Malan Ahmed shi ma yayi kuskure ya sauka daga tupik Amma Sarki wanga ba shine Na farko ba ka Naji ana zagin Malan izala sai ka kiyin magana sai Abu yayi nisa san nan kake magana dan shi wannan yaron da bakin shi yace ba suda kunya kuma ga rashin tarbiya
@salissououmarnazoumou26352 жыл бұрын
Gaskiya nan Sarki ba kayi adalci ba sabida ka Naji Yana gaya ma shi magana Mara dadi ba kayi magana tunda yafara ya kamata kayi magana wanga ba adalci ba ne
@ibrahimbalarabe76092 жыл бұрын
Abulfasadi Sarkin Karya an fada maka Shafi a Jawahirul-Ma'ani kaki ka duba ka kawo naka don bakason gaskiya,Wallahi da Sarki Zaki da Abulfasadi ba Mutanen kirki bane,maimakon su saurari Sheikh Malam Ahmad sai suka fadashi da Maganganu na karya dacin Mutunchi, kowa yasan bakada ilmi Abulfasadi idan ka isa kabari ya karike maganarsa sa'annan kayi masa raddi to kaki sai karya kake tayi Duniya najinka kuma suna saurarenka Mahaukaci Wawa Dantasha Jakin banza Wanda yake koyon ilmi a wurin Malaman Izala amman yana zaginsu.
@aishaibrahimusman70762 жыл бұрын
Ittakilla!!!
@aishaibrahimusman70762 жыл бұрын
Gaskiya Abufatahi has been very rude to Mallam Ahmad,and sarki zaaki has not been fair to Mallam Ahmad for allowing Abufatahi to insult him ,me yasa baka ce kar a taba shaksiyan Mallam ba. Yaya zai ce wa Mallam Ahmad makaryaci?to Abufatahi ne makaryaci,akwai abun a jawahiril maani amma ya karyata da gangan don ha'inci .Jama a muji tsoron Allah, musan wata rana zamu mutu kuma akwai hisabi. Itrakillah!!!