TAFIYA ACIKIN LOKACI | Kashi Na 7

  Рет қаралды 11,940

DUNIYARMU

DUNIYARMU

Күн бұрын

Пікірлер: 79
@shalele123
@shalele123 11 ай бұрын
Please don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad babba Dan babba 💗💗💗💗💗
@msalisuusaini4361
@msalisuusaini4361 11 ай бұрын
Wannan mutumin kodai matafiyin chikin lokacine kokuma Allahne yakesanardashi Abu bayan yarubutakuma Allah yatabbatar da abun ko malam junaidu. Allah masani
@HausaScience
@HausaScience 11 ай бұрын
Hakane kam... Allah ne masani
@rilwanumuhammad3632
@rilwanumuhammad3632 11 ай бұрын
Allahu Akbar❤❤
@gogafaad
@gogafaad 11 ай бұрын
Oga allah kara basira chigaba mace da aka gano kanwata
@SalaSala-s2x
@SalaSala-s2x 11 ай бұрын
Gaskiya labarin yana kama da maitafiya cikin lokacin ❤❤❤❤
@abdulrahmanamadu122
@abdulrahmanamadu122 11 ай бұрын
Matafiyi Cikin Lokaci 🙏🏽🙏🏽 . Ana Tare Sosai
@yahayamusa8447
@yahayamusa8447 11 ай бұрын
Munajin daɗin shirinka babana
@AbubakarHaruna-ln6vz
@AbubakarHaruna-ln6vz 11 ай бұрын
Munagodiya sosai
@MmazaAliyu
@MmazaAliyu 4 ай бұрын
Dan Allah sai yaushe zaaci gaba
@mkmaster1996
@mkmaster1996 8 ай бұрын
Dan Allah Muna jiran Part 8 Mal Junaidu Allah ya Qara basira ana tare❤
@abbausman8868
@abbausman8868 8 ай бұрын
Ni har part 100 ma Ina jira
@aatijjani6478
@aatijjani6478 11 ай бұрын
Lalle malam JUNAIDU TANKO wannan labarin abin mamakine mutukar gaskeye, Amman Dan Allah karmanta ka da kawo mana sabon video dangane da abinda yafaru akasar GHANA .....
@naijawanted5375
@naijawanted5375 11 ай бұрын
Allah ya taimaka.... Muna bibbiyarka 😊
@habibaabouallah3261
@habibaabouallah3261 11 ай бұрын
Masha allah muna godiya sosai dan allah kadingasa komana labarai a kan lokaci sabo da sai muyijira sosai kakesawa da ga maikaunar labaranka dakuma kai ❤❤❤
@duniyarmu
@duniyarmu 24 күн бұрын
Nagode, InshaAllah zamuna kawowa.
@msalisuusaini4361
@msalisuusaini4361 11 ай бұрын
Inayinka malam junaidu Allah yakara basira ❤
@abdullahabdullahi-s3b
@abdullahabdullahi-s3b 3 ай бұрын
Allah kara basira muna godiya wlh
@mubarakmusa1892
@mubarakmusa1892 11 ай бұрын
Allah ya saka da Alkairi.
@aatijjani6478
@aatijjani6478 11 ай бұрын
Godiya mai tarin yawa agareka
@saifullahirabiusaifullahi4947
@saifullahirabiusaifullahi4947 11 ай бұрын
Ana tare janaidu Allah kara tsare Mana kai❤
@duniyarmu
@duniyarmu 10 ай бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Thanks 👍
@MrPresident1tvv
@MrPresident1tvv 8 ай бұрын
Masha Allah inabiye da dukkan videos dinka kuma muna karuwa
@duniyarmu
@duniyarmu 7 ай бұрын
Mr. President ina godiya, nima ina bibiyarka sosai, Allah ya taimaka.
@aminuadam6476
@aminuadam6476 11 ай бұрын
Dan Allah dan manzan Allah kasa mana chi gaban mutanan dasuka ziyarchi wata duniyar 🙏 🙏 🙏 🙏 🙏 pls
@duniyarmu
@duniyarmu 24 күн бұрын
Ai tuni mun dorashi, duba sauran vidiyoyinmu.
@MubarakMubarak-t7e
@MubarakMubarak-t7e 11 ай бұрын
Mugudi malan janaidu tanko🎉🎉🎉🎉🎉Allah qara basira🎉❤
@legendheromaye
@legendheromaye 11 ай бұрын
Ooo
@IbrahimAmadu-s5j
@IbrahimAmadu-s5j 11 ай бұрын
Masha Allah ubangijia yakarawa rayuwa albarka munjima muna dakon jiran cigaban, fatan mu nan gaba kashina 8 bazai dau lokaci ba
@abbausman8868
@abbausman8868 8 ай бұрын
Gaskia munajin dadin wadannan labarin na tafiya acikin lokaci keep it on Ina fatan zaka cigaba da kawo Mana su
@duniyarmu
@duniyarmu 8 ай бұрын
InshaAllah akwai wasu a hanya.
