please subscribe to my channel and press the bell icon to get latest notifications of my videos
Пікірлер: 10
@yahayaadamubappiya14444 жыл бұрын
Masha Allah
@aburigasa4 жыл бұрын
Masha Allah. Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a🙌
@umarmansur4 жыл бұрын
Amin Ango🙂
@mohammadnasir85104 жыл бұрын
Doctor Allah yakaramaka jagora ya amfanarda al'umma yasaka maka da alheri
@umarmansur4 жыл бұрын
Amin Mal Nasir
@ibrahimmsaniibrahim84754 жыл бұрын
Dr. Umar Mansur Allah ya saka da alkhairi da wannan gudun-mowa
@umarmansur4 жыл бұрын
Amin Mal Ibrahim
@abubakarzaki96394 жыл бұрын
Lallai ba shakka wannan darasin yanada matuƙar muhimmacin, muna jiran sauran halƙoƙin .
@umarmansur4 жыл бұрын
inshaAllah Ango
@alaminadammusa94214 жыл бұрын
Allah ya taimaka ya cika buri ya kuma amfanar da al'umma a duniya da lahira,da alama a yadda abin ya dauko hanyar nan zai taimaka gurin wayar da mutane akan addininsu da al'ummarsu,da kuma abubuwan da suke fuskanta,shi yasa wannan ba iya tarihi zamu kira shi ba,har wani madubi ne da zai nuna mana hakikanin kanmu sannan kuma fitila ce da take hasko mana gaba da bayanmu.Hakana Wankan ma da camera da editing dinma ya burgeni sosai,shi wannan a tarihin wata daula aka samo shi muje mu binciko?