Mashallah Allah yaya sultan gaskiya film yana kyau sossai sossai allah kara basira yaya sultan. Abun dana fahimta a wannan film in tun daga episode 1 harzuwa yanzu shine: 1. Duk zakaran da allah ya nufa da chara sai yayi. meaning shine in allah ya kare ka ba wanda ya isa ya cutar da kai koh waye ne shi. 2 na biyu kuma shi kamanya yadda ake fada a cikin film in so wanni al'amari ne dake da wuyan gane wa tabbas yaya sultan wannan haka yake in allah yasa ma son abu ba wanda ya isa ya cire ma . 3 na ukuw shine tabbas a rayuwa mutum ya zama mai aikata alheri a duk halin daya ke dun watarana zai anfane sa ko da ace ba akansa ba zai'iya anfanin ya'yan sa.mudai fatan mu koda yaushe shine allah sa yanda aka fara lfy agama lfy yaya sultan gaskiya film yana fadakarwa,illimantarwa har da nishadantarwa ya sultan allah kara daukaka.🙏🙏🙏❤ One love❤.
@Sunusiharuna-w3v6 сағат бұрын
Alhammakudula Allah yakawo basira Mai yawa wacece ma adawo
@NouhoumahammaneSarkinArewa8 сағат бұрын
oga na sultan kaburge ni tayi kyau sosai fa wallahi muna gode oga sultan din na Allah inasan ka oga sultan Allah ya karabasira albarka cin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam
@Mukhtarabubakar-i3n6 сағат бұрын
Wow, good Judgement ✅🤝💯🥰 Al,Ameen u did the right thing 💯
@UmarAdam-n4z9 сағат бұрын
IN ALLAH YAYARDA WNN MAGANIN BAZAIKAMA HAIRANABA
@Ibrahimtoons3 сағат бұрын
Masha Allah wannan film din sone yana matukar fadakarwa Da nishadan tarwa Da kuma iliman tarwa allah ya karawa wannan director din basira da dauka ka 🎉❤
@yusufrobbentv41367 сағат бұрын
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
@KhmesiKhmesi8 сағат бұрын
Masha allah 🎉 allah ya qarabasira
@ibrahimzakariyya87796 сағат бұрын
Masha Allah alhmadulillah SONE SONE always the best film series ever kuma nayarda da wannan karin maganar da ake cewa makashinka natare dakai.gaskiya wani satin akwai kallo kam wlh jinake kamar nazuko shi don ganin yadda zata kaya da hairana da yan dabar da mahaifin zahra ya dauko mata tambaya shin zasu cika aikinsu nayi mata fyade ko kuma hakan bazata kasance ba wannan shine abinda ya tsayawa ko wanne mai kallon shirin nan.don ganin yadda zata zata kasance sultan you are always the Allah yakara basira Allah yashige ma gaba a dukkan wasu lamuranka ya kuma insha Allah sai kamaninka yaje inda ba ai zato ba da izinin Allah
@Alaminou-f8e8 сағат бұрын
Yayi Kyau❤. Sede gaskiya bekamata kumaida magaji ya koma kamar kwartoba
@Mustaphaalhassan1239 сағат бұрын
Gaskiya ina jin dadin wannan Shirin mai suna sone yana 🔥🔥🔥
