Tarihin Janar Sani Abacha: Shugaban Najeriya #10

  Рет қаралды 190,309

Aminiya Trust

Aminiya Trust

9 ай бұрын

Janar Sani Abacha shi ne shugaban mulkin sojin Najeriya da ya yi ƙaurin suna kan mulkin kama-karya, keta haƙƙin bil Adama da kuma cin hanci da rashawa.
Kodayake ya samar da ayyukan cigaban al’umma musamamn ɓangaren kiwon lafiya, ilimi, da kuma kyautata sufuri.
Al’ummar Najeriya sun fara saninsa ne kan gwanancewarsa wurin juyin mulki domin duk wani juyin mulki da ya yi nasara a tarihin Najeriya da Sani Abacha cikinsa.
Ya mulki Najeriya tsawon shekaru biyar kafin ya rasu a lokacin da yake shirin rikiɗewa daga soja zuwa farar hula.

Пікірлер: 125
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 5 күн бұрын
Allah ka jiqan General Abacha namijin duniya Allah kaimasa rahama Nigeria tayi rashi har abada
@Muhammad_Gano
@Muhammad_Gano 9 ай бұрын
Allah ya gafartawa General Sani Abacha. Tabbas Nigeria tayi rashi
@fatimaAisha959
@fatimaAisha959 10 күн бұрын
Ameen ya allah
@abbanahmadsuleman5538
@abbanahmadsuleman5538 5 ай бұрын
Allah ya jikan baba SANI abacha mulki irinna baba SANI abacha shine daidai da yan Nigeria SANI abacha ba azzalumibane. Mutumin kirkine yanada amana yana kishin Nigeria baki daya. Allah yajikan baba SANI abacha amin.❤
@nuradeensgobir4068
@nuradeensgobir4068 7 ай бұрын
May Almighty Allah forgive all his shortcomings and make the Jannatul Firdaus his final destination for the sake of his noble Prophet Muhammad SAW including our grandmother ,grandfather and our parents.
@saniadams1978
@saniadams1978 6 ай бұрын
😊😊
@Gido24tv
@Gido24tv 9 ай бұрын
Allah jikan sani Abacha Mundade muna jindadin Shirye Shiryen ku. Allah kara muku juriya da Daukaka mai Amfani
@zaiyyanusaidu9364
@zaiyyanusaidu9364 Ай бұрын
Allah ubanjigi yaji qan abacha
@AbdullahiBuba-uv1pq
@AbdullahiBuba-uv1pq 6 күн бұрын
Allah ya jikanshi da rahama Ameen
@user-ft4bm4pk6i
@user-ft4bm4pk6i 8 ай бұрын
Gaskiya maganar satar billiyoyin kudade karyace abaca ba barawobane charrin su obasanjo ne
@user-ft4bm4pk6i
@user-ft4bm4pk6i 8 ай бұрын
@@aminiyatrust703 tabbas maganar satar kudade gaskiyace manjo Hamza Al Mustafa ya tons gaskiyar magana
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 6 ай бұрын
​@@user-ft4bm4pk6i 😅😅😅 Almustapha a Abatcha yayiwa aiki
@AminuIshaq-ig3on
@AminuIshaq-ig3on 14 күн бұрын
Allah ya jiqan sani abacha
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 14 күн бұрын
Ameen ya Allah
@abdullahiibrahimalhassan4460
@abdullahiibrahimalhassan4460 8 ай бұрын
Allahu Akbar Allah ya jiƙan maza. Har Abacha yayi rayuwar sa ya gama ban zo duniya ba amma babu shugaban ƙasar da ya mulki Najeriya da na fi so kamar sa. Abacha namiji ne ƙwarai kuma sune irin shuwagabannin da Najeriya taka buƙata yanzu - masu yi ba sani ba sabo. Muna tare da ku a ko yaushe.
@aliyusani3388
@aliyusani3388 3 ай бұрын
haba malam duk girman ka kace wai ba'a haifeka ba lokacin Abacha
@abdullahiibrahimalhassan4460
@abdullahiibrahimalhassan4460 3 ай бұрын
@@aliyusani3388 Bama Abacha har Janar Abdussalami Abubakar ya mulki Najeriya ya gama, aka dawo da demokradiyya du ba'a haifi ni ba.
