Tambayoyin Auratayya: 06 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

  Рет қаралды 16,334

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Күн бұрын

Za ku iya turo naku tambayoyin zuwa ga wannan akwatun sakon namu auratayya101@gmail.com
Ga Tambyaoyin Kamar Haka:
1. Assalaamu alaikum warahmatullah wabarakatuh. Mallam ina yi maku gaisuwa da fatan alkhairi. Allah ya jikan magabata baki daya da fatan rahmarsa a garesu har damu baki daya.
Mallam menene hukuncin namijin da baya iya daukan nauyin matarsa, amma ko da yaushe yana bukatar kwanciya da ita har ma yace idan bata yarda ba Allah yana fushi da ita. Shin da gaske ne Allah ya na fushi da ita bayan ita ba'a bata nata hakkin ba ?. Allah ya yi mana rahma.
2. Assalamu alaikum warahmatullah wabarkatuhu malam ina da tambaya.tambayar ita idan mace ta haihu a wanne lokacin ya kamata ta fara sallah.
3. Assalamu alaikum malam Allah yaqarama lfy tambayata anan itace an auramun mata shekara 7 munatare yanzu haka amma, bantabajin inasanta kokadai a rainaba ko abinci tayi jinake kamar magani dan bayamun dadi, malam tsawon shekarunnan ko fuskarta bantaba karewa kalloba saboda indai zan kalleta tsanarta zata kara shiga raina amma ina kokarin bata hakkinta malam nidai Allah yagani ina cutuwa sannan nasan itama watakila tana cutuwa malam wacce shawara zakaban .

Пікірлер: 20
@رابيرابي-و6ح
@رابيرابي-و6ح 2 жыл бұрын
Assalamu alaikum,malam Allah ya kara lafia malam idan mutum zai yi tambaya a ina ake turawa sakon ya rinke ku
@mansooribrahim2484
@mansooribrahim2484 2 жыл бұрын
Assalamu alaikum malam Barka da dare dafatan kana lafiya inama fatan Alheri malam tambaya ta anan itace malam mutum yana iya saduwa da iyalinsa a cikin watan Ramadan dare
@aminajibrin4820
@aminajibrin4820 2 жыл бұрын
Malam Dan Allah inaso atemakamin da,addu,ar yara
@mn-zv5od
@mn-zv5od Жыл бұрын
Macha Allah❤❤❤
@babayemato1401
@babayemato1401 2 жыл бұрын
Hasan tv
@aminulolo1000
@aminulolo1000 2 жыл бұрын
Masha ALLAH
@alhajihamidouniger3685
@alhajihamidouniger3685 2 жыл бұрын
Masha Allah maman Allah ya karamaka ilimi malbarka
@lobellofficial8382
@lobellofficial8382 2 жыл бұрын
Masha Allah, Wannan shirin yayi....Allah ya kara basira da lafiya Malam.
@حفصهحفصه-ذ4ي
@حفصهحفصه-ذ4ي 2 жыл бұрын
🤲🤲🤲💝🇳🇪
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 2 жыл бұрын
Masha Allah sheikh Muhammad aminu daurawa jzkl khairan
@bbkk1873
@bbkk1873 2 жыл бұрын
👍👍
@adamusafiyanu3341
@adamusafiyanu3341 2 жыл бұрын
مشا الله
@bilalomar8137
@bilalomar8137 2 жыл бұрын
mash allah
@bashirabdullahi9999
@bashirabdullahi9999 2 жыл бұрын
Fatan alhairi
@bilalomar8137
@bilalomar8137 2 жыл бұрын
اللهم يحفظك ويسعدك ويوفقك يارب العالمين
@hassanashehu9886
@hassanashehu9886 2 жыл бұрын
Dan allah ina Neman number mlm ina da matsala
@hassanashehu9886
@hassanashehu9886 2 жыл бұрын
Akan sallar walaha kullum ce ko ana dan fashi
@hassanashehu9886
@hassanashehu9886 2 жыл бұрын
Naji ance kullum ce nikuma ina dan fashi
@ummaahmadahmad7888
@ummaahmadahmad7888 2 жыл бұрын
Masha Allah
Tambayoyin Auratayya: 07 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
13:59
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 8 М.
Tambayoyin Auratayya: 08 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
16:26
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 12 М.
Cheerleader Transformation That Left Everyone Speechless! #shorts
00:27
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 16 МЛН
We Attempted The Impossible 😱
00:54
Topper Guild
Рет қаралды 56 МЛН
人是不能做到吗?#火影忍者 #家人  #佐助
00:20
火影忍者一家
Рет қаралды 20 МЛН
Tambayoyi da amsoshin takardun Ku #Sheikh Aminu Ibrahim daurawa #Youssouf Abdoul Kadri Mahamadou
16:33
AFARTANKII (40) QISO OO UGU SAAMEYNTA BADNAA_2022 iyo 2023_ SHEIKH MUSTAFA.
3:26:03
IFTIN BROTHERS STUDIO
Рет қаралды 2,6 МЛН
Tambayoyin Auratayya: 04 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
14:41
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 19 М.
Sh Xassan Al Waajidi Maxa Lagu Heystey Marku Laha Qabilta Sh Xassaan Abu Salmaan
22:08
imam shafici media قناة الإمام الشافعي
Рет қаралды 63 М.
Tambayoyin Auratayya: 10 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
12:43
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 10 М.
Cheerleader Transformation That Left Everyone Speechless! #shorts
00:27
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 16 МЛН