Рет қаралды 7,525
BBC News Hausa
Sarkin Hausawan Accra, Muhammadu Kabiru Abdulkadir Ingilish, ya bayyana mana yadda kakansa ya kafa masarautar Hausawan Accra.Ya kuma bayyana mana cewa asalinsu 'yan Gaya ne da ke a jihar Kano.