@abulhafselamin476
@abulhafselamin476 2 ай бұрын
Allah ya jikan General Sani Abacha Allah ya kare gaban sa da bayan sa. Wallahi Wallahi Wallahi Abacha jarumi ne jajirtacce tun bayan sa sai Umar Musa Yar Aduwa ne kadan muka samu ya shugaban ci Nigeria Tsakani da Allah.
@AmirSabonriga
@AmirSabonriga 9 ай бұрын
Ina godiya Dr. Maude Rabi'u Gwadabe, daga naka Adamu Adamu Abubakar AKA (Amir Gombe)
@aliyusani3388
@aliyusani3388 3 ай бұрын
Allah ya jikan muhd sani Abacha
@jafarabubakar4637
@jafarabubakar4637 9 ай бұрын
Gaskiya munyi rashin sani abacha wlh Allah ya jikan Shi da rahama Insha Allah kuma dogarin sa wato major Hamza almustapha Shi zamusa a gaba ya amsa mulkin Nigeria domin barewa bata gudu danta yayi rarrafe Insha Allah 😊
@rayyanubashir8079
@rayyanubashir8079 9 ай бұрын
Allah yasakamana abacha da alkairi
@zaharaddeenkabeer2581
@zaharaddeenkabeer2581 6 ай бұрын
May your joyful soul continue to rest in perfect peace my favourite Head of state🤲
@IbrahimLawal-ke6ey
@IbrahimLawal-ke6ey 5 ай бұрын
❤😂Amin
@idrisshehu3471
@idrisshehu3471 5 ай бұрын
Allah Ya Gafarta masa Yasa Al-Jannatul Firsausi makomarsa. He is a true nationalist. I always respect him.
@AbuAbdulqayyum-zo2oq
@AbuAbdulqayyum-zo2oq 24 күн бұрын
Dan Allah aka womana tarihin t Y Dan juma
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 23 күн бұрын
In sha Allah
@ukashamball
@ukashamball 8 ай бұрын
Mun gode sosai Allah ya saka da alheri, in da hali amana tarihin Manjo Hamza Almustaph
@yunanaelijah8287
@yunanaelijah8287 5 ай бұрын
Shugaba..... Allah yi Rahama 💐🙏. Dan BORNO 😢❤
@BashirRayyanu-hj8bp
@BashirRayyanu-hj8bp 4 ай бұрын
Allah yajikansa darahama mudai abacha shine namu sabo da abacha nakeson aikin soja
@shamsuddeenrabiu5947
@shamsuddeenrabiu5947 9 ай бұрын
Masha Allah kaji mazan jiya🎉
@jadafarm7767
@jadafarm7767 4 ай бұрын
Allah ya jikan General. Maganar karshe ta mai hankali. Munyi rashi ❤️‍🩹🇳🇬
@umaralhajiyau7339
@umaralhajiyau7339 Ай бұрын
May Allah forgive him and make aljanna be his final abode.
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Ameen ya Allah
@saidumuhammadsadisu4755
@saidumuhammadsadisu4755 Ай бұрын
Allah ya ji ƙan sa
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Ameen
@abuabdullah1770
@abuabdullah1770 7 ай бұрын
Agaskiya Nigeria Bata taba samun shugaba days zazzaga aiki ma qasa Kamar Babangida Sai kuma abacha.
@user-ok5lt3pl5i
@user-ok5lt3pl5i 9 ай бұрын
Tarihin janar Umaru musa yar adua da janar mamman vatsa
@AaliyuAaliyu
@AaliyuAaliyu Ай бұрын
Allah ya jikan
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Ameen ya Allah
@HassanMohammed-gc4rb
@HassanMohammed-gc4rb 8 ай бұрын
ALLAHU AKABAR kabiran walhamdu lilahi kasiran
@harunalawan4859
@harunalawan4859 Ай бұрын
Allah ya jikan maza
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Ameen
@abdulazizahmedibrahim4219
@abdulazizahmedibrahim4219 6 ай бұрын
Aminiya Ku kawo mana tarihin janar shehu yaradua
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 6 ай бұрын
To
@user-oz9ye6sb2c
@user-oz9ye6sb2c 9 ай бұрын
Allah ya jikan sa da rahama
@calypse01
@calypse01 9 ай бұрын
Ba wani kudin da ya boye, kawai kudin da ake masa sharri ya boye.. Shine Gaskiyar zance
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 6 ай бұрын
Lol 😆
@ahmedrufai4775
@ahmedrufai4775 Ай бұрын
Allah Ya gafarta masa. Allah Ya ji kan maza.
