Ana karanta ya ladifu kafa Dari shidda da sittin DA shidda Domin budewar kofofin arziki Anayi yi ya ladifu Dari uku DA sha uku a kulum domin samun kudi a kulum ba yankewa Anayin Na kasuwa tsawon kwana tara kafa Domin samun ciniki kafa dari da ashirin DA tara Domin samun farin jini Ana karanta ya ladifu kafa Dubu Daya