@sulaimanibrahim6087
@sulaimanibrahim6087 10 ай бұрын
Wannan abun gaskia ne Wlh so tari inganin Abu bayan lokaci Mai tsayo sainaga sake maimaitashi Kuma abunda yake bani mamaki wasu mutanenma bansansu kafin abunna biyu ya faru Amma zuwa lokacin da abun zaisake faruwa Allah zaikawo dalilin haduwarmu
@aminuadam6476
@aminuadam6476 11 ай бұрын
Munajin daɗin labaran k Allah ya qara basira
@binisah3826
@binisah3826 11 ай бұрын
Masha Allah
@sudaeis
@sudaeis 26 күн бұрын
Allah yakara basira mlm junaidu yanxu baka dora video muna nan kullum muna jira
@duniyarmu
@duniyarmu 24 күн бұрын
InshaAllah munanan tafe.
@MusaYunusa-lh5jz
@MusaYunusa-lh5jz 10 ай бұрын
S.A.W❤❤❤
@AlmukhtarJunaidu
@AlmukhtarJunaidu 11 ай бұрын
Godiya muke Mai sunan baba
@habusise302
@habusise302 11 ай бұрын
Godiya muke❤
@nasirhassansafana8591
@nasirhassansafana8591 9 ай бұрын
Allah yaqara basira
@muhammadmahmud4841
@muhammadmahmud4841 11 ай бұрын
1st viewer
@princemaizamanitv836
@princemaizamanitv836 10 ай бұрын
Mashaallah
@mohammedishaku9215
@mohammedishaku9215 11 ай бұрын
Allah yakara basira
@aliyumuhammadgombe1249
@aliyumuhammadgombe1249 11 ай бұрын
ana tare
@yusufismail7838
@yusufismail7838 11 ай бұрын
Allah yasakamaka da alkari megida
@daniyalusurajo
@daniyalusurajo 11 ай бұрын
Good 👍
@abubakarabk5291
@abubakarabk5291 11 ай бұрын
Labarin na 3 dana 1 akwai abun mamaki kwarai da gaske.
@sulaimanbabangida6830
@sulaimanbabangida6830 11 ай бұрын
Muna Godiya OGA junaidu
@legendheromaye
@legendheromaye 11 ай бұрын
Saidakai junaidu
@hajiyaginga8733
@hajiyaginga8733 11 ай бұрын
P1❤❤😂🎉
@hajiyaginga8733
@hajiyaginga8733 11 ай бұрын
Ilike that Allah ya badasaa Allah yasare
@zelani7
@zelani7 11 ай бұрын
Lailaha illalah muhammad rasoolillah
@Suleman_K.M
@Suleman_K.M 11 ай бұрын
Ana tare
@MamaneOusmane-uz1bt
@MamaneOusmane-uz1bt 4 ай бұрын
Fatan alkairi
@Wamvay
@Wamvay 11 ай бұрын
Wannan abun duk gaskiya ne, domin irin haka ta taba faruwa dani amma kamar yadda tafaru da dan sandan nan
@hausaclasstv4975
@hausaclasstv4975 11 ай бұрын
Tofa ikon Allah
@NajaSuleimanwarawa50
@NajaSuleimanwarawa50 11 ай бұрын
Muna binka bashi kazo ka sanar damu shin kai matafiyin cikin lokaci ne kokuma deja vu gareka?
@Wamvay
@Wamvay 11 ай бұрын
@@NajaSuleimanwarawa50 Abarshi Deja vu din Dan da'alamun kona gayama cewa zakayi deja vu din ne.
@Wamvay
@Wamvay 11 ай бұрын
@@hausaclasstv4975 Muna yara yan kimanin shekara 8 zuwa 9 an aikemu munkai wainar sadaka ta cikar shekara 1 ta yayarmu da Allah yayiwa rasuwa wurin dawowarmu akwai Wani gida Kuma gidan Bule ne wato (shortcut) alokaci da dama koda antaso islamiyya munasan biyowa ta gidan bulen nan, in ida baka labarin nan sae yayana da wani abokinmu abdulmalik saini, kuma nine karamin cikinmu sai sukayi gaba suka barni a baya irin su manyan nan ta inda mukasaba bi gidan bulen nan tanan nabi amma kawai saenaga mahauci da gadon kara da nama akai kuma naga wurin duk ya chanjaman saena tambayeshi Dan Allah ina hanya sae yayiman nuni da wukan dake hannunsa zuwa wani sukuroton hanya inabi kuma naga nafito hanya daedae inda muka saba fitowa dana karaso gida ake cewa ina tsaya saena basu labarin abinda duk yafaru sai mamana take cewa ai malan rabe chu mai nama yarasuwa wajen shikara bakwai kuma duk yadda nafada haka yake amma sai akace kawai na rudene bawani abu.
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 11 ай бұрын