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Ameen ya Allah
@SalisuSahlu
@SalisuSahlu 9 ай бұрын
ALLAHU AKBAR kaji maza❤❤
@HabibMohammed-xo3zz
@HabibMohammed-xo3zz 8 ай бұрын
Kaji maza kanurai zamusake zuwa muna nan ahanya
@user-uh8hj7kf6v
@user-uh8hj7kf6v 8 ай бұрын
I Solute you General
@ibrahimalhaji8348
@ibrahimalhaji8348 Ай бұрын
Rahimakullah alayhi
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Ameen
@user-wc3ee2xl7o
@user-wc3ee2xl7o 2 ай бұрын
Allah ya gafartamasa
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 2 ай бұрын
Amin
@BabanGanema-zq8ml
@BabanGanema-zq8ml 9 ай бұрын
mana samun sanin abinda bamu sani ba Akan akasar mu masha.allah
@Yawale-gk2bw
@Yawale-gk2bw 5 ай бұрын
ALLAH yaji kansa da rahama.
@YahayaAbdullahi-nt3qh
@YahayaAbdullahi-nt3qh 17 күн бұрын
Like this history
@AbdullahiArmayau-km7jm
@AbdullahiArmayau-km7jm 15 күн бұрын
What amazing
@muhammedmanager1003
@muhammedmanager1003 9 ай бұрын
𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚𝐣𝐢𝐤𝐚𝐧𝐬𝐡𝐢😭😭😭😭 𝐝𝐚 𝐫𝐚𝐡𝐚𝐦𝐚😭😭😭😭😭
@aminudanmusa2265
@aminudanmusa2265 7 ай бұрын
Allah Ya Saka Da Alheri
@auwalumuhammad4105
@auwalumuhammad4105 27 күн бұрын
rest in perfect peace general
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 27 күн бұрын
Ameen
@SalehahmedYakubu-lj5mm
@SalehahmedYakubu-lj5mm Ай бұрын
Ameen ya Allah.
@yahayaali9581
@yahayaali9581 Ай бұрын
Bawani bai boye kudi ba, kawai kasashen turai alokacin sunga irin hukunci dayake ne Kuma daidai da wanda suke munafurtarsa , yasa sukamar sharri , Allah ya gafarta masa
@maajaenengineering
@maajaenengineering 7 ай бұрын
Kun san gaskiya bakwai so musani dai, Allah yaji kansa
@saidufatirabe
@saidufatirabe 2 ай бұрын
Dan gata ne tun haihuwar sa.Allah yayi mashi rahama Amin
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 2 ай бұрын
Ameen
@luckyboydanladi4308
@luckyboydanladi4308 7 ай бұрын
Allah ya jikan sa
@mansursadeeq2123
@mansursadeeq2123 5 ай бұрын
Allah ya jikan shi
@MansirShuaibu-iw1eh
@MansirShuaibu-iw1eh 4 ай бұрын
Wllh abacha b barawo bane
@al-aminabdulwahabgarba8627
@al-aminabdulwahabgarba8627 9 ай бұрын
Muna jiran tarihin malam Aminu Kano. Mun gode sosai
@shaabanmuhammad1609
@shaabanmuhammad1609 Ай бұрын
Wlh duk Nigeria babu Mutum Mai Capacity irin Abaca Allah ya masa Rahama.
