Barrister Allah ya tsare muna kai don kana kwatanta gaskiya, mungode
@sanitoro-ku8hwКүн бұрын
Allah ya chiryeka, gaskiya mounfi gamsouwar da maganar barista
@SulaimanMaigari-n7bКүн бұрын
Barista ishaq Allah ya kara Masa lapia
@SalifouNomaoHarouna-o2tКүн бұрын
wanan yaron baida kumya Sheikh Barista Ishaq yafi ka komai
@namalamfaruk2837Күн бұрын
Barr. Ishak Allah ya tsare ka..just remain focused. Ilimin ka da natsuwar ka ya sha banban..so don't worry.
@muhammadhassan7715Күн бұрын
Allah Sarki. Ya Allah Muna rokonka, ka tabbatar mana da gaskiyan wannan al'amari. Manuniya ta tabbatar mana cewa malaman addini sun shiga siyasa dumu dumu.
@SafwanmouhammadMlКүн бұрын
Bakajin tsoron allah mudai monfi gamsowa da jawabin mlm barista
@aishaibrahim488419 сағат бұрын
Allah ya Kara lafiya barrister ❤
@ALAHLI97Күн бұрын
kuyitayi, allah, bayabarir, zalumchi
@zeelahabdulhameed8332Күн бұрын
Maganar dan bello.gaskiyace makwadaici Kana Abuja .kana shirme.
@IbrahimAbdullah-j9hКүн бұрын
Wlh malam Allah ya sakamaka da alhiri bana tare da barissta inma ana tallan tinubu haramunne barista yayi tallan atiku shi kuma waya halatamaka
@BALARABEHASSAN-y9dКүн бұрын
Wannan yanuna Kai kana cikin yaran Yan siyasa Kuma wannan maganganun. Naka yanuna India kadosa Allah ya shirye ka
Dan bello cewa yayi 300k manyan malamai300 Kananan malamai 200k barista ishak ya fika gaskiya Kaine makaryaci kace 500k Dan bello 300k ake bawa babban malami kanana 200k yace Barrister ishak ma 300k yace manyan malamai 200k kanan malamai
@abbaibrahim663Күн бұрын
Malan yaci kudi kena dole yakare kainai ikon Allah
@kafinbka8015Күн бұрын
Hamza albyan bakda hujha da gaskiya Mgnar barista tafi gaskiya da hujj da nucuwa da ilimi اللهم أرنا الحق حقا وارزقنا اتباعه وأرنا الباطل باطلا وارزقنا اجتنابه
@zainabmusa4199Күн бұрын
sannu sannu duk sai Allah ya tona Asirin azzalumai
@AbubakarAbudullah20 сағат бұрын
Gaskiya ne yafito yamana bayani😅😅😅
@jifsoneasywelder7540Күн бұрын
Aeh Izala Taji Kunya Indae Irin Wayannan Wawayen Yaran Da Suka Nadawa Kansu Rawanin Malunta Sune Mlmnta Wayanda Zasuke Bata Kariya. Tirr Wllh Cima Zaunen Yara Wayanda Suka Maida Mimbari Wurin Neman Tuwo Allah Ya Kyauta.
@zeelahabdulhameed8332Күн бұрын
Izala gidan kwadayi
@bilyaminuabubakar9907Күн бұрын
Nafi gamsuwa da maganan barrister akan na albayan saboda hamza albayan makaryacine dan son zucciya kuma y bayyana karara hakanne
Mlm kowa yaji bayananka yasan wawanekai kuma da yarinta Allah ya shiryemu
@mamaneoumarou543Күн бұрын
Barister yafi gaskiya
@abdotawareКүн бұрын
Wai wanan shima malami ne ?
@Despicable_AYКүн бұрын
Yaro na kumfar baki saboda Barrister zai bata masu harka😂...
@iliyasuhassanmealewa9144Күн бұрын
Dama yace ire irenkune agun. Kokunya bakaji
@mayg7415Күн бұрын
10:00 ban yadda da malamin nan matashi ba. Me ya sa mele kyari da ke NNPCL zai dauka kudin Al ummah kasa, ya hadda zaman malamai. Abunda bai ta ba yi ba a rayuwan shi sai yanzu
@rabiurabs2294Күн бұрын
To ai ba da anzauna za akawo muku manufar ba se ahankali zaku fahimchi abun da ake shirin Yi. Kai rayuwa ta chanja malamai sun zama Yan anshin shata.
@usmanyusuf677Күн бұрын
Kai!!! Wazamu gaskata? wannan ne cikin ku ya ran tsere da girman Allah