Dan allah al amin muna godiya ina son wakar shagon alabo da horo na abu waziri
@alameensokototv4968 ай бұрын
To
@SaifullerheTukur Жыл бұрын
Alhamdulliallah munayiwa kowa fatan alheri da fatan kowa yana lafiya allah yasa hakan amin, Laillai maigida munajidadin wannan tattaunawar da kukeyi ammafa akwai abinda kedau remankai cewa mamman bai taba buge garban takalafiya ba cewar takalafiyan awata hira danaji allah yasa mudace
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Godiya
@abdullahikshehu845 Жыл бұрын
Assalamu alaikum inaso don Allah yayi min bayani akan jarumtar shagon batajemuba
@alameensokototv496 Жыл бұрын
To
@jamilushitu1189 Жыл бұрын
Alamin munajin dadin wammam tasha
@alameensokototv496 Жыл бұрын
To Ina godiya
@mohammadumusadali2990 Жыл бұрын
Slm barkan ku da aiki da fatan kun wuni lafiya kamar yadda ya gaya ma mgn kan jafaru haka ne domin nima naga haka a wudil da jafaru da sanin guramada kura ya ce wa sani ban zo sbd da kaiba na zo ne sbd gizago
@alameensokototv496 Жыл бұрын
To
@osmansani9988 Жыл бұрын
Allah ya taimaka
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameen
@sakkatawi Жыл бұрын
Munajin Dadi wallahi
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Madallah
@TahirAbubakarBalangada Жыл бұрын
Fala kina burge ne sosai daga Tahir abubakar balangada
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Mungode sosai
@sharifmustafha6896 Жыл бұрын
Slm Al ameen muna muku fatan alkairi muna godiya ga shehu fala akwai shi da qoqari
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Gaskiyane
@AliAbdou-e3y Жыл бұрын
Yayi daidai fslala muna jindadi
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Yayi kyau
@UmarMusa-s2o2 күн бұрын
FATAN ALKALINE JAMES
@danhajiya67danhajiya67-kh9wi Жыл бұрын
Faruq na Abudu killer
@alameensokototv496 Жыл бұрын
??
@garbamohammed1925 Жыл бұрын
Ɗan Anace ya yiwa Lumo waƙa?
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Banida labari
@muhammaddauda-gw3xc Жыл бұрын
Meyasa bakusa dan DAMBEN MU MU-azu dan dambe
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Za asa
@muhammaddauda-gw3xc Жыл бұрын
@@alameensokototv496 aibakusan inda yakeva bare kutattauna dashi harkusakamana lavarinsa amma shima yayi jarumta sose
@jamilusabo4725 Жыл бұрын
Wallahi ina jin daɗin yadda kake gayya to mana Alh. Shehu Fala... Wallahi muna jin dadin hirar sa, saboda ilimin sa da kuma daɗewar sa yana kallon da mu'amala da masu dambe.
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Mungode
@FirstAjiyanZurmi Жыл бұрын
As'salamu alai'kum. San'nun'ku da kokari. Wanna dan'dali naku Yana kayatar'damu. Amman Kuma muma an'yi zaratan yan'dembe da yan'kunan'mu. Gabar'cin jahar Zamfara. Watau Yan'kin Kaura Namoda. Munason labarin wani Dan dembe da akayi a wanna Yan'kin. ANA CEMASHI MAI'TAN TABARA. Bis'slam Nagode Allah yakara basira. Via. DAHIRU A. A. DOGO
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Nagode
@SaifullerheTukur Жыл бұрын
Laillaikam abokina sutabo wajanmu mu saurara muji
@garbamohammed1925 Жыл бұрын
Shin Fataye ɗan wane gari ne?
@alameensokototv496 Жыл бұрын
🥱
@garbamohammed1925 Жыл бұрын
@@alameensokototv496 ba amsa kenan Oga🤣
@aliyusulaiman8242 Жыл бұрын
Al amin sokoto barks da kokari Ina jin dad in shirinka man maganar arnan Bali ya za ayi insamu full wakarshi ya umaru bagobiri. Yayi mashi Ina godiya Aliyu Suleiman daga kano
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Gaskiya banida ita
@imranamuktar3016 Жыл бұрын
Rado mutumin Ruwan Ɗorawa ne ba Talata Mafara ba,da fatan malam fala zai ɗauki wannan gyara. Don Allah Al Amin ka tambaei shi ko ya san Nadutsi?
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Madallah
@jamilusabo4725 Жыл бұрын
Dan Allah Alh. Fala ka rabu dasu irin wadan nan mutanen ko ce musu kayi Allah daya ne idan suna ga ba dakai wallahi sai sunce karya kake.... Don haka dan Allah ka rabu dasu, mudai ka ci gaba da bamu tarihi....
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Mungode sosai
@IsyakuIbrahim-d5k9 ай бұрын
Salam gaskiya yabkamata karubuta litafi
@alameensokototv4968 ай бұрын
Ko
@BachirkaderAbdoulaye-kz3nw Жыл бұрын
Gaskiya wanga bawan Allah yasan dambe kuma yasan indambe