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Ameen
@adamuhamza2395
@adamuhamza2395 9 ай бұрын
Allah ya jikan maza ya masa rahama TOH Gwadabe ina aka aje kudin da aka karbo ne
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 7 ай бұрын
Yana asusun kami'an gomnatin baba bihari😂
@usmankashim9045
@usmankashim9045 4 ай бұрын
Allah yajika general sani abacha
@HamzashehuMustapha
@HamzashehuMustapha Ай бұрын
Allah yatona asirinsu
@kabirubabangida3647
@kabirubabangida3647 3 ай бұрын
Allah yajikansu da rahama
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 3 ай бұрын
Ameen ya Allah
@user-yu3np8bz1g
@user-yu3np8bz1g 2 ай бұрын
Ameeen
@nasasaat3527
@nasasaat3527 5 ай бұрын
Karya su ke ABACHA bai saci dukiya b
@muhammadrabe2361
@muhammadrabe2361 8 ай бұрын
Ba komi ke zama gaskiya ba. Ka dai fadi son ranka ne kawai ga Sani Abacha
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 6 ай бұрын
Kai ma son ranka kake faɗa
@musajibril682
@musajibril682 5 ай бұрын
May Almighty Allah Grant him jannatul fuirdause
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 5 ай бұрын
Ameen ya Allah
@BabangidaBalewa
@BabangidaBalewa 8 ай бұрын
RIP GENERAL
@YushauHamisu-zu8do
@YushauHamisu-zu8do Ай бұрын
The honest. And truth leader in nigeria
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Madalla
@balaaliyu4725
@balaaliyu4725 3 ай бұрын
Labarinnan naku kariya ce kawai
@auwalisamusa2254
@auwalisamusa2254 5 ай бұрын
Wannan maganar karyace saboda turawa suka shirya abunsu ku Kuma kuke fada Kuma kunsan hakan
@user-zh5qu1ts4o
@user-zh5qu1ts4o 4 ай бұрын
May Almighty Allah with his infinite marcy have marcy for him and to forgive him. Aameen yaa hayyu yaa qayyum
@user-rk4ll2qh6i
@user-rk4ll2qh6i 6 ай бұрын
Allah Kara lafiya
@salisuabubakar5848
@salisuabubakar5848 6 ай бұрын
Bacene ace abach yasaci kuɗi najeriya
@user-zl4bu5bi8x
@user-zl4bu5bi8x 9 ай бұрын
Akaw mana tarihen hauwa waraka 😊❤😊❤
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 7 ай бұрын
😂😂
@user-zl4bu5bi8x
@user-zl4bu5bi8x 7 ай бұрын
@@muhammadabdulkareem4595 nasan ba zaakaoba
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 6 ай бұрын
Nonsense
@UsmanAbdullahi-hi5tv
@UsmanAbdullahi-hi5tv 2 ай бұрын
😢
@user-ms3hs9wt7b
@user-ms3hs9wt7b 4 ай бұрын
Maza gumbar Dutse
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 6 ай бұрын
Ka saci kuɗi amma baka tanadi shekarun da zaka cinye su ba 😢
@yusufa.yakubu4040
@yusufa.yakubu4040 7 ай бұрын
Ameen
@kareemnasser3965
@kareemnasser3965 2 ай бұрын
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh Don Allah ina zan samu lambar wannan bawan Allahn makarancin wannan labaran? Akwai project mai matukar muhimmanci wanda nakeso ya karanta mana.
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 2 ай бұрын
Allah Sarki! Ai ma'aikatanmu ba su da damar yin wani aiki irin namu matukar muna tare da su.
@kareemnasser3965
@kareemnasser3965 2 ай бұрын
@@aminiyatrust703 Ma shaa Allahu na fahimta. Toh ga project idea din bari na baku idan Allah Yasa kun samu dama sai ku dabbaqa. Wato daman Alkurani Mai Girma fassarar malam Abubakar Mahmoud Gumi ne nake ganin ya kamata ace an juyashi zuwa audio kana sai a samu sautin karatun wani malami kaman Sheikh Mahmoud Khalil Al Hussary ko mishary ko AbdulBasit a hada dashi ta yarda zai kasance mai karatun na karanto ayoyin shi kuma mai fassarar Hausan yana bi masa da fassarar Ayoyin na Hausa ayah bayan ayah. Akwai yaruka da dama wadanda aka samu nasarar yin irin wannan aiki akansu kuma abun ya bada maana da tasiri sai naga Hausa ma bai kamata a barmu a baya ba. Allah Yasa mu dache nagode
@shamsudeenabdulkareem2885
@shamsudeenabdulkareem2885 8 ай бұрын
Rip General
@uthmanmohdgama7264
@uthmanmohdgama7264 9 ай бұрын
Nan makaranta ta ce a wajena
@Hayabinterior6950
@Hayabinterior6950 3 ай бұрын
Sundai kwashe kudi da ya tara na foreign reserve.