@abdorahman25578 сағат бұрын
Masha Allah gskiya ne ❤❤❤❤❤❤koko
@alleybiz9 сағат бұрын
Watching live from Abu Dhabi ❤❤❤
@ShuaibuRabiuAbba9 сағат бұрын
❤❤❤ gaskiya Ina jin dadin wannan film din nan Allah ya qara basira
@BarrJaveer6 сағат бұрын
ماشاءلله Ubangiji allah yakara daukaka yakara baseerah Oga Sultan wlh film yana matukar kyau
@Infnsk3 сағат бұрын
Congratulations so ne Allah ya Kara basira 🤲🤲🤲🤲🤲 sultan inayinka sosai kanamatukar birgeni wallahi🥰🥰🥰🥰🥰
@Tyfgd-b8i7 сағат бұрын
Dan Allah ayiwa Annabi sallahti
@IbrahimSouley-y5x8 сағат бұрын
Macha Allah ❤❤
@MsMina-z8s8 сағат бұрын
Masha Allah 🎉🎉🎉😂😂😂😂Mahmud
@UmarAdam-n4z9 сағат бұрын
NIMA GASKIYA BANJI DADIN KALLON WNN KALLON DA TAKEWA AL AMIN BA
@Realismaeel4 сағат бұрын
Masha Allah a gaskiya shirin akwai darasi sosai aciki musamman yadda akena nuna tarbiya yayan gidan dikda yadda soke da zafun kai amman suna shakkar yayan su al amin masha Allah aiki yayi kau sosai Allah yakara basira Allah ya bako ikon cigaba da kawumana shirye shirye masu amfanar damu mongode Allah ya daga darajar kamfanin sultan film factory 🙏
@AuwalAbdullahi-i9o8 сағат бұрын
Good work 🎉sultan
@SultanFilmFactory5 сағат бұрын
Thanks for watching 😊
@ZakaraMamame9 сағат бұрын
Very very amazing Sultan
@FatimaauwalIdres7 сағат бұрын
Mash Allah hairana allah yana taridaki ❤❤❤
@ZainabAuwal-k3q9 сағат бұрын
ALLah ykr basira❤❤❤❤❤❤
@SanusiUsman-p3e7 сағат бұрын
Masha Allah 💯💯💯💯❤❤❤ ina tare da kai sultan Allah taimaka yabada sa.a sultan ❤
@KamaladineAbdoulwahab-d5f8 сағат бұрын
Mashallah Alhamdoulah ❤❤❤
@hajaryunusasaudiya27186 сағат бұрын
Masha allah muna godiya sosai hakankubaza cinma ruwaba lnsha allah 😢
@BashirYusuf-c7g7 сағат бұрын
Gaskiya Ina Jin dadin wannan shirin ❤❤❤❤
@muhammadbinali.2 сағат бұрын
Mashaallah Mashaallah Haorana imran aikinku yana kyau kuna tare ba wanda ya isa ya rabaku Munajin dadin kasancewarku a tare Ku masoyan gaske ne kune ai nihin tafiyar goyon baya 1000 bisa 1000
@BabangidaAdamu-l3o3 сағат бұрын
Allhamdullahi Allah ya kara lafiya da nisankona oga ❤❤
@UmarAdam-n4z8 сағат бұрын
ALHMDLLH SAI MUN KUMA HADUWA A 7 EPISODE ALLAH YA KAIMU
@SultanFilmFactory5 сағат бұрын
Ameen
@ArmayauNajeria-pk9nc7 сағат бұрын
Masha allah yayi good oga sir ❤
@KhaleelIbrahim-gw9tf8 сағат бұрын
Abunda na fahimata a episode din yau . 1.illar bin bokaye wannan aka nuna a na yau. 2.Na qara fahimtar munguntar da aka shirya ma HAIRANA. 3.Na qara fahimtar Auren Mata ta gari yana da kyau sosai . Allah ya qara maka basira me gida sultan,kuma gaskiya muna fa'idantuwa da film dinka sosai.
