyane maganaka incha Allah wallahi sai baba tchani ❤❤❤❤❤❤
@تجر-و7ن9 сағат бұрын
Gaskiya
@mammasanimammasani4409Күн бұрын
Gaskiya né elhadji daouda tankama khafadi gaskiya zala Allah yasakama da Alkhairi 100%