Brt bulama wallahi mu adajin dansadau da dangulbi da bawardaji da bagega da kawaye da gando da gwashi da wuya dasauransu duk munzama bayin yanbindiga sai umurninsu kawai ke aiki mu keyimusu noma da zinare Kuma namu noman su amshe babu hukumar dazata amsarmashi hanyama sai sugadama zasubari abi hartama anka zuwa mayanchi basauki daga aharbe sai adauke mutane duka,Amma sakamani Dan Allah nagode