Wllh tunda naji wannan kasidar tana ratsamini zuchiya ta wani lokachi Kuma sai naji ina hawaye sbd makiya suna zagin shehukumawllh shehu bazasu San Shiba sbd yariga dayayimu Nisa Allah yasamu su tazara a tsakiyar su wllh inason shehu SBD Shima yaso manzon Allah s a w nikuma Ina son shi ne sbd Annabi Abban sayyida fatiha kaima kayimu sunisa sai hange
@naauliya229 ай бұрын
Allah yabiya sirri. wannan baki naka Allah yakara mai soyayyar shugaba da kalamai
@mahammadubakir99469 ай бұрын
Masha Allah Mai yabo Allah ya Kara maku lafiya Mai Albarka Albarkacin SAYYUDINA RASULULLAHI ﷺﷺﷺ 🤲
@umarusman53399 ай бұрын
Allah ya kara basira Mai yabo. Alfarmar Sayyidina Rasulullahi S.A.W
Ubangiji yakaramana basira da suttura Dan shigaba masu suttura Annabi MUHAMMAD S ❤️ A 🥀 W wllh duk duniya daga Annabi mu sai mahaifana saikuma Abban sayyida fatiha nafi so a duniyar Nan ubangiji yakaramana nasibi da girma wllh bamu da abun dazamuyi mu biyaka Addu a itache kadai abun dazamu sakamaka da ita Ina sonka maigida na
@sirrinfatahitv43269 ай бұрын
Alhmdlh
@ShugabanciTV9 ай бұрын
Allah yaqara taraqiiiiii alfarmar shugaba jagaba annabiiiii Muhammad saw mai yabo.
@muhammadmuharachabdullahi39479 ай бұрын
Abban fatiha Allah yatsare ka yak'ara basira ❤
@YasirSalisu-oy6wv3 ай бұрын
Allah yasaka da alkairi sirrin fatahi
@NABAYEINYASS9 ай бұрын
Wayyo Allah gausi sirrin fatahi mungode Allah yaqarawa annabii daraja❤
@abdurrahmanahmad50469 ай бұрын
Lafiya zaka gama mai yabo saboda Annabi Muhammad s a w
@harungarbadk16099 ай бұрын
Kyakkyawar Waka mai Kwan tar da ruhin soyayya mafi kyau da ke sarrafa zuciya
@ميميميمي-و7ز9 ай бұрын
Allah dai ya qara kusanci da soyayar annabi Muhammad s a w da basira annabi yafi nan fa sai yawshe