​@@Wamvaybamu labarin yadda lamarin yafaru? Nan internet ne, ba wanda yasanka a zahiri, bare kaji tsoro
@msalisuusaini4361
@msalisuusaini4361 11 ай бұрын
Malam junaidu inabinka bashida nawani video guda daya Wanda kacezakai bakayina kumanasan banikadai kejiranshiba. Video mutanan da Ake zaigin iliyans me. Katunako Dana yaramasu shudiyar fata akan wata
@Indiahausafassarasultan1
@Indiahausafassarasultan1 11 ай бұрын
Muna tare
@Babayechef-c2p
@Babayechef-c2p 11 ай бұрын
Munajiran labarin na kasar ghana
@legendheromaye
@legendheromaye 11 ай бұрын
Kila ta hanyar mafarkine...
@zakiyyayunusaumar
@zakiyyayunusaumar 11 ай бұрын
❤❤❤
@NajaSuleimanwarawa50
@NajaSuleimanwarawa50 11 ай бұрын
Vedion da aka daɗe ana tsumai
@AhmadJusee
@AhmadJusee 11 ай бұрын
INA DUNIYARM ALLIANCE
@MUHAMMADURABIU-t7x
@MUHAMMADURABIU-t7x 11 ай бұрын
Gaskiya wannan labaran sun kara bayyana mana minene tafiya a cikin lokaci haji junaidu mana godiya Sannan kuma kabar kawo mana labaran sararin samaniya miysa?
@samaniyatv5301
@samaniyatv5301 11 ай бұрын
Anatare
@ChamssouDineMamaneAli
@ChamssouDineMamaneAli 4 ай бұрын
Akwai cigaba ne koko yakare mln junaydu ???
@danagajitv6268
@danagajitv6268 9 ай бұрын
Wannan abubuwa suna tabbatar mini da wasu abu dake faruwa ko nake tunani akansu sosai.
@AnasBakari-kc1vu
@AnasBakari-kc1vu 11 ай бұрын
Malam Junaidu Tanko ina kallon videos naka suna mutuqar kara mana ilimi Allah Yasaka mak da alkhari Ya kara maka albarka da ilimi.🤲🏻 Ina da tambaya game da videos na ka na Tafiya cikin lokaci... Tambaya ta shine meyasa bamu taba jin wani labari akan tafiya Cikin lokaci a wannan zamanin mu ba??? Kuma duk labarin ka na Al'ajabin tafiya cikin lokaci duk na shekaru ne masu yawa sama da 100yrs kuma ba'ajin labarin nan a kasan Larabawa ko mu bakin fata sai dai turawa kawai??? Dan Allah ka kara min bayani. Nagode🙏🏻
@ibrahimbabangida5421
@ibrahimbabangida5421 11 ай бұрын
@samaniyatv5301
@samaniyatv5301 11 ай бұрын
Salam mr. Junaid Tanko har yanzu ina bin ka bashin videon atmosphere da yadda kumbon yan sama jannati yake hudata a cikin bayanin ina so in San in kumbon ya huda ya wuce to ya atmosphere ya ke kasancewa Wassalam daga mai bibiyar ka a kullum
@duniyarmu
@duniyarmu 11 ай бұрын
Gaskiya ne, InshaAllah zamu kawo bidiyon wannan bayani. Abinne da yawa.
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 11 ай бұрын
Ni de na gaji da tsammanin ganin cigaban wata mata akan wata, da Reptalian People, especially na Reptalian People da ko so 1 baka taba kawo wa ba.
YADDA SAMAN 7 TAKE
8:19
DUNIYARMU
Рет қаралды 28 М.
How to treat Acne💉
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 108 МЛН
Cheerleader Transformation That Left Everyone Speechless! #shorts
00:27
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 16 МЛН
黑天使被操控了#short #angel #clown
00:40
Super Beauty team
Рет қаралды 61 МЛН
AL'AJABIN MUDUBIN KOZYREV
9:03
DUNIYARMU
Рет қаралды 7 М.
KOKASAN KANA DA WANNAN BAIWAR?
7:28
DUNIYARMU
Рет қаралды 16 М.
ASHE ANNABI ISAH DA MUSA BAƘAR FATA NE?
10:51
DUNIYARMU
Рет қаралды 13 М.
AL'AJABIN KUDUDDIFIN FALCON
11:50
DUNIYARMU
Рет қаралды 6 М.
AL' AJABIN KUDUDDUFIN FALCON - NA 2
11:10
DUNIYARMU
Рет қаралды 4,5 М.
TAFIYA ACIKIN LOKACI (Na 6)
15:12
DUNIYARMU
Рет қаралды 18 М.
How to treat Acne💉
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 108 МЛН