@SultanFilmFactory5 сағат бұрын
Ameen ya Allah
@Abdoulmouminifadimatou9 сағат бұрын
Ina godiya yaya n'a 🎉🎉😊
@MaaruUabandaba6 сағат бұрын
Munagodiya allah yakarabasira so sai ❤❤❤❤❤❤❤❤
@AHMADSAADATUALIYU8 сағат бұрын
Kede da malaminki yen wahalane ku😂😂😂 kaiiii jamaa kaji shege gobe xaice ke yakeso bayan kafin alqalami😂😂😂
@nazeerabubakarNazeer9 сағат бұрын
baiwai bane oga❤
@rahamanafiu54288 сағат бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤
@IDRISS.BOY2279 сағат бұрын
NIWA SULTAN FILM FACTORY FILM 📼 INA JI DADISHI SOSAI FAH ALLAH I LOVE YOU FAMILY SONE BABAN YAYA ❤❤
@IbrahimNababa-n6k8 сағат бұрын
Masha allah allah yakara sutura
@nazeerabubakarNazeer9 сағат бұрын
❤Oga arage tallah mana❤
@MahamuUzaifa9 сағат бұрын
Aslm mu jindadin wannan shiri nnaku Allah yakara basira
@BasiruSadiyanu2 сағат бұрын
Gaskiya mai gıda sultan muna yinka sosai kuma film yana kyau Tabbass so wani lamarine Mai wuyar ganewa So Dabanne halittane kawai Mai wuyar ganewa ALLAH yakara Basıra mai yawa we are waiting Episode 7 insha ALLAH
@BabeJoy7 сағат бұрын
Bari unsa muna❤❤❤
@usmanibrahim53425 сағат бұрын
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
@AdamuMuhammad-d5b6 сағат бұрын
Allah yabiya adam dorayi
@IbrahimBare-w7d10 сағат бұрын
🎉🎉🎉 muna godia
@AmadouAbdourahamane-b8l6 сағат бұрын
❤❤❤❤❤Macha ALLAH ❤❤❤❤❤fatan alheri muna jin dadi film in nan ❤❤❤
@ILIYASUUKASHA6 сағат бұрын
Tabbas kumai zai,iyafaruwa hayrana tashega matsala Amma Allah zaikawo mata mafita
@Hafeez1427 сағат бұрын
Masha allah sultan film yayi allah yaqara basira amma dai akwai yan kyarakyare gaskiya from hafeez Italy tnx
@SultanFilmFactory5 сағат бұрын
Thanks for ur comment, muna Godiva sosai
@AddauSaidu-e2e8 сағат бұрын
❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉masha Allah
@UmarAdam-n4z8 сағат бұрын
SHIDAI SHARRI DAN AIKENE
@UmarAdam-n4z9 сағат бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂 nakowa comedy
@SailubaBashir5 сағат бұрын
Allah yakara fahimmata🎉🎉🎉
@FarahSAS-l1n5 сағат бұрын
Assalamu alaikum warahamatullah wabarakatuhu, bro. U are making a fantastic move. Allah yasa yanda kafarota lfy kagama lfy. Gawata jarumar inkanasan kari. Voluntary in sha Allah 😊
@ChamsoudineSaadou-s3s5 сағат бұрын
❤❤❤ Macha Allahou ❤❤❤
@MujaheedYakubu-ns9tp10 сағат бұрын
❣️❣️❣️❣️ love you oga sultan
@BashiruMohammed-q9q3 сағат бұрын
🎉 film yana kyau Allah qara Basiran Aiki Tuquru
@AhmadsuleimanAbubakar-KD7 сағат бұрын
Dan Allah miye sunan waqarnan
@مالكمحمدبنمحمدالغرام6 минут бұрын
❤❤❤🎉🎉🎉ماشاء الله تبارك الله ولا حول ولاقوة الابالله ❤❤❤
@HojoHiromi7 сағат бұрын
Masha Allah Sultan 🎉❤❤
@MaaruUabandaba6 сағат бұрын
Mugodiya allah yakarabasira so sai
@abdulhamidmuhammad51079 сағат бұрын
Gsky Alameen ya burgeni😂😂
@rabiuhamisunabreaker31324 минут бұрын
Masha Allah good 👍 🙏
@IMRANASALEH-ut3mr14 сағат бұрын
Allah ya kara basira
@MamanRamlat-l6g7 сағат бұрын
Abu Yana kyau Yadda yakamata 😂😂❤❤
@NuhuYussif-m6x5 сағат бұрын
Allah ya kara fahim ta.
