Tunda bakasan fassara ba,to Alkitab shine alqur'an as sunnah kuma shine hadith na manzon Allah Sallallahu alaihi wasallam, sukuma Awliya Allah., waliyan Allah sune wadanda sukabi koyarwa kuma sukayi aiki da (kitab wa sunnah) yadda annabi Sallallahu alaihi wasallam yazo dashi babu Kari babu ragi. MANZON ALLAH(S. A. W) yace: man ahadasa fi amrina(ADDEEN) haza malaisa minhu fahuwa RADDUN.
@ammajafartambas3 ай бұрын
wanna malami KO kaman mutanan kirki baya da kuna fifita wasu akan allah da manzansa
@umaryaroson3 ай бұрын
Kuntuguryan dan iskah neh wannan pah 😂😂😹
@YusifUsman-n7r2 ай бұрын
Masha Allah
@BabanHafsahtangaza3 ай бұрын
Don Allah ku taimaka KU kaishi asibitin mahaukata tun bai wuce haka ba
@ibrahimshariffmunnir78222 ай бұрын
Wato Idan Allah ya azurtaka da fahimtar Addinin sa to wallahi dan bidi’a ba komai bane face comedian
@towardsuccess1012 ай бұрын
Wannan Gaskiya ne mutumina 😂😂😂
@MahmudIbrahim-m4o3 ай бұрын
Alhamdullahi Masha'Allah 👍
@ibrahimado9522 ай бұрын
Inna'lillahi wa Inna'ilaihi raji'uun
@asiyahmuhammad90843 ай бұрын
Allah ya kiyaye mu da bata
@umaryaroson3 ай бұрын
Umm!! Kaji manyaaa 😂😂😅
@waazinmusulunci99653 ай бұрын
Sai ka kawo hujjan da ya nuna wadannan mutanen waliyai ne daga kitabu wa sunnah