@Dirango-tech
@Dirango-tech Ай бұрын
Ba kudin da ya boye sharrine kawai
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Da gaske?
@MurmushiTV
@MurmushiTV 9 ай бұрын
Ya bayan ance ya mutu,Abdulsalam yaci gaba,kuma aka cigaba da labarin a matsayin yana raye?
@MurmushiTV
@MurmushiTV 9 ай бұрын
@@aminiyatrust703 Daga baya nayi rewatching na fuskanci bayanin,inda ake magana akan kama su Obasanjo ba akai da zartar musu da hukunci ba Abacha din ya mutu. Shirin yayi,Allah ya kara dafawa Maude Gwadabe, gaskiya zan so na samu horon bada labari irin yadda kake yi.
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 6 ай бұрын
​@@MurmushiTV 😅😅😅😅😅
@user-yl5xe4hc9g
@user-yl5xe4hc9g 7 ай бұрын
😊
@SaifullahiAdamu-pc1ph
@SaifullahiAdamu-pc1ph Ай бұрын
Kai banji dadin jawabin budewaba ,dakayi , ammah kayi jawabinka bisa ilimi
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
Madalla
@user-ol8uz7ls7i
@user-ol8uz7ls7i 4 ай бұрын
Amma mutumin kirkine
@surajouyusuf7575
@surajouyusuf7575 7 ай бұрын
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭☝️🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭🤲🤲🤲🤲
@saubanabdullahi9402
@saubanabdullahi9402 8 ай бұрын
Gsky munyi rashin shugaba wlh
@IbrahimAdamuAbubakar-po3zt
@IbrahimAdamuAbubakar-po3zt 26 күн бұрын
Allah ya jikansa ya gafartamasa 😂😂😂
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 26 күн бұрын
Ameen ya Allah
@IbrahimSunusiidris
@IbrahimSunusiidris Ай бұрын
Abamu tarihin T.Y. DANJUMA pls
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Ай бұрын
In sha Allah
Tarihin Janar Abdulsalami Abubakar: Shugaban Najeriya #11
15:39
Aminiya Trust
Рет қаралды 21 М.
2000000❤️⚽️#shorts #thankyou
00:20
あしざるFC
Рет қаралды 15 МЛН
When someone reclines their seat ✈️
00:21
Adam W
Рет қаралды 28 МЛН
Smart Sigma Kid #funny #sigma #comedy
00:19
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 9 МЛН
Hot Ball ASMR #asmr #asmrsounds #satisfying #relaxing #satisfyingvideo
00:19
Oddly Satisfying
Рет қаралды 44 МЛН
Tarihin Janar Murtala Muhammad: Shugaban Najeriya #4
18:03
Aminiya Trust
Рет қаралды 271 М.
Tarihin Janar Ibrahim Babangida: Shugaban Najeriya #8
21:49
Aminiya Trust
Рет қаралды 156 М.
Tarihin  Sir Abubakar Tafawa Ɓalewa: Shugaban  Najeriya #1
27:40
Aminiya Trust
Рет қаралды 124 М.
Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto
36:32
Aminiya Trust
Рет қаралды 96 М.
Tarihin Janar Muhammadu Buhari: Shugaban Najeriya #7 da #15
21:02
Aminiya Trust
Рет қаралды 87 М.
Throwback- General Sani Abacha  Take over Speech
7:17
OSBC TV
Рет қаралды 146 М.
Tarihin Alhaji Umaru Musa Yar'Adua: Shugaban Najeriya #13
14:34
Aminiya Trust
Рет қаралды 53 М.
Tarihin Janar  Aguiyi Ironsi: Shugaban Najeriya #2
22:23
Aminiya Trust
Рет қаралды 69 М.
2000000❤️⚽️#shorts #thankyou
00:20
あしざるFC
Рет қаралды 15 МЛН