@IbrahimGaru-q7zКүн бұрын
Ana tare ✌️✌️✌️
@UsmanUsman-x8z7 сағат бұрын
Macha Allah ❤❤❤❤❤😂😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@abubakarmuhammad86687 сағат бұрын
Nima wallahi banaso Al Ameen ya auri hairana🎉😅 Dan haka amusu farraqu😅😂
@SultanFilmFactory5 сағат бұрын
😀😀😀
@KabirouHabou-x5hКүн бұрын
Thank you ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
@SultanFilmFactory19 сағат бұрын
You are so welcome
@UmarFarouk-j4t8 сағат бұрын
Gaskiya ne Allah ya taimaka sultan Allah ya Kara basira
@SiradjiSiradji-i3y2 сағат бұрын
❤❤❤❤❤❤❤ nagode 👌👌💯
@NuhuYussif-m6x5 сағат бұрын
Oga sultan wlh ina yinka.sossai.
@Yaro_Na_Kaduna7 сағат бұрын
So mai gida Sultan munklli Episode 6 kuma munkaru mun ilimantu san Nan munkara fahimtar Illolinda Bin boka suke haifarwa So kuma mutum ya reke Gsky Da Amna duk wani sharri Allah zai kareka Kamar dai kai Da Ake Kokarin kota halin qaqa sai An laqama shrri Amma ni ta inda Alameen Yanurgeni da bebiyewa zarah bha dayazo saidai ma yakara mata Fatan Alkairi xuwaga Company Sultan film factory fatan Nasara Allah ya kaimu next episode 7
@Yusha.uHaruna7 сағат бұрын
Masha Allah good
@UmarAdam-n4z9 сағат бұрын
😂😂😂😂😂😂 SAI KUCANZA DABARA
@UsmanAlhaji-j2p6 сағат бұрын
Macha allha 🥰🥰🥰
@musaadamkoko1087 сағат бұрын
Dan Allah miye sunanan mawakin wakarnan ta madafata
@SultanFilmFactory5 сағат бұрын
Halifa sk
@FarahSAS-l1n5 сағат бұрын
Babban yaya ga karin jaruma dan Allah wlh inada shawar acting sosai please try me pls. l@@SultanFilmFactory
@musaadamkoko108Сағат бұрын
@@SultanFilmFactory thanks so much for your replying back to me may God bless & continue protecting your life. Thanks once again my actor 💯🎉👌🏻🔐
@MaryamSalisu-el1de6 сағат бұрын
❤❤❤❤❤❤👌👌
@isihakmuhammad9963Күн бұрын
Love you 🤟😘 sone season 1 episode 6
@IbrahimSamala9 сағат бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@ZuwairaRabe7 сағат бұрын
Masha allah 🇸🇦🇸🇦
@AbubakarJafar-mn8bu6 сағат бұрын
🎉shege dan Tanzania ya na bura'uba😅
@SultanFilmFactory5 сағат бұрын
😀😀😀
@JinjinaHukuma-tt6zpКүн бұрын
Vaya ❤❤❤❤❤❤
@Angonbaby02Baby7 сағат бұрын
I really appreciate
@BalaMuhammad-e8z8 сағат бұрын
munagodiya ubangidana
@NouhoumahammaneSarkinArewaКүн бұрын
oga sultan na
@AdamIsah-s6g7 сағат бұрын
Masha Allah
@OusseiniHadaChimo9 сағат бұрын
🎉🎉Yayi
@NuraddeenHassan-h2b8 сағат бұрын
Thanks 🙏👍
@SultanFilmFactory5 сағат бұрын
Welcome 👍
@AbdoulrazzakHarouna-p2v6 сағат бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@MaryamAlhassan-ju1bq5 сағат бұрын
Allah kada kabasu nasara
@NafiouAmourou9 сағат бұрын
No you have to do Louisiana purchase a 🤲👍🤲🤲
@SultanFilmFactory5 сағат бұрын
Maybe one day!
@m_74137 сағат бұрын
The song in the 51:25 minute, I want my brother to be complete